Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango
Wasu da ake zargin mayakan ‘yan tawaye na AFC da M23 ne sun kara kai hari filin jirgin sama na Kisangani dake Jamhuriyar Demokradiyar Congo da jiragen sama marasa matuki na drone, a cewar Jami’an yankin a ranar Litinin. Kisangani ya kasance birni me muhimmanci a arewa maso gabashin Congo, kuma yana da tazara daga…
Ci Gaba Da Karatu “Wasu Mayakan ‘Yan Tawaye Sunkai Hari Filin Jirgin Saman Kasar Kwango” »

