Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026
Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026
Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026Published: May 23, 2026 at 5:09 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An samu wani babban gagarumin nasara a harkokin aikin Hajjin shekarar 2026 yayin da Hukumar Alhazain Najeriya (NAHCON) ta kammala jigilar alhazan Najeriya zuwa Ƙasar Saudiyya cikin nasara, inda aka yi jigilar alhazai sama da 40,000 cikin kwanaki 18 kacal. Wannan nasara ta sake tabbatar da irin kulawa da muhimmancin da Gwamnatin Shugaban Ƙasa, Bola…

Ci Gaba Da Karatu “An Kamallah Jigilar Alhazain Najeriya Domin Hajjin 2026” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe
Published: May 23, 2026 at 3:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe
Published: May 23, 2026 at 3:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A GombePublished: May 23, 2026 at 3:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya lashe zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress da aka gudanar a Jihar Gombe State. Da yake sanar da sakamakon zaben, jami’in tattara kuri’u na zaben fidda gwani na shugaban kasa na APC a jihar, Gwamna Inuwa Yahaya, ya ce Shugaba Tinubu ya samu…

Ci Gaba Da Karatu “Bola Ahmed Tinubu Ya Lashe Zaben Fidda Gwani Na Shugaban Kasa A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar Gwamna
Published: May 23, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar Gwamna
Published: May 23, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar GwamnaPublished: May 23, 2026 at 10:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a jihar Bauchi ta bayyana tsohon gwamnan jihar, Mohammed Abdullahi Abubakar, a matsayin ɗan takararta na gwamna a zaɓen shekarar 2027, bayan nasarar da ya samu a zaɓen fidda gwani da jam’iyyar ta gudanar. An sanar da sakamakon zaɓen ne da sanyin safiyar Asabar daga bakin shugaban kwamitin gudanar da zaɓen fidda gwani…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Ayana Tsohon Gwamnan Bauchi M.A Abubakar A Matsayin Dan Takarar Gwamna” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Masana Lafiya – Preeclampsia Cuta Ce Mai Hadari Amma Ana Iya Magance Ta
Published: May 22, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masana Lafiya – Preeclampsia Cuta Ce Mai Hadari Amma Ana Iya Magance Ta
Published: May 22, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masana Lafiya – Preeclampsia Cuta Ce Mai Hadari Amma Ana Iya Magance TaPublished: May 22, 2026 at 4:29 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masana harkokin lafiya a jihar Gombe sun kara jaddada bukatar wayar da kai, gano cutar jijjiga ko taune-taune da wuri da kuma inganta ayyukan kula da lafiyar mata masu juna biyu domin rage mace-macen iyaye mata da jarirai da ke da alaka da cutar. Gangamin wayar da kan wanda kwararru daga Asibitin koyarwa na tarayya…

Ci Gaba Da Karatu “Masana Lafiya – Preeclampsia Cuta Ce Mai Hadari Amma Ana Iya Magance Ta” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Rumbun Hotuna, Sauran Duniya

Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani
Published: May 22, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani
Published: May 22, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda GwaniPublished: May 22, 2026 at 4:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a jihar Yobe ta bayyana Alhaji Baba Malam a matsayin wanda ya lashe zaben fidda gwani na gwamna na jam’iyyar bayan samun rinjayen kuri’u a zaben da aka gudanar domin fitar da dan takarar jam’iyyar a zaben shekarar 2027. Sakamakon zaben da aka sanar a zauren tattara kuri’u da ke Damaturu, babban birnin…

