Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Shugaban Miyetti Allah Zai Fuskanci Shari’a Kan Zargin Badakalar Kuɗi da Ta’addanci
Published: June 24, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Miyetti Allah Zai Fuskanci Shari’a Kan Zargin Badakalar Kuɗi da Ta’addanci
Published: June 24, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Miyetti Allah Zai Fuskanci Shari’a Kan Zargin Badakalar Kuɗi da Ta’addanciPublished: June 24, 2026 at 8:05 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya (EFCC) ta shigar da ƙara a gaban Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja kan shugaban ƙungiyar Miyetti Allah Kautal Hore, Bello Bodejo, bisa zargin badakalar kuɗi da kuma tallafa wa ayyukan ta’addanci. Rahotanni sun nuna cewa hukumar ta gabatar da tuhume-tuhume guda 12 a kansa, inda…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Miyetti Allah Zai Fuskanci Shari’a Kan Zargin Badakalar Kuɗi da Ta’addanci” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

NAHCON Ta Yaba da Nasarar Hajjin 2026, Ta Fara Shirin Hajjin Shekara Mai Zuwa
Published: June 23, 2026 at 9:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 23, 2026

Posted on June 23, 2026June 23, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NAHCON Ta Yaba da Nasarar Hajjin 2026, Ta Fara Shirin Hajjin Shekara Mai Zuwa
Published: June 23, 2026 at 9:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 23, 2026
NAHCON Ta Yaba da Nasarar Hajjin 2026, Ta Fara Shirin Hajjin Shekara Mai ZuwaPublished: June 23, 2026 at 9:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: June 23, 2026

Hukumar Alhazai ta Najeriya wato (NAHCON) ta sanar da kammala jigilar alhazan Najeriya daga Kasar Saudiyya bayan gudanar da aikin Hajjin bana na 2026, inda ake sa ran jirgi na karshe da ke dauke da alhazan Jihar Zamfara zai sauka a Najeriya a yau, 23 ga Yuni, 2026. Da wannan ne aka rufe shafin ayyukan…

Ci Gaba Da Karatu “NAHCON Ta Yaba da Nasarar Hajjin 2026, Ta Fara Shirin Hajjin Shekara Mai Zuwa” »

Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Gombe Ta Ƙarfafa Matasa da Ƙwarewar da Za Ta Kai Su Masana’antar Mai Da Iskar Gas
Published: June 22, 2026 at 3:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Ƙarfafa Matasa da Ƙwarewar da Za Ta Kai Su Masana’antar Mai Da Iskar Gas
Published: June 22, 2026 at 3:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Ƙarfafa Matasa da Ƙwarewar da Za Ta Kai Su Masana’antar Mai Da Iskar GasPublished: June 22, 2026 at 3:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe, tare da haɗin gwiwar Kamfanin Rift Oil Petroleum Company Limited da ke Abuja, ta ƙaddamar da wani shirin horaswa na musamman ga matasa da masu sana’o’i sama da 100 daga ƙananan hukumomi 11 na jihar, domin inganta ƙwarewarsu da shirya su don cin gajiyar damar aiki a fannin mai da iskar gas….

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Ƙarfafa Matasa da Ƙwarewar da Za Ta Kai Su Masana’antar Mai Da Iskar Gas” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Jihar Gombe Ta Karbi Bakuncin Taron Tsaro Tsakanin DIG Da Masu Ruwa Da Tsaki
Published: June 22, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jihar Gombe Ta Karbi Bakuncin Taron Tsaro Tsakanin DIG Da Masu Ruwa Da Tsaki
Published: June 22, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jihar Gombe Ta Karbi Bakuncin Taron Tsaro Tsakanin DIG Da Masu Ruwa Da TsakiPublished: June 22, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mataimakin Sufeto Janar na ’Yan Sanda (DIG) mai kula da shiyar Arewa Maso Gabas, Zakariyya Fera, da Ibrahim Baba Zango sun buƙaci masu ruwa da tsaki da su ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da hukumomin tsaro domin daƙile ayyukan masu aikata laifuka da magance matsalolin tsaro a yankin. DIG Fera da Baba Zango sun bayyana hakan…

Ci Gaba Da Karatu “Jihar Gombe Ta Karbi Bakuncin Taron Tsaro Tsakanin DIG Da Masu Ruwa Da Tsaki” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Sauya Sunan Lafarge Africa Zuwa HBM Nigeria Plc Zai Samar Da Cigaba – Sarkin Fulanin Gombe
Published: June 22, 2026 at 7:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 22, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sauya Sunan Lafarge Africa Zuwa HBM Nigeria Plc Zai Samar Da Cigaba – Sarkin Fulanin Gombe
Published: June 22, 2026 at 7:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sauya Sunan Lafarge Africa Zuwa HBM Nigeria Plc Zai Samar Da Cigaba – Sarkin Fulanin GombePublished: June 22, 2026 at 7:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Kamfanin Kasuwar Hannayen Jari ta Najeriya (NGX Group), Alhaji Dakta Umaru Kwairanga, Sarkin Fulanin Gombe, ya taya shugabanni, ma’aikata da masu ruwa da tsaki na HBM Nigeria Plc murnar sauya sunan kamfanin daga Lafarge Africa Plc zuwa HBM Nigeria Plc. Kwairanga ya bayyana hakan ne a wajen bikin ƙaddamar da sabon sunan kamfanin da…

