Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa
Published: December 4, 2025 at 2:19 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 4, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa
Published: December 4, 2025 at 2:19 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga MajalisaPublished: December 4, 2025 at 2:19 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan tsohon shugaban rundunar sojin kasa, Janar Abdulrahman Dambazau (rtd) da kuma tsohon shugaban mulkin rikon kwarya na Jihar Rivers, Vice Admiral Ibok-Ete Ibas (rtd), domin nada su a matsayin jakadu a sabon jerin sunayen da aka tura wa Majalisar Dattawa. Tinubu, wanda a baya ya tura sunayen jakadu…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Kara Aika Sunayen Jakadu Ga Majalisa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a
Published: December 3, 2025 at 5:57 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 3, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a
Published: December 3, 2025 at 5:57 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’aPublished: December 3, 2025 at 5:57 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugabannin Fulani a Jihar Nejan Nigeria sun koka akan yadda suka ce Jami’an Tsaron ‘Yan-banga na cin zarafin Fulanin ba tare da tantance mai laifi ko mara laifi. Wannan dai yana zuwa ne bayan da aka yi zargin wasu ‘yan bindiga a yankin karamar Hukumar Mashegu sun ci zarafin shugaban kungiyar makiyaya ta Miyatti Allah…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’an Tsaro Na Amfani Da Damar Su Wajen Cin Zarafin Jama’a” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin Minista
Published: December 3, 2025 at 5:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 3, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin Minista
Published: December 3, 2025 at 5:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin MinistaPublished: December 3, 2025 at 5:26 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Majalisar Dattawa ta amince da Janar Christopher Musa a matsayin Ministan Tsaron Najeriya. A wata sanarwa Mr. Bayo Onanuga ya bayyana cewa, Majalisar Dattawa ta tabbatar da tsohon Babban Hafsan Tsaron Najeriya, Janar Christopher Musa, a matsayin Ministan Tsaron kasar. Majalisar ta amince da nadin Musa ne a ranar Laraba bayan wani tsauraran zaman tantancewa…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dattawa Ta Wanke Janar Christopher Musa A Matsayin Minista” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Abba Kabir: Zamu Samar da Jirage Marasa Matuka A Kano
Published: December 3, 2025 at 3:14 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 3, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Abba Kabir: Zamu Samar da Jirage Marasa Matuka A Kano
Published: December 3, 2025 at 3:14 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Abba Kabir: Zamu Samar da Jirage Marasa Matuka A KanoPublished: December 3, 2025 at 3:14 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnan Jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya bayyana shirin gwamnatin sa na siyo jirage marasa matuka da kayan aikin sa’ido da saurin mayar da martani domin kare mazauna iyakokin Kano da Katsina daga hareharen ’yan ta’adda Wannan ya zo ne yayin da gwamnan ke duba shirin Joint Task Force (JTF) wajen tunkarar hareharen kwanan…

Ci Gaba Da Karatu “Abba Kabir: Zamu Samar da Jirage Marasa Matuka A Kano” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

“Banga Abun Da Zai Canza Ba A Nadin Janar Christopher Ministan Tsaro”
Published: December 3, 2025 at 3:10 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 3, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on “Banga Abun Da Zai Canza Ba A Nadin Janar Christopher Ministan Tsaro”
Published: December 3, 2025 at 3:10 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
“Banga Abun Da Zai Canza Ba A Nadin Janar Christopher Ministan Tsaro”Published: December 3, 2025 at 3:10 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

“Sulhu da ‘yan bindiga, Boko Haram, da duk wani dan ta’adda shine mafita a Najeriya” Rt. Hon. Aminu Abdulfatah. (Tsohon Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kaduna). Mun gani ai yake yake da akeyi a duniya, kamar na Ukraine da Rasha, Falasdin da Izra’il duk yanzu sulhu ake kokarin yi domin asamu mafita. Don haka ya kamata…

