Najeriya: Gombe ‘Yan Sanda Sun Kammala Bikin Ranar Matasa Da Dasa Itatuwa Domin Makoma Mai Ɗorewa
Rundunar ’Yan Sandan jihar Gombe ta ƙaddamar da wani gangamin yaƙi da daba ta siyasa da kuma ta kafafen sadarwar zamani, a matsayin wani ɓangare na bikin Ranar Matasa ta Duniya ta shekarar 2026. An gudanar da gangamin ne ƙarƙashin taken “Makomata Ta Fi Dabar Siyasa Da Ta Kafar Intanet Muhimmanci”, da nufin wayar da…

