Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Author: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida
Published: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026

Posted on January 24, 2026January 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida
Published: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026
Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan JaridaPublished: January 24, 2026 at 5:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 24, 2026

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta tsare wakilin sashen Hausa na gidan rediyon Deutsche Welle (DW), Gazali Abdou Tasawa, inda aka kai shi gidan kaso. Rahotanni sun bayyana cewa matakin ya biyo bayan amsa kiran da ofishin mai gabatar da ƙara na babbar kotun birnin Yamai ya yi masa a ranar Juma’a, domin ya yi bayani kan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kasar Nijar Ta Kame Babban Dan Jarida” »

Afrika, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi
Published: January 23, 2026 at 9:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi
Published: January 23, 2026 at 9:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar KashiPublished: January 23, 2026 at 9:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rikon sakainar kashi da iyaye da sauran masu ruwa da tsaki ke yi wa dokokin da suka kare hakkin yara, na daga dalilan da al’umma ke samun kanta cikin bala’o’i da rashin tabbas. Dokokin da suka ba yara ‘yancin samun kariya daga duk wani yanayi da zai cutar da rayuwarsu ta kowace fuska, na shimfide…

Ci Gaba Da Karatu “An Yiwa Dokokin Kare Hakkin Yara Rikon Sakainar Kashi” »

Labarai, Najeriya

Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke
Published: January 23, 2026 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke
Published: January 23, 2026 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika KokePublished: January 23, 2026 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu rajin kare hakkin ‘yan gudun hijira sun mika takaddar koke zuwa kotu don dakatar da kudurin gwamnatin shugaba Donald Trump na soke damar samun mafaka, da bada izinin zama da aka bawa dubbannan ‘yan kasar Ethiopia da ke zaune Amurka. Wasu ‘yan kasar Ethiopia 3, tare da kungiyar masu rajin kare hakki ta mazauna…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Kare Hakkin ‘Yan Gudun Hijira A Amurka Sun Mika Koke” »

Amurka

Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana
Published: January 23, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana
Published: January 23, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq BarazanaPublished: January 23, 2026 at 8:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka ta yi wa manyan ‘yan siyasar Iraq barazanar sawa kasar takunkumi, ciki har da arzikin da ake samu daga man fetur, idan aka bawa ‘yan tawaye da Iran ke marawa baya matsayi a gwamnatin da zata yi mulki a gaba, kamar yadda wata majiya ta shaidawa kamfanin dillacin labarai na Reuters. Wannan barazana na…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tafara Yiwa Kasar Iraq Barazana” »

Amurka, Labarai

‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Wajen Hakar Ma’adanai Dake Jihar Filato
Published: January 23, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Wajen Hakar Ma’adanai Dake Jihar Filato
Published: January 23, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Wajen Hakar Ma’adanai Dake Jihar FilatoPublished: January 23, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wasu ‘yan bindiga sun hallaka mutane 7 a wani hari da suka kai cikin dare wajen hakar ma’adanai a jihar Filato da ke Najeriya, a cewar wata kungiyar matasa da wani jami’in jihar a ranar juma’a. Kungiyar matasa ta Berom Youth Moulders Association ta ce, an kashe mutanen ne da shekarun su ya kama daga…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Wajen Hakar Ma’adanai Dake Jihar Filato” »

Najeriya, Tsaro

Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu
Published: January 23, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu
Published: January 23, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun  Adawa Dubu BiyuPublished: January 23, 2026 at 8:04 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Chief Muhoozi Kainerugaba, shugaban dakarun sojojin Uganda, kuma da ga shugaba Yoweri Museveni, ya ce hukumomin kasar suna tsare da magoya bayan jam’iyyun adawa 2000, tare da hallaka 30, kuma suna farautar wasu, biyo bayan zaben shugaban kasa da ake kalubalantar nasarar Yoweri Musaveni. Yoweri Museveni, ya rike ragamar mulkin kasar har kusan tsawon shekaru…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Uganda Ta Tsare ‘Yan Jam’iyyun Adawa Dubu Biyu” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP
Published: January 23, 2026 at 4:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP
Published: January 23, 2026 at 4:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPPPublished: January 23, 2026 at 4:16 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya sanar da ficewarsa daga jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), yana mai danganta matakin da tsanantar rikice-rikicen cikin gida a jam’iyyar da kuma buƙatar kare muradun al’ummar jihar Kano gaba ɗaya. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da mai magana da yawun gwamnan, Sunusi Bature Dawakin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Jihar Kano Ya Fice Daga Jam’iyar NNPP” »

Siyasa

Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump
Published: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump
Published: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald TrumpPublished: January 23, 2026 at 2:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon lauyan Amurka Jack Smith wanda bai sami nasarar ci gaba da gurfanar da Trump gaban shari’a ba saboda zaben sa da aka yi, ya gayawa kwamitin majaisar wakilan Amurka ranar Alhamis cewa, Trump ya “nemi hanyoyin yin tazarce,” duk da cewa ya fadi zabe a shekara ta 2020, yayinda yake amsa zargen zargen da…

Ci Gaba Da Karatu “Tsohon Lauyan Amurka Jack Smith Ya Fadi Maganganu Game Da Donald Trump” »

Amurka

Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine
Published: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine
Published: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin UkrainePublished: January 23, 2026 at 2:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Rasha Vladimir Putin ya fara shawarwari da wakilai ko jakadun Amurka uku a daren Alhamis da nufin kawo karshen yakin da kasar take yi da Ukraine, kamar yadda fadar Kremlin ta bayyana. Wakilin Amurka na musamman Steve Whitkoff, da Jared Kushner surkin shugaba Trump, da Josh Gruenbaum, wanda bada dadewa ba shugaba Trump ya…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Rasha Yafara Ganawa Da Jakadun Amurka Domin Kawo Karshen Yakin Ukraine” »

Amurka

Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan
Published: January 23, 2026 at 2:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan
Published: January 23, 2026 at 2:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A SudanPublished: January 23, 2026 at 2:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Sudan mayakan RSF ko Rapid Support Forces da turanci sun zafafa kai hare hare da jiragen yakin da babu matuka da ake kira Drones da turance a ciki da kewayen birnin al-obeid da ke tsakiyar Sudan, a yayinda yakin basasar yake kara kusa da birnin da yake karkashin sojoji, wadda ya haddasa hasarar rayuka…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 76 77 78 … 118 Next

Sabbin Labarai

  • Ferfesa Pantami Yasamu Tikitin Takarar Gwamnan Gombe A Jami’yar PDP
  • Kotu A Abuja Tabawa Goodluck Jonathan Daman Tsayawa Takara
  • Shugabannin Kiristoci Sun Taya Musulmi Murnar Sallah Domin Ƙarfafa Zaman Lafiya
  • Muhimmin Sako Ga Alhazai Dake Kasar Saudiya
  • Tinubu Ya Lashe Zaɓen Fidda Gwanin APC Da Kuri’u Miliyan 11

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Gwamnan Jihar Zamfara Dauda Lawal Ya Bar PDP Ya Koma APC Labarai
  • Farashin Danyen Mai Ya Fadi A Kasuwar Duniya Afrika
  • Manoma Suna Fuskantar Barazanar Karyewa A Kasar Ghana Afrika
  • Kungiyar Enyimba: Bamu Da Niyyar Rage Albashin ‘Yan-Wasa Wasanni
  • Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Yanayin Yunwa Yana Kara Ta’azarra A Somaliya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Atiku Ya Zargi Gwamnati Da Kama ‘Yan Adawa Labarai
  • EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha Inuwa Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.