Yusuf Gawuna Ya Koma Jam’iyar ADC
Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar ADC, tare da karɓar katin jam’iyyar a hukumance.
Tsohon ɗan takarar gwamnan Jihar Kano a jam’iyyar APC, Nasiru Yusuf Gawuna, ya sauya sheka zuwa jam’iyyar ADC, tare da karɓar katin jam’iyyar a hukumance.
Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin jihohin Arewa (NSGF) kuma Gwamnan Jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya, CON, ya yi Allah wadai da harin da aka kai Angwan Rukuba dake Ƙaramar Hukumar Jos ta Arewa a Jihar Filato, yana mai bayyana lamarin a matsayin abin takaici, abin zargi kuma wadda ya yi hannun riga da kyawawan ɗabi’un Arewacin Najeriya….
Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos” »
Bayan ganawa da Kwankwaso a Kano, Gawuna zai yanki katin jam’iyyar ADC a yau Talata Tsohon mataimakin gwamnan jihar Kano a Najeriya, Nasiru Gawuna, a yau Talata zai yanki katin zama ɗan jam’iyyar ADC a jihar Kano. Majiyoyi sun rawaito cewa Gawuna ya fice daga jam’iyyar APC bayan ya ajiye mukaminsa na shugabancin bankin lamuni…
Ci Gaba Da Karatu “Bayan Ya Ziyarci Kwankwaso Gawuna Zai Karbi Katin ADC” »
Kungiyoyin mata a jihar Filato sun bi sahin takwarorinsu a fadin Najeriya wajen yin gangami don kara karfafa bukatar su na neman kujeru saba’in da hudu a majalisar wakilan Najeriya. Kujeru na musamman wa mata a majalisar wakilan Najeriya, wanda aka fi sani da HB1349, mataimakin kakakin majalisar wakilan Najeriya, Honarabul Benjamin Okezie da wassu…
Ci Gaba Da Karatu “Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa” »
Gwamnatin jihar Filato ta ayyana dokar hana fita na kwanaki biyu a karamar hukumar Jos ta Arewa. Matakin ya biyo bayan wani harin kan-mai-uwa-da-wabi da ‘yan bindiga suka kai a Unguwar Rukuba dake cikin birnin Jos. Harin da ‘yan bindigar suka kawo da misalin karfe takwas na daren Lahadi, bayanai daga shaidun gani da ido…
Ci Gaba Da Karatu “An Saka Dokar Hana Fita A Jos Ta Arewa” »
‘Yan bindiga sun hallaka fiye da mutane 70 a Sudan ta Kudu biyo bayan rikici kan hakar gwal a gefen Juba, babban birnin kasar a karshen makon da ya gabata a cewar ‘yan sanda ranar Litinin. Wani hoton video da aka yada a yanar gizo ya nuna gawawwakin mutane zube a kasa. Wani dan jarida…
Ci Gaba Da Karatu “Rikicin Hakar Gwal Ya Janyo Hallaka Mutane 70 A Sudan Ta Kudu” »
A kalla mutane 70 ne suka rasa rayukan su, yayin da 30 suka jikkata a wani hari da aka kai kusa da Petite Riviere a kasar Haiti, a cewar wata kungiyar rajin kare hakkin dan Adam ranar Litinin. Wannan adadi ya zarta adadi na mutane 16 da hukumomi suka ce an kashe. Jami’ai da mazauna…
Ci Gaba Da Karatu “Harin ‘Yan Daba Ya Hallaka Mutane 70 A Kasar Haiti” »
Majalisar kasar Isra’ila ta zartar da doka a ranar Litinin, da zata yankewa duk wani dan Palatine da kotun soji ta kama da laifin kai munanan hare-hare hukuncin kisa ta hanyar rataya. Wannan doka za’a zartar da ita ne kawai a kan ‘yan Palastine, amma yahudawa ‘yan asalin kasar Isra’ila ba zasu fuskanci irin hukuncin…
Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Zantar Da Hukuncin Kisa Ga Masu Kai Hare Hare” »
Dakarun wanzar da zaman lafiya na Majalisar Dinkin Duniya daga kasar Indonesia sun rasa rayukan su a wasu hare-hare biyu a kudancin Lebanon, bayan rincabewar fada a karshen mako, inda ‘yan jarida da ma’aikatan jinya suka rasa rayukan su sakamakon harin da Isra’ila ta kai wajen. An kashe dakarun na kiyaye zaman lafiya biyu ranar…
Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Zaman Lafiya Na Majalisar Dinkin Duniya Sun Rasa Rayukan Su” »
Dubbannan sojojin Amurka masu dirga daga jiragen sama sun fara isowa Gabas ta Tsakiya, a cewar wasu jami’an Amurka biyu da suka zanta da kamfanin dillancin labarai na Reuters ranar Litinin, yayin da shugaba Donald Trump ke duba mataki na gaba da zai dauka a yakin da ake tafkawa da Iran. Sojojin masu dirgowa daga…
Ci Gaba Da Karatu “Sojojin Amurka Sunfara Isowa Gabas Ta Tsakiya” »