Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Afrika

NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai
Published: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai
Published: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono KaɗaiPublished: August 5, 2026 at 2:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Ma’aikatan Jinyar Yara ta Najeriya (NANPAN), reshen jihar Gombe, ta ƙara ƙaimi wajen wayar da kan al’umma kan muhimmancin shayar da jarirai nono kaɗai a matsayin wata muhimmiyar hanya ta inganta lafiyar uwa da jariri. An gudanar da gangamin wayar da kan ne a ƙarƙashin taken “Shayar da Jarirai Nono Domin Samar da Kyakkyawar…

Ci Gaba Da Karatu “NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba
Published: August 5, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba
Published: August 5, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga SatumbaPublished: August 5, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu, ya amince da ƙarin albashi ga jami’an Rundunar Sojin Najeriya da ya kai tsakanin kashi 30 zuwa 80 cikin ɗari, a wani mataki da gwamnatin tarayya ta ce na inganta jin daɗin jami’an tsaro da ƙarfafa musu gwiwa wajen gudanar da ayyukansu. Sanarwar da Mai Bai wa Shugaban Ƙasa…

Ci Gaba Da Karatu “Ƙarin Albashi Zai Fara Aiki Ga Sojojin Najeriya Daga Satumba” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe
Published: August 2, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on August 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe
Published: August 2, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar GombePublished: August 2, 2026 at 7:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Kula da Agajin Gaggawa ta jihar Gombe (GOSEMA) ta kammala horon ƙara wa juna sani na kwanaki uku ga mambobin Kwamitocin Kula da Agajin Gaggawa na Ƙananan Hukumomi (Local Emergency Management CommitteesvLEMCs), da nufin ƙarfafa shirye-shiryen tunkarar bala’o’i da inganta ayyukan ba da agajin gaggawa a faɗin jihar. An gudanar da horon ne ƙarƙashin…

Ci Gaba Da Karatu “GOSEMA Ta Horar Da Mambobin LEMCs A Jihar Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

UPF Ta Bukaci Haɗin Gwiwa Da NERDC Domin Gina Al’umma Mai Zaman Lafiya
Published: July 31, 2026 at 9:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on UPF Ta Bukaci Haɗin Gwiwa Da NERDC Domin Gina Al’umma Mai Zaman Lafiya
Published: July 31, 2026 at 9:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
UPF Ta Bukaci Haɗin Gwiwa Da NERDC Domin Gina Al’umma Mai Zaman LafiyaPublished: July 31, 2026 at 9:59 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙungiyar Universal Peace Federation (UPF) ta Yankin Yammacin Afirka ta nemi a ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da Hukumar Bincike da Bunƙasa Ilimi ta Ƙasa (NERDC) domin inganta ilimin zaman lafiya da kuma ɗorewar zaman tare cikin lumana a Najeriya da sauran ƙasashen yankin. Wannan na ƙunshe ne cikin wata ganawa da wakilan UPF suka gudanar…

Ci Gaba Da Karatu “UPF Ta Bukaci Haɗin Gwiwa Da NERDC Domin Gina Al’umma Mai Zaman Lafiya” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Gwamnatin Najeriya Ta Jaddada Aniyarta Ta Daƙile Yaɗuwar Makamai Ba Bisa Ƙa’ida Ba
Published: July 31, 2026 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Jaddada Aniyarta Ta Daƙile Yaɗuwar Makamai Ba Bisa Ƙa’ida Ba
Published: July 31, 2026 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Jaddada Aniyarta Ta Daƙile Yaɗuwar Makamai Ba Bisa Ƙa’ida BaPublished: July 31, 2026 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ci gaba da aiwatar da ƙudirin Gwamnatin Shugaba Bola Ahmed Tinubu na dawo da cikakken tsaro a faɗin Najeriya, Hukumar Kula da Ƙananan Makamai da Makamai Masu Sauƙin Sarrafawa ta Ƙasa (NCCSALW), ƙarƙashin Ofishin Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Tsaro (ONSA), ta lalata makamai 2,809 da jami’an tsaro suka kwato daga hannun…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Jaddada Aniyarta Ta Daƙile Yaɗuwar Makamai Ba Bisa Ƙa’ida Ba” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya, Tsaro

Tinubu Ya Kawo Ƙarshen Aikin Kwamitin Sayar Da Kaddarorin Gwamnati
Published: July 30, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Kawo Ƙarshen Aikin Kwamitin Sayar Da Kaddarorin Gwamnati
Published: July 30, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Kawo Ƙarshen Aikin Kwamitin Sayar Da Kaddarorin GwamnatiPublished: July 30, 2026 at 8:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Ƙasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da rushe Kwamitin Shugaban Ƙasa mai kula da aiwatar da harkokin sayar da kaddarorin Gwamnatin Tarayya (Presidential Implementation Committee – PIC), tare da ba da umarnin aiwatar da matakin nan take. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Mai Bai wa Shugaban Ƙasa Shawara kan Harkokin…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Kawo Ƙarshen Aikin Kwamitin Sayar Da Kaddarorin Gwamnati” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Siyasa

