Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF Ambassador Fanny Amun ya yi murabus daga matsayin shugaban kwamitin binciken Hukumar Kwallon Kafa ta Najeriya (NFF), bayan kammala aikinsa da mika rahoton kwamitin. A cewar rahoton Brila Media, Amun ya sanar da cewa ya bar mukamin ne bayan kwamitin ya kammala aikin da…
Ci Gaba Da Karatu “Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF” »

