Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe
Published: May 13, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe
Published: May 13, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A GombePublished: May 13, 2026 at 12:58 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An gudanar da bikin fitar da jadawalin wasannin Kofin Sarakunan jihar Gombe na shekarar 2026 cikin nasara a Cibiyar NITDA ICT da ke Jami’ar jihar Gombe, inda ya samu halartar sarakunan gargajiya, masu ruwa da tsaki a harkar kwallon kafa, ‘yan jarida da sauran baki daga sassa daban-daban na jihar Gombe An shirya tare da…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Shirye-Shiryen Fara Gasar Kwallon Sarakuna A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Shirye-Shirye

Gwamnatin Najeriya Zata Samar Da Sabbin Dakunan Karatun Dalibai
Published: May 12, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Zata Samar Da Sabbin Dakunan Karatun Dalibai
Published: May 12, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Najeriya Zata Samar Da Sabbin Dakunan Karatun DalibaiPublished: May 12, 2026 at 8:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta sanar da shirin kashe kudi kusan naira biliyan 250 a cikin shekarar 2026 domin gina sabbin dakunan kwanan dalibai a manyan makarantun gaba da sakandare na kasar. Wannan mataki na kunshe ne a cikin wani babban shiri na kyautata jin dadin dalibai da kuma fadada damar samun ilimi mai inganci, wanda ake…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Najeriya Zata Samar Da Sabbin Dakunan Karatun Dalibai” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi
Published: May 11, 2026 at 11:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 11, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi
Published: May 11, 2026 at 11:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin IlimiPublished: May 11, 2026 at 11:19 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta cire sharadin rubuta jarabawar shiga manyan makarantu ta UTME ga daliban da ke neman shiga Kwalejojin Ilimi na ƙasa. Ministan Ilimi na Najeriya, Tunji Alausa ne ya bayyana hakan a matsayin wani mataki na ƙarfafa ɗalibai su shiga karatun horas da malamai a faɗin ƙasar. Sabon tsarin ya nuna cewa masu neman…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Tarayya Ta Cire Sharadin Rubuta UTME Ga Masu Neman Shiga Kwalejojin Ilimi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa Abuja
Published: May 10, 2026 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 10, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa Abuja
Published: May 10, 2026 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa AbujaPublished: May 10, 2026 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon ministan sadarwa na Najeriya Farfesa Isa Ali Pantami ya yi ƙarin haske kan dalilin da ya sa ya taɓa mayar da akwatin zaɓensa zuwa Abuja daga Gombe. A hirarsa da gidan talabijin na TVC a yau Lahadi, Pantami wanda ɗaya ne daga cikin masu neman tikitin takarar gwamnan jihar Gombe a zaɓen 2027, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Pantami Ya Bayyana Dalilin Mayar Da Zaben Sa Abuja” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Jam’iyar SDP Tana Gudanar Da Babban Taro A Bauchi
Published: May 9, 2026 at 4:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyar SDP Tana Gudanar Da Babban Taro A Bauchi
Published: May 9, 2026 at 4:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jam’iyar SDP Tana Gudanar Da Babban Taro A BauchiPublished: May 9, 2026 at 4:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jam’iyyar Social Democratic Party ta fara gudanar da Babban Taron Ta na Kasa a Abubakar Tafawa Balewa Stadium da ke Bauchi a yau Asabar, 09 ga watan Mayu 2026. Taron ya haɗa shugabannin jam’iyyar, wakilai da masu neman mukamai daga sassan ƙasar domin tattauna harkokin jam’iyyar tare da ƙara ƙarfafa alkiblarta ta siyasa gabanin zaɓen…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyar SDP Tana Gudanar Da Babban Taro A Bauchi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa

Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato
Published: May 9, 2026 at 3:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato
Published: May 9, 2026 at 3:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar FilatoPublished: May 9, 2026 at 3:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar wanzar da zaman lafiya ta Operation Enduring Peace ta shirya taro na musamman da masu ruwa da tsaki daga kananan hukumomin Jos ta Gabas, Bassa da Jos ta Arewa a jihar Filato, domin tabbatar da zaman lafiya don gudanar da ayyukan noma a daminar bana cikin lafiya da kwanciyar hankali. Kamandan runduna ta uku…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Wanzar Da Zaman Lafiya Ta Shirya Taron Masu Ruwa Da Tsaki A Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQ
Published: May 9, 2026 at 1:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQ
Published: May 9, 2026 at 1:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQPublished: May 9, 2026 at 1:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Tsaron Najeriya (DHQ) ta bayyana cewa dakarun kasar nan sun samu nasarar ragargazar dimbin ’yan ta’adda, inda suka kama wasu da dama tare da ceto mutum sama da 50 da aka yi garkuwa da su a fadin kasar nan. Wadannan nasarori sun faru ne a yayin ayyukan kakkaba da sojoji suka gudanar tsakanin ranar…

Ci Gaba Da Karatu “Dakaru Sun Hallaka ’Yan Ta’adda Masu Yawa – DHQ” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Tsaro

Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro
Published: May 9, 2026 at 12:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro
Published: May 9, 2026 at 12:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar TsaroPublished: May 9, 2026 at 12:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Najeriya da Amurka sun kulla yarjejeniyar kara zurfafa hadin gwiwa a fannin tsaro, yaki da ta’addanci da kuma tabbatar da zaman lafiya a yankin Yammacin Afirka. Wannan na kunshe ne a cikin wata sanarwa da Mai Taimakawa Shugaban Kasa kan Yada Labarai, Bayo Onanuga, ya fitar ranar Asabar, 9 ga watan Mayun 2026. Mai…

Ci Gaba Da Karatu “Najeriya Da Amurka Sun Karfafa Alakar Tsaro” »

Afrika, Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP
Published: May 9, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP
Published: May 9, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEPPublished: May 9, 2026 at 10:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ma’aikatar Lafiya ta jihar Gombe tare da haɗin gwiwar Asusun Tallafin Duniya na Global Fund da Hukumar Yaƙi da Cutar Kanjamau ta Ƙasa, NACA, sun ƙaddamar da maganin rigakafin kamuwa da cutar HIV mai suna LENACAPAVIR ko kuma LEN PrEP, wanda ake yi wa mutum allura sau biyu kacal a shekara. An tsara wannan magani…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Ƙaddamar da Allurar Rigakafin HIV Ta LEN PrEP” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar Filato
Published: May 9, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on May 9, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar Filato
Published: May 9, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar FilatoPublished: May 9, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Operation ENDURING PEACE Ta Bankado Masana’antun Kera Makamai Ba Bisa Ka’ida Ba, Ta Kama Wadanda Ake Zargi a Jihar Filato Captain Chinonso Polycarp Oteh Jami’in Yada Labarai Joint Task Force Operation ENDURING PEACE ya bayyana cewa, Rundunar Quick Response Force ta Operation ENDURING PEACE a ranar Alhamis, 7 ga watan Mayun 2026, ta samu…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Operation Endurance Peace Ta Gano Wajen Kera Makamai A Jihar Filato” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 14 15 16 … 52 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe Kiwon Lafiya
  • Afrika Ta Kudu Ta Dora Haraji Mai Yawa Kan Karafa Afrika
  • ‘Yan Bindiga Sun Kashe Fiye Da Mutane 50 Tare Da Sace Mata Da Yara A Jihar Zamfara Najeriya
  • Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar Afrika
  • Angano Gawar Wani Dan Myanmar A Arewacin New York Afrika
  • Gwamnatin Jihar Yobe: Ana Cin Zarafin Fursunoni A Gidan Gyaran Halin Potiskum Tsaro
  • ‘Yan Sanda A Gombe Sun Kama Barayin Shanu Tsaro
  • Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.