Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma Yarjejeniya
Iran ta sanarwa masu shiga tsakani cewa, dole ne a haɗa da ƙasar Lebanon a cikin duk wata yarjejeniyar tsagaita wuta da za a cimma da Amurka da Isra’ila, kamar yadda wasu majiyoyi shida daga yankin da suka san matsayin Iran suka bayyana. Hakan na nuni da cewa, kawo ƙarshen yaƙin yana da alaƙa da…
Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma Yarjejeniya” »

