Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe
Published: February 2, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe
Published: February 2, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A GombePublished: February 2, 2026 at 5:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata gobara da ta tashi a safiyar Asabar ta lalata shaguna, kwantainoni na gefen hanya, da wuraren cin abinci a New Mile 3 da ke kan hanyar Gombe Yola a jihar Gombe Najeriya. Gobarar, wadda ta tashi da misalin karfe 3 na asuba, ta bazu cikin sauri a yankin inda ake kasuwanci, inda ta ƙone…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Ta Lalata Shaguna Da Gidajen Abinci A Gombe” »

Labarai, Najeriya

An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe
Published: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026

Posted on February 1, 2026February 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe
Published: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026
An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar GombePublished: February 1, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 1, 2026

An Kaddamar da Kwamitin Gasar Kofin Haɗin Kan Masarautun Gargajiya na Gombe 2026 An kaddamar da Kwamitin Shirya Gasar Ƙwallon Ƙafa ta Haɗin Kan Masarautun Gargajiya na jihar Gombe dake arewa maso gabashin Najeriya, wadda aka fi sani da Kofin Haɗin Kan Sarkin Gombe 2026, a hukumance a birnin Gombe. An gudanar da bikin kaddamarwar…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaddamar Da Kwamitin Kwallon Kafa A Tsakanin Masarautun Jihar Gombe” »

Labarai, Najeriya, Wasanni

Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga
Published: February 1, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga
Published: February 1, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan BindigaPublished: February 1, 2026 at 10:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumomin Jami’ar tarayya ta Kashere da ke jihar Gombe sun karyata rahotannin kafafen sada zumunta da ke ikirarin cewa ‘yan bindiga sun kai hari jami’ar, inda ta bayyana labarin a matsayin ƙarya. A cikin wata sanarwa da jami’ar yada labarai, Janet Ezekiel, ta sanya wa hannu, jami’ar ta ce babu wani hari da ya faru,…

Ci Gaba Da Karatu “Jami’ar Tarayya A Gombe Ta Karyata Harin ‘Yan Bindiga” »

Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe
Published: February 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe
Published: February 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A GombePublished: February 1, 2026 at 5:10 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Majalisar Wakilai ta yi Allah-wadai da munanan hare-haren ’yan bindiga a Gombe, ta nemi a ɗauki matakin soji cikin gaggawa. Majalisar Wakilai ta amince da wani kudiri na gaggawa da ya shafi bukatun jama’a dangane da yawaitar hare-haren ’yan bindiga a ƙaramar hukumar Akko ta jihar Gombe, waɗanda suka yi sanadin mutuwar akalla mutane shida,…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Wakilai Tayi Allah Wadai Da Hare-Haren ‘Yan Bindiga A Gombe” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Yanbindiga sun Kashe mutun guda tare da yin garkuwa da mutane kimanin 100 a Jihar Nejan Najeriya.
Published: January 31, 2026 at 9:26 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

Posted on January 31, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Yanbindiga sun Kashe mutun guda tare da yin garkuwa da mutane kimanin 100 a Jihar Nejan Najeriya.
Published: January 31, 2026 at 9:26 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari

YANBINDIGA SUN KASHE MUTUN GUDA TARE DA YIN GARKUWA DA MUTANE KIMANIN 100 A JIHAR NEJAN NAJERIYA. Yanzu haka dai Yanfashin d aji na ci gaba da tafka ta,asarsu a Wasu sassanan jihohin Najeriya Lamarin dake kara jefa alumma cikin Yanayi na zaman dar dar. Rahotanni Daga Jihar Neja na nuna cewa Yanfashin Dajin sun…

Ci Gaba Da Karatu “Yanbindiga sun Kashe mutun guda tare da yin garkuwa da mutane kimanin 100 a Jihar Nejan Najeriya.” »

Najeriya

Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno
Published: January 31, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 31, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno
Published: January 31, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar BornoPublished: January 31, 2026 at 7:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya akalla mutane 25 ne aka kashe sakamakon wani harin da ‘yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram suka kai kan wani gari, a arewa maso gabashin kasar kamar yadda ‘yan uwan wadanda harin ya rutsa da su suka fada. Wadanda suka halaka a harin leburori ne wadanda suka yi balaguro zuwa…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno” »

