Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan Musulmai
Published: January 13, 2026 at 1:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Posted on January 13, 2026January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan Musulmai
Published: January 13, 2026 at 1:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026
Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan MusulmaiPublished: January 13, 2026 at 1:25 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 13, 2026

Gambia ta gayawa alkalai a babbar kotun duniya ta MDD cewa Myanmar ta yunkurin gamawa da musulmi ‘yan Rohingya marasa rinjaye, kuma ta jefa rayuwarsu cikin ukuba, a wata babbar shari’a inda ta zargi kasar da kisan kare dangi. Wannan itace shari’a ta farko kan kisan kiyashi da babbar kotun zata saurara a fiye da…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Gambiya Ta Gayawa Kotun MDD Shirin Myanmar Akan Musulmai” »

Afrika

Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin Najeriya
Published: January 13, 2026 at 12:45 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026

Posted on January 13, 2026January 13, 2026 By Mustapha Nasiru Batsari No Comments on Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin Najeriya
Published: January 13, 2026 at 12:45 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026
Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin NajeriyaPublished: January 13, 2026 at 12:45 PM | By: Mustapha Nasiru Batsari | Updated: January 13, 2026

Bayan shafe makonni bakwai suna hutun dole, daliban makarantun firamare da sakandare a jahar filato sun koma azuzuwa don ci gaba da neman ilimi. Rufe makarantun da gwamnatin jahar Filato ta yi a watan Nuwamban bara, ta ce ta yi ne don yin rigakafi, sakamakon matsalolin tsaro da garkuwa da dalibai da ‘yan bindiga suka…

Ci Gaba Da Karatu “Dalibai Sun Koma Makarantu A Wasu Jihohin Najeriya” »

Najeriya

Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe
Published: January 13, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 13, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe
Published: January 13, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar GombePublished: January 13, 2026 at 11:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta jihar Gombe ta fara duba lafiyar masu niyyar zuwa aikin Hajji na shekarar 2026 a Asibitin kwarerru na jihar Gombe. An shirya wannan Duba lafiyar ne domin tantance halin lafiyar masu niyyar tafiya kasa mai tsarki ta Saudiyya, kafin a fara tafiya. Da yake magana a wajen kaddamar da aikin…

Ci Gaba Da Karatu “Anfara Tantance Lafiyar Maniyyatan Jihar Gombe” »

Kiwon Lafiya

Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya
Published: January 12, 2026 at 6:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 13, 2026

Posted on January 12, 2026January 13, 2026 By Bala Hassan No Comments on Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya
Published: January 12, 2026 at 6:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 13, 2026
Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin SfaniyaPublished: January 12, 2026 at 6:24 PM | By: Bala Hassan | Updated: January 13, 2026

Real Madrid ta sanar da sallami kocinta Xabi Alonso bayan rashin nasarar da suka yi a wasan karshe na Spanish Super Cup da Barcelona. Har yanzu ba a bayyana hasashen da ake yi game da matsayin tsohon dan wasan tsakiya a Los Blancos ba, inda rahotanni ke nuna cewa dan wasan mai shekaru 44 ba…

Ci Gaba Da Karatu “Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya
Published: January 12, 2026 at 5:07 PM | By: Bala Hassan

Posted on January 12, 2026 By Bala Hassan No Comments on Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya
Published: January 12, 2026 at 5:07 PM | By: Bala Hassan
Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin  Kocin Riƙon ƙwaryaPublished: January 12, 2026 at 5:07 PM | By: Bala Hassan

Ana sa ran Manchester United za ta nada Michael Carrick a matsayin sabon kocin riƙon ƙwarya nan da ranar Laraba, bayan da ta shafe kwanaki a baya tana nazari kan wanda za ta naɗa don jagorantar ƙungiyar har zuwa ƙarshen kakar wasa bana, bayan korar Ruben Amorim. Sauran ‘yan takarar irin su Ole Gunnar Solskjaer…

Ci Gaba Da Karatu “Manchester United: Za Ta Nada Michael Carrick A Matsayin Kocin Riƙon ƙwarya” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Wasanni

Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram
Published: January 12, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram
Published: January 12, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko HaramPublished: January 12, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun Operation Hadin Kai (OPHK) sun ƙara zafafa hare-haren su kan mayakan Boko Haram da ISWAP a jihar Borno, wanda ya haifar da gagarumar nasara a yaki da ta’addanci. A cewar sanarwar da jami’in hulɗa da manema labarai na Rundunar Haɗin Gwiwa a Arewa Maso Gabas, Laftanal Kanar Sani Uba ya fitar, dakarun sun tilasta…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Operation Hadinkai Sunyi Nasara Akan ISWAP Da Boko Haram” »

Najeriya, Tsaro

Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela
Published: January 12, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela
Published: January 12, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga VenezuelaPublished: January 12, 2026 at 9:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar lahadi shugaba Donald Trump na Amurka yace babu man fetur ko sisin kwabo na Venezuela da zai sake zuwa Cuba, yana mai cewa ya kamata shugabannin kwaminis na kasar su nemi kulla yarjejeniya da Amurka kafin lokaci ya kure. Kasar Cuba tana samun mafi yawan man fetur dinta daga Venezuela, amma babu jirgin mai…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Hana Kaiwa Cuba Man Fetur Daga Venezuela” »

Amurka

Masar Tayi Yarjejeniyar Makamashi Da Kasashen Norway Da China
Published: January 12, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masar Tayi Yarjejeniyar Makamashi Da Kasashen Norway Da China
Published: January 12, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Masar Tayi Yarjejeniyar Makamashi Da Kasashen Norway Da ChinaPublished: January 12, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gidan telebijin na Masar yace kasar ta rattaba hannu a kan yarjejeniyoyi na kudi dala miliyan dubu daya da dari takwas na samar da makamashi ta hanyoyin da ake iya sabuntawa. Daga cikinsu har da wasu takardun kwantaraki da wani kamfanin kasar Norway mai suna SCATEC da kuma kamfanin Sungrow na kasar China. Masar tana…

Ci Gaba Da Karatu “Masar Tayi Yarjejeniyar Makamashi Da Kasashen Norway Da China” »

Labarai

Kamfanin Jiragen Saman Ethiopia Zai Kafa Babban Filin Jirgi
Published: January 12, 2026 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Jiragen Saman Ethiopia Zai Kafa Babban Filin Jirgi
Published: January 12, 2026 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Jiragen Saman Ethiopia Zai Kafa Babban Filin JirgiPublished: January 12, 2026 at 8:55 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin safarar jiragen saman Ethiopian Airlines ya fara gagarumin aikin ginin wani sabon filin sauka da tashin jiragen saman da za a kashe zunzurutun kudi har dala biliyan 12 da rabi wajen kera shi, wanda kuma jami’ai suka ce zai zamo filin jirgin sama mafi girma a nahiyar Afirka idan aka kammala shi a shekarar…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Jiragen Saman Ethiopia Zai Kafa Babban Filin Jirgi” »

Afrika

Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya
Published: January 12, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 12, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya
Published: January 12, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan SomaliyaPublished: January 12, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen China yace hukumomi a birnin Beijing su na jaddada goyon bayansu ga kasar Somaliya wajen karewa da tabbatar da ikon ta, da kuma dukkan yankunanta. Wata sanarwar ma’aikatar harkokin wajen China ta ce Wang Yi, ya furta wannan a tattaunawar da yayi ta wayar tarho da takwaransa na Somaliya, a lokacin rangadin…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 106 107 108 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna
  • Tinubu Ya Buƙaci Musulmi Su Riƙe Haƙuri, Tawali’u Da Tausayi
  • Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba
  • Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya
  • Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Iran Ta Kama Wani Jirgin Ruwa Shake Da Mai Labarai
  • Kamfanin Dangote Zai Sayo Na’urori Daga Kasar China Kimiya
  • Shugaba Trump Yace Bazai Bari Iran Ta Mallaki Nukiliya Ba Amurka
  • EU Ta Yi Maraba Da Yarjejeniyar Amurka Da Iran Afrika
  • Gaza Ga Albarusai Ga Yunwa Tsaro
  • Iran Ta Harbo Jiragen Yakin Amurka Biyu Amurka
  • Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Burkina Faso Ta Sako Jami’an Rundunar Sojin Saman Najeriya 11 Da Aka Tsare Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.