Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi
Published: July 6, 2026 at 6:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi
Published: July 6, 2026 at 6:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu LaifiPublished: July 6, 2026 at 6:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Kebbi ta kama wasu mutane huɗu da ake zargi da haɗa baki wajen aikata laifi, yin barazanar garkuwa da mutum ta hanyar kira da saƙonnin waya ba tare da bayyana ainihin su ba, tare da neman kuɗin fansa har Naira miliyan 30. Mai magana da yawun rundunar, SP Bashir Usman, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sandan Kebbi Ta Dakile Yunkurin Garkuwa Da Mutune, Ta Kama Masu Laifi” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – Abdulaziz
Published: July 6, 2026 at 5:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – Abdulaziz
Published: July 6, 2026 at 5:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – AbdulazizPublished: July 6, 2026 at 5:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin Tarayya ta buƙaci masu tasiri a kafafen sada zumunta da sauran masu yaɗa bayanai su riƙa tantance sahihancin bayanai kafin wallafawa, tana mai jaddada cewa yaɗa labaran ƙarya na iya haifar da rikice-rikice tare da barazana ga zaman lafiya da ci gaban ƙasa. Mai Taimakawa Shugaban Ƙasa na Musamman kan Yaɗa Labarai da Wayar…

Ci Gaba Da Karatu “Tantance Gaskiyar Bayanai Shi Ne Ginshiƙin Aikin Jarida Mai Nagarta – Abdulaziz” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da Tamowa
Published: July 5, 2026 at 7:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da Tamowa
Published: July 5, 2026 at 7:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da TamowaPublished: July 5, 2026 at 7:18 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta ƙaddamar da sabuwar cibiyar kula da mata masu fama da cutar yoyon fitsari sakamakon haihuwa (Obstetric Fistula) da kuma cibiyar kula da yara masu matsanancin tamowa a Babban Asibitin Deba, da ke Ƙaramar Hukumar Yamaltu-Deba. Da yake ƙaddamar da cibiyoyin a madadin Gwamna Muhammadu Inuwa Yahaya, Mataimakin Gwamnan jihar Gombe, Dakta…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Da UNFPA Sun Ƙarfafa Haɗin Gwiwa Don Yaƙi Da Cutar Fistula Da Tamowa” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Rumbun Hotuna, Sana'o'i, Sauran Duniya, Siyasa

Rangadin Ayyukan Tinubu Ya Kai Tawaga Zuwa Kano Northern Bypass
Published: July 5, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rangadin Ayyukan Tinubu Ya Kai Tawaga Zuwa Kano Northern Bypass
Published: July 5, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rangadin Ayyukan Tinubu Ya Kai Tawaga Zuwa Kano Northern BypassPublished: July 5, 2026 at 4:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tawagar masu yaɗa labarai da ke halartar shirin Arewa Media Summit ta kai ziyara zuwa aikin gina Kano Northern Bypass, a ci gaba da rangadin manyan ayyukan gwamnatin tarayya da ake aiwatarwa a Jihar Kano ƙarƙashin jagorancin Shugaba Bola Ahmed Tinubu. Rangadin ya gudana ne bisa jagorancin Ofishin Babban Mai Taimakawa Shugaban Ƙasa kan Harkokin…

Ci Gaba Da Karatu “Rangadin Ayyukan Tinubu Ya Kai Tawaga Zuwa Kano Northern Bypass” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya, Siyasa

An Binne Gawar Tsohon Shugaban Sashen Hausa Na VOA, Leo Keyen
Published: July 4, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 4, 2026

Posted on July 4, 2026July 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Binne Gawar Tsohon Shugaban Sashen Hausa Na VOA, Leo Keyen
Published: July 4, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 4, 2026
An Binne Gawar Tsohon Shugaban Sashen Hausa Na VOA, Leo KeyenPublished: July 4, 2026 at 4:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: July 4, 2026

An binne gawar tsohon shugaban Sashen Hausa na Gidan Rediyon Muryar Amurka (VOA), Leo Keyen, yayin da ‘yan’uwa, abokan aiki da abokan arziki suka yi masa bankwana tare da bayyana shi a matsayin ƙwararren ɗan jarida, shugaba nagari, kuma mai jajircewa wajen bunƙasa aikin jarida da raya matasa. Marigayi Leo Keyen ya rasu ne a…

Ci Gaba Da Karatu “An Binne Gawar Tsohon Shugaban Sashen Hausa Na VOA, Leo Keyen” »