Haɗin Gwiwar GOSERC Da Savannah Zai Ƙarfafa Rarraba Wutar Lantarki A Faɗin Jihar Gombe
Published: July 29, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Haɗin Gwiwar GOSERC Da Savannah Zai Ƙarfafa Rarraba Wutar Lantarki A Faɗin Jihar Gombe
Published: July 29, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Haɗin Gwiwar GOSERC Da Savannah Zai Ƙarfafa Rarraba Wutar Lantarki A Faɗin Jihar GombePublished: July 29, 2026 at 10:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta jihar Gombe (GOSERC) ta gudanar da wani muhimmin taro da mahukuntan Kamfanin Rarraba Wutar Lantarki na Savannah, a wani mataki na ƙarfafa haɗin gwiwa domin inganta rabon wutar lantarki a faɗin Jihar Gombe. Da yake zantawa da Manema labarai bayan kammala taron, Shugaban Hukumar, Dakta Usman Abba Arabi, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Haɗin Gwiwar GOSERC Da Savannah Zai Ƙarfafa Rarraba Wutar Lantarki A Faɗin Jihar Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Kwamitin Ardo Chindo Ya Buƙaci A Hana Mamaye Filayen Kiwo da Gandun Daji
Published: July 28, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kwamitin Ardo Chindo Ya Buƙaci A Hana Mamaye Filayen Kiwo da Gandun Daji
Published: July 28, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kwamitin Ardo Chindo Ya Buƙaci A Hana Mamaye Filayen Kiwo da Gandun DajiPublished: July 28, 2026 at 4:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamitin Aiwatar da Fararen Takardar Kula da Filayen Kiwo a Jihar Gombe, ƙarƙashin jagorancin Dakta Ardo Chindo Abubakar, ya kai ziyarar aiki zuwa Masarautun Billiri da Pindiga domin ci gaba da wayar da kan al’umma da kuma tabbatar da aiwatar da manufofin gwamnati na samar da zaman lafiya tsakanin makiyaya da manoma. A lokacin ziyarar…

Ci Gaba Da Karatu “Kwamitin Ardo Chindo Ya Buƙaci A Hana Mamaye Filayen Kiwo da Gandun Daji” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Gidauniyar Jalo Wali Ta Ƙaddamar Da Bada Audugar Mata A Gombe
Published: July 28, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gidauniyar Jalo Wali Ta Ƙaddamar Da Bada Audugar Mata A Gombe
Published: July 28, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gidauniyar Jalo Wali Ta Ƙaddamar Da Bada Audugar Mata A GombePublished: July 28, 2026 at 4:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Hukumar Raya Yankin Kudancin Gombe (Gombe South LCDA), Auwal Jauro Bapp, tare da mataimakinsa, Dalhatu Boderi, sun yaba da shirin rabon kayan tsaftar al’ada ga ‘yan mata da Alhaji Jalo Wali ya ƙaddamar. Sun bayyana shirin a matsayin wani muhimmin mataki da ya zo kan lokaci domin inganta lafiyar mata da kuma ƙarfafa ‘ya’yan…

Ci Gaba Da Karatu “Gidauniyar Jalo Wali Ta Ƙaddamar Da Bada Audugar Mata A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya, Siyasa

Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
Published: July 27, 2026 at 7:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su
Published: July 27, 2026 at 7:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da SuPublished: July 27, 2026 at 7:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun Operation Fansan Yamma sun ceto fararen hula 48 da aka yi garkuwa da su a jihar Zamfara bayan sun dakile wani hari da ‘yan ta’adda suka kai da sanyin safiyar Asabar a ƙauyen Magami da ke Ƙaramar Hukumar Kaura Namoda. A wata sanarwa da Mai Bayar da Bayanai na Rundunar Hadin Gwiwa ta Operation…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Operation Fansan Yamma Sun Ceto Mutane 48 Da Aka Yi Garkuwa Da Su” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 8 9 10 … 73 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kawayen Amurka Bazasu Shiga Matakin Shugaba Trump Ba Amurka
  • Babu Alamar Tsagaita Wuta A Yakin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Wata Kotu A Abuja Ta Wanke Abba Kyari Afrika
  • Hadakar Kungiyoyin Sauyin Yanayi Ta Bukaci ‘Yan Siyasa Su Dauki Matakan Kare Muhalli Afrika
  • Ghana Tayi Watsi Da Yarjejeniya Akan Hakar Ma’adanai Afrika
  • Amurkawa Suna Turuwa Zuwa Kasar Faransa Duk Da Rashin Jituwa A Tsakanin Kasashen Amurka
  • Shirin Safe 0500 UTC Yau Juma’a 11.21.2025 Rediyo
  • Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.