Ci Gaba Da Karatu “Baba Malam Ya Lallasa Abokan Hamayya Da Kuri’u Sama Da Dubu 236 A Zaben Fidda Gwani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika Sharudda
Published: May 22, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika Sharudda
Published: May 22, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika SharuddaPublished: May 22, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a jihar Kano dake Najeriya ta tabbatar da Gwamna Abba Kabir Yusuf a matsayin ɗan takarar gwamna na jam’iyyar domin zaɓen shekarar 2027 ba tare da hamayya ba. An gudanar da taron tabbatar da ɗan takarar ne a filin wasa na Sani Abacha da ke Kano, inda dubban magoya baya da shugabannin jam’iyyar…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Bayyana Abba Yusuf A Matsayin Halastaccen Ɗan Takara Bayan Cika Sharudda” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Kasar Da Soke Shari’a A Arewa
Published: May 22, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Kasar Da Soke Shari’a A Arewa
Published: May 22, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Kasar Da Soke Shari’a A ArewaPublished: May 22, 2026 at 7:46 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fadar Shugaban Kasar Najeriya ta karyata wani rahoto da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin sauya sunan Najeriya zuwa “United States of Nigeria” tare da soke dokar Shari’a a Arewacin kasar. A cikin wata sanarwa da Mai Bai Wa Shugaban Kasa Shawara Kan Harkokin Yada…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Ta Karyata Raɗe-Raɗin Canza Sunan Kasar Da Soke Shari’a A Arewa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Gombe
Published: May 21, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Gombe
Published: May 21, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan GombePublished: May 21, 2026 at 6:21 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC a jihar Gombe ta ayana Dakta Jamilu Isiyaku Gwamna a matsayin ɗan takararta na gwamna domin babban zaɓen shekarar 2027, bayan nasarar da ya samu a zaɓen fidda gwani da jam’iyyar ta gudanar. Sakamakon zaɓen da kwamitin gudanarwa ya sanar ya nuna cewa Dakta Jamilu Gwamna ya samu ƙuri’u 247,161, inda ya kayar…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyyar APC Ta Ayana Jamilu Gwamna A Matsayin Ɗan Takarar Gwamnan Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Najeriya Da Poland Za Su Hada Kai Kan Tsaro da Bunƙasa Tattalin Arziki
Published: May 21, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Poland Za Su Hada Kai Kan Tsaro da Bunƙasa Tattalin Arziki
Published: May 21, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Da Poland Za Su Hada Kai Kan Tsaro da Bunƙasa Tattalin ArzikiPublished: May 21, 2026 at 2:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana shirinta na yin aiki kafada da kafada da ƙasar Poland wajen inganta harkokin tsaron cikin gida da bunƙasa tattalin arziki. Ministan Harkokin Cikin Gida, Dakta Olubunmi Tunji-Ojo, ne ya bayyana hakan yayin da ya karɓi Mataimakin Firaministan Poland, Krzysztof Gawkowski, a ofishinsa da ke Abuja ranar Alhamis. Tunji-Ojo ya ce…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Poland Za Su Hada Kai Kan Tsaro da Bunƙasa Tattalin Arziki” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Sanata Sa’idu Alkali Ya Kaurace Wa Zaben Fidda Gwani
Published: May 20, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanata Sa’idu Alkali Ya Kaurace Wa Zaben Fidda Gwani
Published: May 20, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sanata Sa’idu Alkali Ya Kaurace Wa Zaben Fidda GwaniPublished: May 20, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sanata Sa’idu Ahmed Alkali ya sanar da kauracewa shiga zaɓen fidda gwani na gwamnan jihar Gombe ƙarƙashin jam’iyyar APC, wanda aka shirya gudanarwa ranar Alhamis 21 ga watan Mayun 2026. A cikin wata sanarwa da mai taimaka masa kan harkokin yaɗa labarai, Umar Alkali Jibrin ya fitar, Sanatan ya ce ya ɗauki matakin ne sakamakon…

Ci Gaba Da Karatu “Sanata Sa’idu Alkali Ya Kaurace Wa Zaben Fidda Gwani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 12 13 14 … 32 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Shirya Taron Horas Da Matasa Gabanin Wasan Motsa Jiki 2025 Wasanni
  • Gwamnatin Kasar Ghana Ta Rage Farashin Cocoa Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Karya Alkawarin Dakatar Da Kai Hare Hare A Najeriya Labarai
  • An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya  Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Da Alamu Ronaldo Zai Buga Dukkan Wasanni Da Gasar Kofin Duniya A 2026 Wasanni
  • Shugaban Libya Ya Sayi Jirage Marasa Matuka Afrika
  • Rivers: ‘Yan Majalisa 16 Sun Canza Sheka Zuwa APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Sandan Jihar Bauchi Sun Kama Wasu Matasa da Ake Zargin Su Da Sara Suka  Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.