NYSC – Sai An Gabatar Da Takardar NERD Kafin Shiga Bautar Ƙasa
Hukumar ‘yan yiwa Ƙasa Hidima ta Najeriya, National Youth Service Corps, ta bayyana cewa daga yanzu za ta riƙa tura masu yi wa ƙasa hidima ne kawai idan sun gabatar da takardar shaidar tantancewa daga Nigeria Education Repository and Databank. Babban Daraktan hukumar, Birgediya Janar Olakunle Nafiu, ne ya sanar da hakan yayin taron shirin…
Ci Gaba Da Karatu “NYSC – Sai An Gabatar Da Takardar NERD Kafin Shiga Bautar Ƙasa” »