Ci Gaba Da Karatu ““Banga Abun Da Zai Canza Ba A Nadin Janar Christopher Ministan Tsaro”” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu Ya Maye Gurbin Badaru Da Tsohon Soja
Published: December 2, 2025 at 9:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 2, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Tinubu Ya Maye Gurbin Badaru Da Tsohon Soja
Published: December 2, 2025 at 9:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Tinubu Ya Maye Gurbin Badaru Da Tsohon SojaPublished: December 2, 2025 at 9:56 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya zabi wani tsohon babban Hafsan Sojoji ya maye gurbin ministan tsaron Kasar wanda yayi murbus jiya Litinin, a lokacin da akasami karin sace sacen mutane, da hare haren ‘yan ta’addar dake ikirarin Musulunci a Arewacin Kasar, lamari da ya kai ga shugaban kasar ayyana dokar tabaci. Dan shekaru 58…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Maye Gurbin Badaru Da Tsohon Soja” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya
Published: December 2, 2025 at 2:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 2, 2025

Posted on December 2, 2025December 2, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya
Published: December 2, 2025 at 2:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 2, 2025
Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron NajeriyaPublished: December 2, 2025 at 2:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 2, 2025

Shugaba Tinubu ya mika sunan Janar Christopher Musa domin zama Ministan Tsaron kasar. Shugaba Bola Ahmed Tinubu, ya mika sunan tsohon Babban Hafsan Tsaro, Janar Christopher Gwabin Musa, ga majalisar dattawa domin tabbatar da shi a matsayin sabon Ministan Tsaro, bayan murabus da Alhaji Mohammed Badaru Abubakar yayi jiya. A wata wasika da ya aika…

Ci Gaba Da Karatu “Janar Christopher Zai Maye Gurbin Ministan Tsaron Najeriya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus
Published: December 1, 2025 at 9:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Posted on December 1, 2025December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus
Published: December 1, 2025 at 9:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025
Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi MurabusPublished: December 1, 2025 at 9:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: December 1, 2025

Ministan Tsaron Najeriya, Alh. Mohammed Badaru Abubakar, ya yi murabus daga mukaminsa yau Litinin A cikin wata wasiƙa mai ɗauke da kwanan wata 1 ga Disamba, wadda ya aika wa Shugaba Bola Ahmed Tinubu, Badaru Abubakar ya bayyana cewa ya ɗauki wannan mataki ne saboda yanayin rashin lafiya. Shugaba Tinubu ya amince da murabus ɗin…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Tsaron Najeriya Badaru Yayi Murabus” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota
Published: December 1, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota
Published: December 1, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da MakotaPublished: December 1, 2025 at 9:45 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

A Najeriya kamfanin tace man fetur na Dangote, ya fada yau Litinin yana iya samarda man fetur lita bilyan daya da rabi ako wani wata. Daga nan ya gayyaci hukumomin kula da samar  da man fetur a kasar su ziyarci kamfanin don su gasgata, bayanda sashen ya wallafa alkaluma da suke nuna cewa, matatar man…

Ci Gaba Da Karatu “Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci
Published: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 1, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci
Published: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanciPublished: December 1, 2025 at 8:24 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Gwamnonin Arewacin Najeriya, sun kaddamar da Asusun tsaro a yankin, Inda kowacce jiha za ta ba da Biliyan ɗaya duk wata. Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya tare da sarakunan gargajiya sun sanar da kafa Asusun tsaro na yankin Arewa, wanda kowace jiha da kananan hukumomin ta za su riƙa ba da naira biliyan ɗaya a duk…

Ci Gaba Da Karatu “Jihohin Arewaci Sun Kafa Asusun Yaki Da Ta’addanci” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 7 8 9 10 Next

Sabbin Labarai

  • Amurka Ta Janye Sojojinta Daga Gabas Ta Tsakiya
  • Kasar Amurka Da Denmark Suna Rikici Akan Iyakar Greenland
  • Kasar Sham Ta Sallami Wasu Fararen Hula
  • Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan
  • Shugaban Kasar Uganda Yana Kokarin Mayar Da Mulkin Kasar Na Gado

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Hukumar Zabe A Kasar Honduras Ta Sanar Da Nasry Asfura A Matsayin Wanda Ya Lashe Zaben Shugaban Ƙasa Afrika
  • Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Labarai
  • Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan Labarai
  • China Ta Dawo Da Harajin Magungunan Hana Haihuwa Labarai
  • An Gudanar Da Zanga-Zanga A Guinea-Bissau Afrika
  • Gwamnatin Gombe Ta Dauki Sabbin Matakan Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • A Hudubar Kirsimeti Paparoma Leo Ya Jajantawa Al’ummar Falatsinu A Yankin Zirin Gaza Amurka
  • Shugaba Trump Yace Amurka Ce Zata Rika Gudanar Da Harkokin Kasar Venezuela Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.