Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri
Published: March 24, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri
Published: March 24, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan SirriPublished: March 24, 2026 at 4:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ukraine Volodymyr Zelensky, ranar Litinin yace, sashen leken asiri na sojojin kasarsa tana da shaida babu kokonto cewa Rasha tana ci gaba da baiwa Iran bayanan sirri, kuma yin haka inji zalensky, zai sa a dade ana yakin na gabas ta tsakiya. “Wannan mataki a fili ba zai haifar da da mai ido ba,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington
Published: March 24, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington
Published: March 24, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Ta Karyata Tattaunawa Da WashingtonPublished: March 24, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, Iran ta musanta cewa ta gudanar da shawarwari da Washington, bayan da shugaba Donald Trump ya dakatar da barazanar da yayi na lalata tashoshin wutan lantarki na Iran, sakamakon abunda ya kira tattaunawa mai ma’ana, da wasu jami’an Iran wadanda bai bayyana ko su wanene bane. Wani jami’i a turai yace kodashike babu…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Ta Karyata Tattaunawa Da Washington” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni
Published: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni
Published: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira MatsuguniPublished: March 23, 2026 at 7:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Chad ta fara sauyawa ‘yan gudun hijira dake sansanin iyakar ta da kasar Sudan matsuguni, yayin da take shirin aikewa da sojoji wajen don dakile hare-hare da ake kawo musu daga makwabtan nasu, kamar yadda wani jami’in kula da ‘yan gudun hijira na kasar ya shaidawa kamfanin dillancin labari na Reuters. A makon da…

Ci Gaba Da Karatu “Chadi Ta Sauyawa ‘Yan Gudun Hijira Matsuguni” »

Afrika, Labarai, Siyasa

Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya
Published: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya
Published: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A KenyaPublished: March 23, 2026 at 7:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Kenya ranar Litinin tace tana samun karin fasinjoji a jiragen ta na Kenyan Airways sakamakon yakin Gabas ta Tsakiya, inda yawanci fasinjojin daga Turai ne Asia da Amurka. Yakin da Amurka da Isra’ila suke yi da Iran ya hargitsa zirga-zirgar jiragen sama na duniya, abinda ya jawo wasu kamfanonin jiragen kara kudi da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Harkar Zirga Zirgar Jiragen Sama Ya Bunkasa A Kenya” »

Afrika, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu
Published: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu
Published: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya KaruPublished: March 23, 2026 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Man da matatar mai ta Dangote ke fitarwa zuwa kasashen Afirka ya karu sakamakon rikicin Gabas ta Tsakiya, da ya haddasa cikas a samar da makamashi ta hanyoyin da aka saba shiga da fita da su. Bayanai daga kamfanin dake tantance tankokin dakon mai, Kpler ya nuna cewa dangogin danyen mai da suka hada da…

Ci Gaba Da Karatu “Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Sana'o'i

Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran
Published: March 23, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran
Published: March 23, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da IranPublished: March 23, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya dage kai hare-hare cibiyar wutar lantarki ta Iran. Trump yace jakadun sa biyu sun tattauna da wani jagora na Iran da ake ganin girman sa. Ya kara da cewa akwai dama sosai ta cimma yarjejeniya. Iran kuma a nata bangaren ta musanta cewa an gudanar da wata tattaunawa. Farashin man…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Akwai Yiwuwar Cimma Yarjejeniya Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A Cuba
Published: March 23, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A Cuba
Published: March 23, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A CubaPublished: March 23, 2026 at 10:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar Cuba ta ce ta fara ƙoƙarin dawo da wutar lantarki tun da sassafe a ranar Lahadi, bayan da tsarin rarraba wutar lantarki na ƙasar ya rushe karo na biyu cikin mako guda, a yayin da takunkumin man fetur na Amurka ke ci gaba da yi wa gundarin tsarin makamashin tsibirin illa mai tsanani. Tsarin…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Kokarin Dawo Da Wutan Lantarki A Cuba” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Akwai Yiwuwar Farashin Mai Zai Kara Tashi
Published: March 23, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Yiwuwar Farashin Mai Zai Kara Tashi
Published: March 23, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Yiwuwar Farashin Mai Zai Kara TashiPublished: March 23, 2026 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana sa ran farashin mai zai ƙara tashi a yau Litinin, bayan da ya rufe kasuwa kafin ƙarshen mako a mafi girman matsayinsa cikin kusan shekaru huɗu, sakamakon barazanar da Amurka da Iran suka yi na kai hari kan cibiyoyin makamashi, a cewar manazarta a jiya Lahadi. Shugaban Amurka, Donald Trump, ya yi barazanar a…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Yiwuwar Farashin Mai Zai Kara Tashi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

An Zargi Babban Mai Gabatar Da Kara A Kotun Duniya Ta ICC
Published: March 23, 2026 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Zargi Babban Mai Gabatar Da Kara A Kotun Duniya Ta ICC
Published: March 23, 2026 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Zargi Babban Mai Gabatar Da Kara A Kotun Duniya Ta ICCPublished: March 23, 2026 at 7:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Zarge-zargen aikata ba daidai ba na lalata da aka yi wa babban mai gabatar da ƙara na Kotun Hukunta Manyan Laifuka ta Duniya (ICC) na ci gaba da kasancewa ƙarƙashin nazari daga ɓangaren zartarwa na kotun, a cewar wata takardar cikin gida da aka rabawa ma’aikata jiya Lahadi, wadda kamfanin dillancin labarai na Reuters ya…

Ci Gaba Da Karatu “An Zargi Babban Mai Gabatar Da Kara A Kotun Duniya Ta ICC” »

Afrika, Amurka, Labarai

Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf
Published: March 23, 2026 at 7:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf
Published: March 23, 2026 at 7:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A GulfPublished: March 23, 2026 at 7:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A jiya Lahadi Iran ta bayyana cewa za ta kai hari kan tashar makamashi da na ruwa na ƙasashen maƙwabta a yankin Gulf, a matsayin martani idan Shugaban Amurka, Donald Trump, ya aiwatar da barazanar da ya yi na kai hari kan tashar wutar lantarki na Iran cikin sa’o’i 48, lamarin da ke ƙara tsananta…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Zata Kai Hari Tashar Makamashin Ruwa A Gulf” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 42 43 44 … 74 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • IBB: Ba Shakka Abiola Ya Lashe Zaben Yuni 12 Rediyo
  • Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta Adalci Afrika
  • Mamakon Ruwan Sama Da Iska Ya Hallaka Mutane Uku A Jihar Yobe Labarai
  • Nada Jakadu Da Tinubu Yayi Sako Ne Ga ‘Yan-Arewa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Amurka Ta Nuna Damuwa Kan Matsalar ‘Yan Gudun Hijira A Najeriya Najeriya
  • Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma Labarai
  • Akwai Bukatar Nazari Game Da Dangantakar Iran Da Kasashen Gulf Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.