Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

Hukumar Zabe A Kasar Honduras Ta Sanar Da Nasry Asfura A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Shugaban Ƙasa
Published: December 25, 2025 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar Zabe A Kasar Honduras Ta Sanar Da Nasry Asfura A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Shugaban Ƙasa
Published: December 25, 2025 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar Zabe A Kasar Honduras Ta Sanar Da Nasry Asfura A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Shugaban ƘasaPublished: December 25, 2025 at 5:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Nasry Asfura, dan takarar shugaban kasa a jam’iyya mai ra’ayin mazan Jiya, a kasar Honduras wanda shugaban Amurka Donald Trump ke marawa baya, ya lashe zabe, kamar yadda hukumar zabe ta sanar ranar Laraba, fiye da mako uku bayan gudanar da zaben ranar 30 ga watan Nuwamba, wanda ya samu tsaiko, matsalolin na’ura da kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar Zabe A Kasar Honduras Ta Sanar Da Nasry Asfura A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Shugaban Ƙasa” »

Afrika, Labarai

Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami
Published: December 25, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 25, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami
Published: December 25, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai LinzamiPublished: December 25, 2025 at 5:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Korea ta arewa Kin Jong Un ya halarci gwajin wani makamin linzami me dogon zango a wani wuri na gwajin makamai ranar Laraba, kamar yadda gidan jarida na kasar KCNA ya ruwaito ranar Alhamis. An yi wannan gwajin ne, a kasar mai karfin makamashin nukiliya don a gwada fasahar samar da wani sabon makami…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Koriya Ta Arewa Ya Gabatar Da Gwajin Makami Mai Linzami” »

Afrika

Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman Kasar
Published: December 24, 2025 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman Kasar
Published: December 24, 2025 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman KasarPublished: December 24, 2025 at 2:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jamhuriyar Nijar ta kudiri aniyar rage yawan shinkafa da masara da alkamar da ke shiga kasar daga ketare da kashi 50% kafin nan da shekarar 2027. Gwamnatin ta Nijar tace wannan wani mataki ne da ke hangen samar wa kasar cikeken ‘yancin kai a fannin cimaka a daidai lokacin da ta ke kokarin katse abin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jamhuriyar Nijar Na Kokarin Inganta Harkokin Noman Kasar” »

Afrika

An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar
Published: December 24, 2025 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar
Published: December 24, 2025 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin MasarPublished: December 24, 2025 at 10:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikata a kasar Masar sun fara harhada wani tsohon jirgin ruwan kwale-kwale na wani fir’auna da ya mulki daular dubban shekaru da suka shige. Ma’aikata sun fara harhada wannan kwale-kwale a bainar jama’a a sabon makeken dakin kayan tarihi na Masar ranar talata da safe, yayin da ‘yan yawon bude ido suka tsaya su na…

Ci Gaba Da Karatu “An Gano Kwale-Kwalen Fir’auna A Birnin Masar” »

Afrika

Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta
Published: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta
Published: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da NagartaPublished: December 24, 2025 at 10:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kungiyar Kawancen Kasashen Yankin Sahel yace tilas a biyo bayan kafa rundunar sojojin hadin guiwa ta kasashen da kaddamar da gagarumin farmaki a kan ‘yan ta’adda cikin ‘yan kwanakin da suke tafe a yankin da ta’addanci yayi tsanani. Shugaban Burkina Faso, Kyaftin Ibrahim Traore, bayyi karin bayani akan wannan furuci nasa ba, a bayan…

Ci Gaba Da Karatu “Bisa Alamu Hadinkan Kasashen Yankin Sahel Zai Haifar Da Nagarta” »

Afrika, Labarai

Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya
Published: December 24, 2025 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 24, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya
Published: December 24, 2025 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman  TurkiyyaPublished: December 24, 2025 at 10:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban hafsan hafsoshin sojan kasar Libya, Mohammed Ali Ahmed al-Haddad, ya mutu a lokacin da jirgin saman da yake ciki yayi hatsari bayan tashin sa daga Ankara, babban birnin Turkiyya ranar talata da maraice. Fira ministan gwamnatin kasar Libya wadda kasashen duniya suka amince da ita, Abdulhamid Dbeibah, ya fada cikin wata sanarwa cewa akwai…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya” »

Afrika, Labarai

Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine
Published: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine
Published: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A UkrainePublished: December 23, 2025 at 8:57 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hare-haren makamai masu linzami da jiragen drone da Rasha ta kai yau talata sun kashe mutane akalla uku cikinsu har da karamin yaro daya a Ukraine, tare da haddasa daukewar wutar lantarki a sassa da dama. Wadannan hare-haren dake zuwa a bayan wani sabon zagaye na tattaunawar neman kawo karshen yakin na shekaru 4, sun…

Ci Gaba Da Karatu “Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine” »

Afrika

Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku
Published: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku
Published: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na UkuPublished: December 23, 2025 at 8:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Faustin Archange Touadera na Jamhuriyar Afirka ta Tsakiya, zai nemi komawa kan kujerarsa a wa’adi na uku a zaben da za a gudanar ranar lahadi a kasar, bayan da ya shafe shekaru 10 a kan wannan kujera. Touadera mai shekaru 68 da haihuwa, yana amfani da irin dabarun da aka gani daga wasu kasashen…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Yiwuwar Shugaban Ƙasar Afirka Ta Tsakiya Touadera Yasamu Nasara A Karo Na Uku” »

Afrika

Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali
Published: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a MaliPublished: December 23, 2025 at 5:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugabanin kasashen Nijar da Mali da Burkina Faso sun fara gudanar da taron kolin kungiyar AES a wannan litinin 22 ga watan disamban 2025 da nufin tattauna batutuwa da dama da suka shafi yankin da rayuwar al’umomin kasashen 3 masu fama da matsaloli iri daya musamman aika aikar kungiyoyin ta’addanci. wasu ‘yan Nijar suka fara…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Kasashen Sahel Sunyi Taro a Mali” »

Afrika

Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta
Published: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 23, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta
Published: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan BautaPublished: December 23, 2025 at 8:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rahotanni daga Afirka ta kudu suna kara bayyana yadda aka yaudari wasu ‘yan kasar suka tafi Rasha da sunan aikin tsaro ko makamancin haka, sai suka sami kansu a fagen daga a Ukraine, wani mahaifi Dubandlela yana cikin annashuwa da alfahiri lokacin da dansa dan shekaru 20 da haifuwa ya sanya hanu cikin watan Yulin…

Ci Gaba Da Karatu “Afirka Ta Kudu Ta Bayyana Yadda Aka Yaudari ‘Yan Kasar Ake Tilasta Musu Ayyukan Bauta” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 64 65 66 … 69 Next

Sabbin Labarai

  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
  • Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
  • Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sama da mutane dubu 500 ne yanbindiga suka kora daga gidajensu a Jihar Nejan Najeriya. Najeriya
  • Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe Afrika
  • Ministan Harkokin Wajen Iran Yagana Da Shugaban Sa’ido Akan Nukiliya Afrika
  • Rasha Takai Mummunan Hari Birnin Kyiv Afrika
  • CP Chuso Ya Jaddada Muhimmancin Haɗin Gwiwar Hukumomin Tsaro A Gombe Afrika
  • Kungiyar Gwamnonin Arewacin Najeriya Tayi Kakkausar Lafazi Game Da Harin Maiduguri Afrika
  • Nasarawa Ce Zakara A Wasan Kwallon Kafa Ta Kurame 2025 Wasanni
  • Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.