Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Kasar
Published: March 27, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Kasar
Published: March 27, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin KasarPublished: March 27, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Alhamis, wani alkali a Amurka ya kalubalanci dalilin da yasa gwamnatin Amurka ta hana hambararren shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro amfani da kudi daga kasar sa domin biyan lauyoyin da zasu kare shi a kotu bisa zargin safarar miyagun kwayoyi da Amurkan ke masa. Amma alkalin ya ce ba zai yi watsi da…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Kasar” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Published: March 27, 2026 at 8:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran
Published: March 27, 2026 at 8:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin IranPublished: March 27, 2026 at 8:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanar da cewa zai dage kai hari kan cibiyar makamashi ta kasar Iran har zuwa kwanaki 10, kamar yadda fadar gwamnatin Tehran ta bukata, kuma yace tattaunawa da Iran na tafiya yadda ake so, duk da cewa jami’an Iran sun yi watsi da kudurin da aka gabatar na kawo karshen…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Senegal Yaki Amincewa Da Hukuncin CFA
Published: March 27, 2026 at 8:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Senegal Yaki Amincewa Da Hukuncin CFA
Published: March 27, 2026 at 8:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Senegal Yaki Amincewa Da Hukuncin CFAPublished: March 27, 2026 at 8:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Alhamis, shugaban hukumar kwallon kafa ta Senegal Abdoulaye Fall, ya dau alwashin yaki da hukuncin da hukumar kwallon Afirka wato CAF ta Yanke na kwace kofin cin gasar kwallon Afirka daga kasar. Yace a hukumar kwallon kafa ta Senegal bazata yadda ta fadi ba a wannan handama da babakere da aka yi mata,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Hukumar Kwallon Kafa Ta Senegal Yaki Amincewa Da Hukuncin CFA” »

Afrika, Labarai, Wasanni

Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Kudurin Kasar Ghana
Published: March 27, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Kudurin Kasar Ghana
Published: March 27, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Kudurin Kasar GhanaPublished: March 27, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Dinkin Duniya ta amince da kudurin da kasar Ghana ta gabatar a ranar Laraba na ta yarda da bautar da mutane a ketaren tekun Atlantika a matsayin laifi mafi muni ga dan Adam, kuma an yarda da kudurin neman diyya, duk da bijirewa da aka samu daga Turai da kuma Amurka. Ghana tace ana…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dinkin Duniya Ta Amince Da Kudurin Kasar Ghana” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take Fako
Published: March 27, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take Fako
Published: March 27, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take FakoPublished: March 27, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Isra’ila ta cire sunan ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi da kakakin majalisar kasar Mohammad Baqer Qalibaf daga jerin mutanen da suke fakon ran su bayan da Pakistan ta bukaci fadar Washington da ta matsawa Isra’ila kada ta nemi kashe su, kamar yadda wani dan Pakistan dake da masaniya kan abun ya shaidawa kamfanin dillancin…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take Fako” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri
Published: March 26, 2026 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri
Published: March 26, 2026 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan SirriPublished: March 26, 2026 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rasha ta nemi ta matsa wa Amurka lamba ta hanyar yin tayin daina ba Iran bayanan sirrin soja, muddin kuwa Washington za ta dakatar da bai wa Ukraine nata bayanan sirri, in ji shugaban Ukraine, Volodymyr Zelenskiy, a ranar Laraba. Zelenskiy, wanda a ranar Litinin ya ce, rundunar leƙen asirin sojan Ukraine na da “tabbatattun…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Ta Yiwa Amurka Tayin Daina Bada Bayanan Sirri” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma Yarjejeniya
Published: March 26, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma Yarjejeniya
Published: March 26, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma YarjejeniyaPublished: March 26, 2026 at 9:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ta sanarwa masu shiga tsakani cewa, dole ne a haɗa da ƙasar Lebanon a cikin duk wata yarjejeniyar tsagaita wuta da za a cimma da Amurka da Isra’ila, kamar yadda wasu majiyoyi shida daga yankin da suka san matsayin Iran suka bayyana. Hakan na nuni da cewa, kawo ƙarshen yaƙin yana da alaƙa da…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Shigar Da Lebanon Cikin Cimma Yarjejeniya” »

Afrika, Amurka, Labarai

Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Amurka
Published: March 26, 2026 at 9:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Amurka
Published: March 26, 2026 at 9:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da AmurkaPublished: March 26, 2026 at 9:38 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran na duba wata shawara daga Amurka da ke da nufin kawo ƙarshen yaƙin da ke gudana a yankin Tekun Gulf, amma ba ta da niyyar shiga tattaunawa domin dakatar da rikicin Gabas ta Tsakiya da ke ƙara faɗaɗa, in ji ministan harkokin wajen ƙasar a jiya Laraba. Kalaman Ministan Harkokin Wajen Iran, Abbas Araqchi,…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Tana Duba Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Amurka” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq
Published: March 26, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 26, 2026

Posted on March 26, 2026March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq
Published: March 26, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 26, 2026
Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A IraqPublished: March 26, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 26, 2026

Samar da man fetur a ƙasar Iraq ya ragu matuƙa yayin da yakin Iran ke ci gaba da ƙamari, inda tankunan ajiyar mai suka cika har matakan haɗari, a daidai lokacin da ƙasar ba ta iya fitar da danyen mai ta mashigar Strait of Hormuz, kamar yadda jami’an makamashi uku na Iraq suka bayyana a…

Ci Gaba Da Karatu “Samar Da Albarkatun Mai Ya Ragu A Iraq” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi
Published: March 26, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi
Published: March 26, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da MakamashiPublished: March 26, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar Mauritius ta bayyana a ranar Laraba cewa za ta fara ɗaukar matakan rage amfani da makamashi, yayin da babban birnin South Sudan wato Juba zai fuskanci raba wutar lantarki lokaci-lokaci, yayin da ƙasashen Afirka ke fama da ƙarancin man fetur sakamakon rikicin Iran da ya kawo cikas ga samar da mai a duniya. Ƙasar…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 40 41 42 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Farmakin Da Aka Kai Makarantar Mata A Iran Yayi Ajalin Yara Da Dama Afrika
  • Kamfanin Mai Na NNPC Yasamu Gwaggwabar Riba Labarai
  • Al’ummomin da Ambaliyar Ruwan Mokwa a Jihar Nejan Najeriya ta sharewa gidaje sun Koka. Najeriya
  • Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya Wasanni
  • Fitaccen Dan Jarida a Sokoto Surajo Dalhatu Sifawa Ya Rasu Najeriya
  • Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan Musulmai Afrika
  • NAHCON Ta Kaddamar da Tawagar Malamai Afrika
  • Gwamnan Gombe Ya Amince Da Naɗin Manyan Sakatarori 19 Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.