Miliyan Biyar Ko Rayuwata: Barazanar ’Yan Ta’adda Ta Jefa Wani Mazaunin Dukku Cikin Fargaba
Alhaji Musa Gurya wanda mazaunin kauyen Malala ne da ke karamar hukumar Dukku a jihar Gombe ya bayyana cewa rayuwarsa ta na cikin hatsari bayan wasu ‘yan ta’adda sun kai farmaki gidansu su ka kashe kaninsa amma shi Allah ya kubutar da shi bayan sun bi shi don kashe shi amma ba su samu nasara….

