Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

APC Ta Sauya Jerin ‘Yan Takararta Bayan Nazarin Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Fidda Gwani
Published: July 1, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on APC Ta Sauya Jerin ‘Yan Takararta Bayan Nazarin Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Fidda Gwani
Published: July 1, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
APC Ta Sauya Jerin ‘Yan Takararta Bayan Nazarin Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Fidda GwaniPublished: July 1, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar APC ta cire tsohon gwamnan jihar Benue, Gabriel Suswam, da wasu ‘yan takarar kujerar Sanata biyar daga cikin jerin sunayen ƙarshe da ta miƙa wa Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa (INEC). Haka kuma, jam’iyyar ta cire tsohon ɗan majalisar wakilai daga jihar Ondo, Gbenga Elegbeleye, tare da maye gurbin wasu ‘yan takarar…

Ci Gaba Da Karatu “APC Ta Sauya Jerin ‘Yan Takararta Bayan Nazarin Ƙorafe-ƙorafen Zaɓen Fidda Gwani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso Gabas
Published: June 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso Gabas
Published: June 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso GabasPublished: June 30, 2026 at 6:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Masu ruwa da tsaki daga sassan yankin Arewa Maso Gabas sun yi kira da a ƙara ƙarfafa haɗin gwiwa da kuma aiwatar da shirye-shiryen zaman lafiya da suka haɗa kowa da kowa domin tabbatar da ci gaba mai ɗorewa a yankin. An yi wannan kira ne a yayin taron kwana biyu na North-East Peace Mission…

Ci Gaba Da Karatu “An Bukaci Matasa Su Taka Gagarumar Rawa Wajen Gina Zaman Lafiya A Arewa Maso Gabas” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Tsaro

NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin Musulmi
Published: June 30, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin Musulmi
Published: June 30, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin MusulmiPublished: June 30, 2026 at 4:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Ƙolin Harkokin Addinin Musulunci a Najeriya (NSCIA) ta yi kira ga Gwamnatin Tarayya da hukumomin tsaro da su ɗauki matakan gaggawa domin magance abin da ta bayyana a matsayin hare-haren nuna wariya da kuma tauye haƙƙin Musulmi a sassa daban-daban na ƙasar nan. Majalisar ta bayyana cewa idan ba a ɗauki matakan da suka…

Ci Gaba Da Karatu “NSCIA Ta Gargadi Gwamnati Kan Zargin Tauye Haƙƙin Musulmi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSC
Published: June 30, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSC
Published: June 30, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSCPublished: June 30, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Zartarwa a Tarayyar Najeriya (FEC) karkashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu ta amince da yin gyare-gyare ga tsarin yi wa kasa hidima (NYSC). Ministan Matasa, Ayodele Olawande, ne ya bayyana hakan bayan taron majalisar da aka gudanar a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja a ranar Litinin. Ya ce gyaran zai kunshi cikakken nazari…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Za Ta Sake Fasalin Shirin NYSC” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi

An Bukaci Sabbin Shugabanni Su Yi Jagoranci Nagari da Inganta Ayyukan Jama’a
Published: June 29, 2026 at 4:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Bukaci Sabbin Shugabanni Su Yi Jagoranci Nagari da Inganta Ayyukan Jama’a
Published: June 29, 2026 at 4:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Bukaci Sabbin Shugabanni Su Yi Jagoranci Nagari da Inganta Ayyukan Jama’aPublished: June 29, 2026 at 4:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya, ya rantsar da sabbin shugabannin kananan hukumomi goma sha ɗaya da kuma na sabbin Ƙananan Hukumomin Raya Karkara (LCDAs) da aka kafa a jihar, inda ya buƙace su da su tabbatar da amincewar da aka nuna musu ta hanyar jagoranci na gari da kuma inganta ayyukan yi wa al’umma…

Ci Gaba Da Karatu “An Bukaci Sabbin Shugabanni Su Yi Jagoranci Nagari da Inganta Ayyukan Jama’a” »

Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Gwamna Inuwa Yahaya Ya Bukaci Al’ummar Gombe Su Haɗa Kai Wajen Yaƙi Da Ta’addanci
Published: June 29, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Inuwa Yahaya Ya Bukaci Al’ummar Gombe Su Haɗa Kai Wajen Yaƙi Da Ta’addanci
Published: June 29, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamna Inuwa Yahaya Ya Bukaci Al’ummar Gombe Su Haɗa Kai Wajen Yaƙi Da Ta’addanciPublished: June 29, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jawabin Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya (Dan-Majen Gombe), kan Gangamin “Hada Kai Domin Yaki da Ta’addanci” Yau Litinin, 29 ga Yuni, 2026 Ya ku al’ummar Jihar Gombe masu daraja, Ina yi muku wannan jawabi ne cikin nauyin alhakin da ya rataya a wuyana da kuma kudurin tabbatar da zaman lafiya, tsaro da ci gaban…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Inuwa Yahaya Ya Bukaci Al’ummar Gombe Su Haɗa Kai Wajen Yaƙi Da Ta’addanci” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNG
Published: June 29, 2026 at 7:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNG
Published: June 29, 2026 at 7:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNGPublished: June 29, 2026 at 7:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta bayyana cewa ta samar da motocin bas 40 masu amfani da iskar gas (CNG), motocin lantarki guda bakwai da kuma sama da keke Napep 200 masu amfani da CNG a Jihar Kano cikin shekara guda da kaddamar da shirin sauya fasalin harkokin sufuri zuwa makamashi mai araha. Shugaban Hukumar Pi-CNG da…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Na Kokarin Rage Tsadar Sufuri Ta Hanyar Shirin CNG” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i, Sauran Duniya

Jam’iyyu Shida Sun Shiga Zaben Kananan Hukumomin Gombe – GOSIEC
Published: June 27, 2026 at 7:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyyu Shida Sun Shiga Zaben Kananan Hukumomin Gombe – GOSIEC
Published: June 27, 2026 at 7:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyyu Shida Sun Shiga Zaben Kananan Hukumomin Gombe – GOSIECPublished: June 27, 2026 at 7:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ta lashe dukkan kujerun shugabannin kananan hukumomi da na kansiloli a zaben kananan hukumomin Jihar Gombe da aka gudanar a ranar Asabar a kananan hukumomi 11 da kuma Sabbin Gundumomin Ci Gaba na Kananan Hukumomi (LCDAs) guda 13 na jihar. Da yake bayyana sakamakon zaben a Gombe, Shugaban Hukumar Zabe…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyyu Shida Sun Shiga Zaben Kananan Hukumomin Gombe – GOSIEC” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Gombe Ta Kaddamar Da Sabon Ofishin GOGIS Don Inganta Tsarin Filaye
Published: June 26, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Kaddamar Da Sabon Ofishin GOGIS Don Inganta Tsarin Filaye
Published: June 26, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe Ta Kaddamar Da Sabon Ofishin GOGIS Don Inganta Tsarin FilayePublished: June 26, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta sake nuna ƙudirin ta na inganta tsarin amfani da ƙasa da gudanar da harkokin filaye ta hanyar ƙaddamar da sabon ofishin Hukumar Tsarin Bayanan Kasa na Zamani (GOGIS) a Gundumar Shehu Abubakar. Da yake jawabi yayin ƙaddamar da ofishin, Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya ya bayyana cewa sauye-sauyen da ake yi ta…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Kaddamar Da Sabon Ofishin GOGIS Don Inganta Tsarin Filaye” »

Afrika, Kimiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti
Published: June 26, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on June 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti
Published: June 26, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A EkitiPublished: June 26, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar hana sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa (NDLEA) ta bayyana cewa ta lalata gonakin wiwi masu fadin sama da hekta 51 tare da kama mutane 281 da ake zargi da safarar miyagun kwayoyi, sayarwa da kuma amfani da su a jihar Ekiti cikin shekara guda. Kwamandan NDLEA na jihar, Rufus Aina, ne ya…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumar NDLEA Ta Lalata Gonakin Wiwi A Ekiti” »

Afrika, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 15 16 17 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki
  • Al’ummar Wajari Sun Amfana Da Gyaran Cibiyar Kiwon Lafiya Matakin Farko

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Ghana Zata Sauya Inda Take Kai Sarrafa Gwal Afrika
  • Channels TV: Ta Yi Rashin Hazikin Dan Jarida Mr Khani Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Shugaba Tinubu Ya Ware Kudade Domin Bunkasa Rayuwar ‘Yan Najeriya Afrika
  • Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani Amurka
  • Zulum Ya Rushe Majalisar Zartarwa Ta Jihar Borno Afrika
  • Harin Jirgi Marar Matuki Ya Kashe Kakakin ‘Yan Tawayen M23 Afrika
  • Iran Da Amurka Zasu Kulla Yarjejeniyar Nukiliya Amurka
  • Gwamnatin Gombe Zata Inganta Samar Da Wuta Wajen Amfani Da Hasken Rana Kimiya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.