Ci Gaba Da Karatu “Sauya Sunan Lafarge Africa Zuwa HBM Nigeria Plc Zai Samar Da Cigaba – Sarkin Fulanin Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

An Karrama Darakta Janar Na DSS Bisa Ƙoƙarinsa Na Inganta Alaƙar Hukumomin Tsaro Da Kafafen Yaɗa Labarai
Published: June 21, 2026 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Karrama Darakta Janar Na DSS Bisa Ƙoƙarinsa Na Inganta Alaƙar Hukumomin Tsaro Da Kafafen Yaɗa Labarai
Published: June 21, 2026 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Karrama Darakta Janar Na DSS Bisa Ƙoƙarinsa Na Inganta Alaƙar Hukumomin Tsaro Da Kafafen Yaɗa LabaraiPublished: June 21, 2026 at 1:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mahalarta Taron Tsaro na Ƙasa da Ƙungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya (NUJ) tare da haɗin gwiwar Hukumar Tsaro ta Farin Kaya (DSS) suka shirya a Abuja, sun yi kira da a ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin kafafen yaɗa labarai da hukumomin tsaro domin fuskantar ƙalubalen tsaron da ƙasar ke fama da su tare da inganta…

Ci Gaba Da Karatu “An Karrama Darakta Janar Na DSS Bisa Ƙoƙarinsa Na Inganta Alaƙar Hukumomin Tsaro Da Kafafen Yaɗa Labarai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Rediyo, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Tsaro

Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma
Published: June 21, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 21, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma
Published: June 21, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga ManomaPublished: June 21, 2026 at 8:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ƙarƙashin Asusun Bunƙasa Noma na Ƙasa (NADF) ta ƙaddamar da kashi na farko na Shirin Tallafin Kayan Aikin Noma (FISP) a yankin Arewa maso Yamma, inda aka raba buhunan taki 100,800 ga ƙananan manoma 25,200 a jihohin Katsina, Kano, Kaduna, Kebbi da Jigawa. Da yake jawabi a wajen ƙaddamar da shirin a…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayyar Najeriya Zata Raba Taki Ga Manoma” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal
Published: June 20, 2026 at 9:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal
Published: June 20, 2026 at 9:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A FatakwalPublished: June 20, 2026 at 9:49 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A cikin wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya fitar, ya bayyana cewa jami’an Sashen Binciken Sirri (SID) na rundunar, tare da haɗin gwiwar jami’an Hukumar Kiyaye Haɗurra ta Ƙasa (FRSC), sun gano motar ne yayin wani aikin tantance bayanan motoci a Ofishin Ba da Lasisin Motoci na Hukumar…

Ci Gaba Da Karatu “Bayan Shekaru Biyar, Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Gano Motar da Aka Sace A Fatakwal” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe
Published: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe
Published: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A GombePublished: June 20, 2026 at 7:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar ‘yan uwa Musulmi Almajiran Sayyid Ibrahim Yaqub El-Zakzaky (H) a jihar Gombe sun shiga rana ta uku na gudanar da zaman makokin Ashura, domin tunawa da shahadar Imam Hussain (AS) da iyalan gidan Manzon Allah (SAW) a filin Karbala, lamarin da ya faru a shekara ta 61 bayan hijira. A ranar ta uku, an…

Ci Gaba Da Karatu “Makokin Ashura: An Gudanar Da Taron Tunawa Da Aliyul Asghar A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i, Sauran Duniya

Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
Published: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
Published: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin GargajiyaPublished: June 18, 2026 at 7:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Sarkin Jaurowal dake Masarautar Pindiga, Karamar Hukumar Akko ta Jihar Gombe, Comrade Ambassador Ibrahim Mu’azu Hassan, ya roƙi gwamnatoci a dukkan matakai su samar da muhimman kayan more rayuwa ga al’ummar da ke ƙarƙashinsa. Yayin da yake Tattaunawa da Wakilin Amurka Ke Magana a jihar Gombe, sarkin ya roƙi shugabannin siyasa, masu hannu da shuni,…

Ci Gaba Da Karatu “Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 16 17 18 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Samar Da Tsaro A Jihar Kano Ba Sai An Sa Siyasa Ba! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ Afrika
  • Ganduje Ya Nisanta Kansa Da Batan Dadiyata Labarai
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Kasar China Tana Cigaba Da Nuna Fin Karfi Ga Kasar Taiwan Labarai
  • Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Zai Shafe Makonni Uku A Hutun Shekara-Shekara Afrika
  • Mutane Kusan 30 Ne Suka Mutu a Nguru Dake Jihar Yobe Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.