Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa Matuka
Published: April 4, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa Matuka
Published: April 4, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa MatukaPublished: April 4, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban wani bangaren Libya dake gabashin kasar, Khalifa Haftar, ya sayi jiragen yaki da basu da matuka wadanda alamu suka nuna kiran kasar China ne da kuma Turkiyya, kamar yadda wani bincike da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gano, duk da kudurin MDD wadda ya haramta sayar da makamai ga kasar mai gwamnati biyu…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa Matuka” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz
Published: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026

Posted on April 4, 2026April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz
Published: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026
Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin HormuzPublished: April 4, 2026 at 8:57 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 4, 2026

Rahotanni daga hukumomin leken asiri na Amurka a baya bayan nan sunce dawuya Iran ta bude mashigin ruwan Hormuz cikin wani dan karamin lokaci ba, domin kama marar babbar hanyar jigilar makamashi ta duniya, itace kadai madafa da Iran take da ita kan Amurka, kamar yadda majiyoyi uku da suke da masanaiya dangane da batun…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Bincike Ya Nuna Cewar Da Wuya Iran Ta Bude Mashigin Hormuz” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka
Published: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka
Published: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin DokaPublished: April 4, 2026 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar ‘yan sanda a jihar Filato ta ja kunnen al’ummar yankin Jos ta Arewa kan su tabbatar sun shige gidajen su kafin karfe uku na yamma. Mai magana da yawun rundunar ‘yan sandan jihar Filato, Alfred Alabo yace jami’an tsaro zasu aiwatar da umurnin da gwamnatin jihar ta bayar na hana fita daga karfe uku…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar ‘Yan Sanda Ta Bukaci Jama’ar Jos Ta Arewa Su Rika Bin Doka” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia
Published: April 4, 2026 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia
Published: April 4, 2026 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi ArabiaPublished: April 4, 2026 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Prime Ministan Italiya, Georgia Maloney ta sauka Saudi Arabia a ranar Jumma’a, a wata ziyarar da ba’a bayyana ba, da zai kai ta Qatar, da kuma hadaddiyar daular larabawa, kamar yadda wani jami’in gwamnati ya fada. Prime Ministar Meloni ta yayi balaguro zuwa Jeddah, a ziyarar farko irinta da wani jami’i daga kungiyar tarayyar turai…

Ci Gaba Da Karatu “Prime Ministar Italiya Ta Ziyarci Saudi Arabia” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale
Published: April 3, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale
Published: April 3, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar KalubalePublished: April 3, 2026 at 9:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar tsaro ta NATO ta sha fuskantar kalubale a baya baya nan da suka kai ga kusan wargajewarta, kama daga yakin Ukraine, da kuma tankiya da suka hada da matsin lamba da zage zage daga shugaban Amurka Donald Trump, wanda yake tababar ainihin muradunta, kai, ya ma yi barzanar zai kwace yankin Greenland. Amma yakin…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Tsaro Ta NATO Tana Fuskantar Kalubale” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
Published: April 3, 2026 at 10:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
Published: April 3, 2026 at 10:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar UgandaPublished: April 3, 2026 at 10:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani mutum dauke da adda ya hallaka yara hudu a wata makarantar nursery ta yara a Kamafala, babban birnin kasar Uganda a jiya Alhamis. Mutumin ya samu shiga makarantar ne ta hanyar yin basaja a matsayin daya daga cikin iyayen yaran, a cewar wata jarida mai suna Daily Monitor. Da farko ya shiga ofishin shugaban…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi
Published: April 3, 2026 at 9:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi
Published: April 3, 2026 at 9:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon MakamashiPublished: April 3, 2026 at 9:35 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashe da dama na neman hanyar da za’a bi su ci gaba da zirga-zirgar dakon makamashi ta mashigin ruwa na Hormuz a jiya Alhamis, bayan da shugaban Amurka Donald Trump ya dau alwashin ci gaba da kaiwa Iran hare-hare masu tsanani, abinda ya jawo farashin mai ya kara tashi, kuma ya kawo matsi ga al’umma….

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe
Published: April 2, 2026 at 9:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Posted on April 2, 2026April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe
Published: April 2, 2026 at 9:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar GombePublished: April 2, 2026 at 9:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Rundunar ‘Yan Sanda ta Jihar Gombe na sanar da daukacin jama’a cewa, bayan wani muhimmin taron tsaro da aka gudanar tare da sauran hukumomin tsaro da masu ruwa da tsaki, an yi cikakken nazari kan halin tsaro da ake ciki a jihar. Sanarwar Jami’in hulda da jama’a na Rundunar DSP Buhari Abdullahi ta bayyana cewa,…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai
Published: April 2, 2026 at 8:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Posted on April 2, 2026April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai
Published: April 2, 2026 at 8:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026
Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar BiraiPublished: April 2, 2026 at 8:22 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

A ranar Alhamis kasar Congo tace ta kawo karshen cutar kyandar biri (monkey pox) da kasar ta shafe shekaru biyu tana fama da, wadda kuma tayi sanadin rayukan mutane fiye da 2,200. Ministan lafiya Roger Kamba, ya shaidawa manema labarai cewa gwamnati tayi kudurin cewa barkewar cutar ta kau, kuma a yanzu ba’a bukatar daukan…

Ci Gaba Da Karatu “Congo Ta Kawo Karshen Cutar Kyandar Birai” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango
Published: April 2, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

Posted on April 2, 2026April 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango
Published: April 2, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026
Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin KwangoPublished: April 2, 2026 at 8:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: April 3, 2026

A kalla mutane 15 suka rasa rayukan su a a gabashin Jamhuriyar Demokradiyar Congo a wani harin ‘yan ta’adda da ake zaton nada alaka da ‘yan kungiyar ISIS, a ranar Laraba, a cewar wasu jami’an lardin su hudu. Harin ya afku wajajen karfe 7 na dare a kauyen Bafkwakoa dake yankin Mambasa, da Lardin Ituri,…

Ci Gaba Da Karatu “Wasu Mutane 15 Sun Rasa Rayukan Su A Gabashin Kwango” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 25 26 27 … 64 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Zelensky Na Ukraine Zai Gana Da Takwaransa Na Faransa A Yau Labarai
  • Gwamnan Gombe Ya kori Wasu Hadimansa Bisa Cin Zarafin Kansila Najeriya
  • Prime Ministan Senegal Ya Bayyana Shirin Sauya Sheka Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane A Kauyuka Dake Yammacin A Najeriya Najeriya
  • ECOWAS Ta Saka Dokar Ta Baci A Afrika Ta Yamma Afrika
  • Mabiya Addinin Kirista Da ‘Yan Bindiga Suka Sace Sun Kubuta Labarai
  • Sunayen Jakadu: Kungiyar CISLAC Ta Nemi A Janye Sunan Mr. Ayodele Oke Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Rwanda Zata Janye Dakaru Daga Mozambique Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.