Labarai, Najeriya, Tsaro

Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Najeriya
Published: January 30, 2026 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 30, 2026

Posted on January 30, 2026January 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Najeriya
Published: January 30, 2026 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 30, 2026
Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin NajeriyaPublished: January 30, 2026 at 5:36 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 30, 2026

Mayakan ISWAP da jiragen yaki marasa matuka wato drones suka rufawa baya, sun kai hari kan wani sansanin sojoji a jihar Barno,suka kashe sojoji masu yawa da asubahin ranar Alhamis, wannan yana kunshe ne cikin bayani da sojojin kasar suka bayar. Kuma wannan shine hari na biyu da mayakan suka kai wa dakarun kasar a…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan ISWAP Sun Kai Farmaki Kan Sojojin Najeriya” »

Najeriya

Matsalolin Masarautun Kano Sun Kawo Karshe
Published: January 29, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 29, 2026

Posted on January 29, 2026January 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matsalolin Masarautun Kano Sun Kawo Karshe
Published: January 29, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 29, 2026
Matsalolin Masarautun Kano Sun Kawo KarshePublished: January 29, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 29, 2026

Gwamnatin jihar Kano ta bayyana cewa za a warware rikicin masarautar anan kusa. Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida na jihar, Ibrahim Waiya, ne ya bayyana hakan yayin da yake zantawa da manema labarai a ranar Alhamis a Kano. Waiya ya tabbatar wa al’ummarl cewa an riga an ɗauki tsare-tsare masu ƙarfi domin dawo…

Ci Gaba Da Karatu “Matsalolin Masarautun Kano Sun Kawo Karshe” »

Najeriya

Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar Zabe
Published: January 29, 2026 at 5:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 29, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar Zabe
Published: January 29, 2026 at 5:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar ZabePublished: January 29, 2026 at 5:15 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban majalisar dattawa, Godswill Akpabio, ya sanar da kafa wani kwamiti domin tattara ra’ayoyin sanatoci kan dokar zaɓe. Akpabio ya bayyana hakan ne a ranar Alhamis bayan zaman sirri da majalisar dattawa ta yi, inda ‘yan majalisar suka tattauna rahoton kudirin dokar. Ya ce, “Majalisar Dattawa ta kafa ƙaramin kwamiti domin ƙara ba da gudunmawa,…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Dottawa Ta Kafa Komitin Dokar Zabe” »

Najeriya

‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina
Published: January 28, 2026 at 7:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina
Published: January 28, 2026 at 7:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar KatsinaPublished: January 28, 2026 at 7:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda 3 sun rasa rayukan su, yayin da wasu 2 suka jikkata lokacin da ‘yan ta’adda dauke da makamai suka kai hari kan ‘yan sanda masu sintiri a jihar Katsinan Najeriya ranar Talata, a cewar ‘yan sanda ranar laraba. Wannan na daga cikin karuwar hare-hare da ‘yan ta’adda ke kaiwa, da ya hada da…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Ta’adda Sun Kashe ‘Yan Sanda A Jihar Katsina” »

Najeriya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 47 48 49 … 61 Next

Sabbin Labarai

  • Gwamnonin Arewa Sun Yi Jimamin Rasuwar Bamanga Tukur, Sun Yaba Da Gudunmawarsa Ga Najeriya
  • Tsohon Shugaban PDP, Bamanga Tukur, Ya Rasu Yana da Shekaru 91
  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Bukaci Mabiya Addinin Kirista Da Suyi Koyi Da Rayuwar Yesu Najeriya
  • Gwamnatin Soji A Nijar Ta Hana Fitar Da Albarkatun Kasa Afrika
  • Sojin Saman Najeriya Sunyi Gagarumar Nasara A Yankin Borno Najeriya
  • Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine Afrika
  • Shugaban Miyetti Allah Zai Fuskanci Shari’a Kan Zargin Badakalar Kuɗi da Ta’addanci Afrika
  • CHAN Ta Duba Lafiyar Idanun ‘Yan Jarida A Filato Afrika
  • Yau Litinin Ake Cigaba Da Shari’ar Najib Zarak Labarai
  • Nigeria Zata Bude Asusun Dala Bilyan Biyu Don Habaka Sashin Makamashi Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.