Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Najeriya

Gobara Ta Lalata Babban Zauren Majami’ar ECWA Gospel A Gombe
Published: July 8, 2026 at 6:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gobara Ta Lalata Babban Zauren Majami’ar ECWA Gospel A Gombe
Published: July 8, 2026 at 6:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gobara Ta Lalata Babban Zauren Majami’ar ECWA Gospel A GombePublished: July 8, 2026 at 6:41 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mambobin Majami’ar ECWA Gospel da ke kan titin Ashaka a jihar Gombe na ci gaba da tantance irin asarar da suka yi bayan wata gobara ta tashi ta lalata babban zauren cocin. Gobarar, wadda ta faru a daren Talata, 7 ga Yuli, ta ƙone mimbari, dandalin mawaƙan coci, kayan kiɗa, kayan gudanar da ibada, rufin…

Ci Gaba Da Karatu “Gobara Ta Lalata Babban Zauren Majami’ar ECWA Gospel A Gombe” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Gombe: ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Ƙungiyar Masu Fashi Da Damfara Ta Yanar Gizo
Published: July 8, 2026 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe: ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Ƙungiyar Masu Fashi Da Damfara Ta Yanar Gizo
Published: July 8, 2026 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe: ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Ƙungiyar Masu Fashi Da Damfara Ta Yanar GizoPublished: July 8, 2026 at 4:50 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan Jihar Gombe ta sanar da samun gagarumar nasara a yaƙi da aikata manyan laifuka, inda ta kama wata ƙungiyar mutum takwas da ake zargi da aikata fashi da makami da damfarar intanet, tare da ceto wani yaro mai shekara takwas da aka sace da kuma kama mutum huɗu da ake zargi da…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe: ‘Yan Sanda Sun Tarwatsa Ƙungiyar Masu Fashi Da Damfara Ta Yanar Gizo” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa
Published: July 8, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa
Published: July 8, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron ArewaPublished: July 8, 2026 at 4:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Zauren Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya ya ƙaddamar da Kwamitin Amintattu na Asusun Tsaron Arewacin Najeriya a wani sabon yunƙuri na ƙarfafa matakan da ake ɗauka wajen magance matsalolin tsaro da suka dabaibaye yankin. Ana sa ran kwamitin zai jagoranci tattara kuɗaɗe da sauran tallafi, ƙarfafa haɗin gwiwa tsakanin hukumomin tsaro, tare da tallafa wa tsare-tsaren…

Ci Gaba Da Karatu “Yayale Ahmed Ya Jagoranci Kwamitin Amintattu Na Asusun Tsaron Arewa” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Siyasa, Tsaro

Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro
Published: July 8, 2026 at 2:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro
Published: July 8, 2026 at 2:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun TsaroPublished: July 8, 2026 at 2:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnonin jihohin Arewacin Najeriya sun ƙaddamar da Kwamitin Amintattu na Asusun Tsaron Arewacin Najeriya (Northern Nigeria Security Trust Fund), inda suka bayyana matakin a matsayin wani muhimmin yunƙuri na ƙarfafa yaƙi da matsalar tsaro ta hanyar haɗin gwiwa da samar da ingantaccen tallafi. Shugaban Ƙungiyar Gwamnonin Jihohin Arewa kuma Gwamnan Jihar Gombe, Muhammadu Inuwa Yahaya,…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnonin Arewa Sun Kaddamar da Kwamitin Asusun Tsaro” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta Adalci
Published: July 8, 2026 at 9:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta Adalci
Published: July 8, 2026 at 9:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta AdalciPublished: July 8, 2026 at 9:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Matar tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Hajiya Asia El-Rufai, ta yi kira ga Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, da ya tabbatar an yi wa mijinta, Malam Nasir Ahmad El-Rufai, adalci yayin da yake fuskantar shari’ar da ake yi masa. Da take magana a ranar Talata a gidan iyalansu da ke Abuja tare da ɗayar matar El-Rufai,…

Ci Gaba Da Karatu “Matar El-Rufai Ta Roƙi Tinubu Ya Tabbatar An Yi Wa Mijinta Adalci” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Sarakunan Gombe Da Zazzau Sun Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Su Rungumi Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
Published: July 8, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 8, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sarakunan Gombe Da Zazzau Sun Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Su Rungumi Haɗin Kai Da Zaman Lafiya
Published: July 8, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mai Martaba Sarkin Gombe, Alhaji Abubakar Shehu Abubakar na III, ya yi kira ga sarakunan gargajiya da su ƙara haɗa kai domin inganta haɗin kan ƙasa, zaman lafiya, tsaro da kuma kare al’adun gargajiya. Sarkin ya yi wannan kira ne yayin wata ziyarar girmamawa da ya kai wa Mai Martaba Sarkin Zazzau, Malam Ahmed Nuhu…