Afrika, Labarai, Najeriya, Rumbun Hotuna

‘Yan Jaridar Gidan Gwamnatin Bauchi Sun Kammala Taron Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani
Published: July 4, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Jaridar Gidan Gwamnatin Bauchi Sun Kammala Taron Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani
Published: July 4, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Jaridar Gidan Gwamnatin Bauchi Sun Kammala Taron Horo Kan Fasahar Sadarwar ZamaniPublished: July 4, 2026 at 4:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ofishin Mai Bai wa Gwamnan jihar Bauchi Shawara na Musamman kan Yaɗa Labarai da Hulɗa da Jama’a, ƙarƙashin jagorancin Alhaji Mukhtari Gidado, Jarman Alkaleri, ya shirya taron horaswa na kwanaki uku ga ‘yan jaridar Gidan Gwamnatin jihar Bauchi a jihar Gombe. An gudanar da taron ne daga 1 zuwa 3 ga Yulin 2026 a Flourish…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Jaridar Gidan Gwamnatin Bauchi Sun Kammala Taron Horo Kan Fasahar Sadarwar Zamani” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sana'o'i

Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A Tehran
Published: July 3, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A Tehran
Published: July 3, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A TehranPublished: July 3, 2026 at 7:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Za a fara gudanar da jana’izar Jagoran Ƙolin Iran da aka ce ya rasu sakamakon hare-haren da Amurka da Isra’ila suka kai a farkon yaƙin. Za a fara bukukuwan jana’izar ne a ƙarshen mako a Tehran, sannan a ci gaba da jerin gwanon jana’izar a mako mai zuwa a biranen Qom da Mashhad, tare da…

Ci Gaba Da Karatu “Jana’izar Jagoran Ƙolin Iran Ta Kawo Tsauraran Matakan Tsaro A Tehran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Shirye-Shirye, Tsaro

Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa
Published: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu GarkuwaPublished: July 2, 2026 at 9:43 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Gombe da ke arewa maso gabashin Najeriya ta sanar da ceto wani yaro mai shekara takwas da aka sace, tare da kama mutum huɗu da ake zargi da hannu wajen aikata laifin. A cewar sanarwar da Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar, DSP Buhari Abdullahi, ya fitar, an fara bincike ne…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar ‘Yan Sandan Gombe Ta Kuɓutar da Yaro Daga Hannun Masu Garkuwa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki
Published: July 2, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki
Published: July 2, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin ArzikiPublished: July 2, 2026 at 9:17 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kaddamar da kamfanin sarrafa ma’adinin Lithium mafi girma a jihar Nasarawa. Bikin kaddamar da masana’antar da kamfanin makamashi na Diamond New Energy ya gina, ya gudana ne a ranar Alhamis, a yankin Endo a karamar hukumar Nasarawa ta jihar Nasarawa. Shugaba Tinubu yace kaddamar da ayyukan samar da…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Ya Buɗe Katafaren Kamfanin Sarrafa Lithium Domin Bunƙasa Tattalin Arziki” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sana'o'i

Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ
Published: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ
Published: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQPublished: July 2, 2026 at 7:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hedikwatar Tsaro ta ƙasa ta bayyana cewa dakarun soji sun kashe ’yan ta’adda da masu tayar da kayar baya 1,597, tare da kuɓutar da mutane 1,516 daga hannun masu garkuwa da mutane a cikin ayyuka 14,221 da aka gudanar tsakanin Janairu da Yunin 2026. Daraktan Yaɗa Labarai na Hedikwatar Tsaro, Manjo Janar Samaila Uba, wanda…

Ci Gaba Da Karatu “Sojoji Sun Hallaka ’Yan Ta’adda 1,597, Sun Ceto Mutane 1,516 – DHQ” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 4 5 6 … 52 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Sallah Sai Ranar Juma’a A Najeriya: Fadar Sarkin Musulmi Afrika
  • Jama’ar Kasar Iran Sun Bayyana Goyon Baya Ga Ayatollah Mojtaba Khameni Afrika
  • Tawagar Masu Yi Wa Maniyyata Hidima Za Ta Tashi Zuwa Saudiyya Afrika
  • Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas Labarai
  • Shugaba Trump Yayi Barazanar Tarwatsa Cibiyar Makamashin Iran Amurka
  • UNICEF Ta Tallafawa Jihar Bauchi Da Babura Afrika
  • Fubara Yana Yiwa Dimokraɗiyya Zagon Kasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Fadi Fiye Da Dala Daya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.