Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su
Kasashen Mali da Burkina Faso sunce za su hana Amurkawa izinin shiga kasashen su, martani kan irin wannnan matakai da gwamnatin Trump ta bada sanarwa akai a farkon watan Disemban 2025. A cikin sanarwar da ma’aikatun harkokin kasashen wajen biyu suka bayar daban-daban a daren litinin, kasashen biyu da suke Afirka ta yamma sunce suna…
Ci Gaba Da Karatu “Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su” »