Ci Gaba Da Karatu “Sarakunan Gombe Da Zazzau Sun Yi Kira Ga ‘Yan Najeriya Su Rungumi Haɗin Kai Da Zaman Lafiya” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Gombe Ta Yi Kira Ga Jami’o’i Su Tallafa Wa Gwamnati Ta Hanyar Bincike Da Ƙirƙire-ƙirƙire
Published: July 7, 2026 at 5:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gombe Ta Yi Kira Ga Jami’o’i Su Tallafa Wa Gwamnati Ta Hanyar Bincike Da Ƙirƙire-ƙirƙire
Published: July 7, 2026 at 5:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gombe Ta Yi Kira Ga Jami’o’i Su Tallafa Wa Gwamnati Ta Hanyar Bincike Da Ƙirƙire-ƙirƙirePublished: July 7, 2026 at 5:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe ta yi kira ga jami’o’i da sauran manyan makarantun gaba da sakandare da su ƙara taka rawar gani wajen magance matsalolin al’ummomin da suke ciki tare da tallafa wa gwamnati ta hanyar bincike da kirkire-kirkire. Mataimakin Gwamnan jihar Gombe, Manassah Daniel Jatau, ne ya bayyana hakan yayin da ya karɓi tawagar shugabannin…

Ci Gaba Da Karatu “Gombe Ta Yi Kira Ga Jami’o’i Su Tallafa Wa Gwamnati Ta Hanyar Bincike Da Ƙirƙire-ƙirƙire” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Nishadi, Sauran Duniya

Sabuwar Dama Ga Masu Zaɓe: INEC Ta Tsawaita CVR Zuwa Ƙarshen Yuli
Published: July 7, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabuwar Dama Ga Masu Zaɓe: INEC Ta Tsawaita CVR Zuwa Ƙarshen Yuli
Published: July 7, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Sabuwar Dama Ga Masu Zaɓe: INEC Ta Tsawaita CVR Zuwa Ƙarshen YuliPublished: July 7, 2026 at 3:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Zaɓe Mai Zaman Kanta ta Ƙasa a Najeriya wato (INEC) ta sanar da tsawaita aikin Rijistar Masu Zaɓe (Continuous Voter Registration CVR) na tsawon mako biyu domin bai wa ƙarin ‘yan Najeriya masu cancanta damar yin rajista kafin zaɓuɓɓuka masu zuwa. Hukumar ta bayyana cewa an ɗauki wannan mataki ne bayan kiraye-kirayen da jama’a…

Ci Gaba Da Karatu “Sabuwar Dama Ga Masu Zaɓe: INEC Ta Tsawaita CVR Zuwa Ƙarshen Yuli” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Siyasa

‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A Gadau
Published: July 7, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A Gadau
Published: July 7, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A GadauPublished: July 7, 2026 at 12:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar ‘Yan Sandan jihar Bauchi ta kama wasu matasa biyu da ake zargi da hannu a wani harin fashi da makami da fasa gida da ya faru a garin Gadau da ke ƙaramar hukumar Gamawa. Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da Jami’in Hulɗa da Jama’a na rundunar, SP Nafiu Habib, ya fitar. Sanarwar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sandan Bauchi Sun Kama Mutum Biyu Kan Zargin Fashi da Makami A Gadau” »

Afrika, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara
Published: July 7, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on July 7, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara
Published: July 7, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar YaraPublished: July 7, 2026 at 6:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Yobe dake arewa maso Gabashin Najeriya ta sake jaddada aniyarta na rage yawan mutuwar yara masu ƙasa da shekara biyar ta hanyar ci gaba da aiwatar da shirin SARMAAN, tare da shirye-shiryen faɗaɗa shi zuwa dukkan ƙananan hukumomi 17 na jihar. Ana gudanar da shirin ne na haɗin gwiwa da African Field Epidemiology…

Ci Gaba Da Karatu “Yobe Ta Sake Jaddada Ƙudirin Rage Mutuwar Yara” »

Afrika, Kimiya, Kiwon Lafiya, Labarai, Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 3 4 5 … 52 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Hawan Sallah Daga Masarautar Misau Afrika
  • Kasar Mauritius Zata Rage Amfani Da Makamashi Afrika
  • Take Hakkin Dan Adam Zai Haifar Da Juyin Juya Hali A Najeriya Najeriya
  • Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni Afrika
  • Trump: Zamu Kawo Zaman Lafiya A Fadin Duniya Amurka
  • Tinubu Zai Gabatar Da Jawabi ga Shugabannin Duniya A Taron UNGA Afrika
  • An Kashe Mutum 2 Da Suka Ba ‘Yan-Matan (GGCSS Maga) Kariya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Ta Karawa Iran Wasu Takunkumai Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.