Tinubu: Mun Ware Biliyan 42 Don Inganta Lafiyar ‘Yan-Kasa
Gwamnatin Tarayya ta ware Naira biliyan 42 don kula da lafiyar ‘yan Najeriya miliyan 10 masu ƙaramin ƙarfi a 2026. Gwamnatin Tarayya ta gabatar da kudirin ware Naira biliyan 42.18 domin samar da muhimman ayyukan kiwon lafiya ga ‘yan Najeriya miliyan 10 da ake ganin suna cikin masu rauni, a cikin kasafin kudin shekarar 2026…
Ci Gaba Da Karatu “Tinubu: Mun Ware Biliyan 42 Don Inganta Lafiyar ‘Yan-Kasa” »

