Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi
Published: December 17, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi
Published: December 17, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin ZarafiPublished: December 17, 2025 at 8:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wata kotu a kasar Faransa ta yanke hukuncin daurin shekaru 30 a gidan kurkuku a kan tsohon madugun ‘yan tawayen Kwango ta Kinshasa, Roger Lumbala, wanda ta samu da laifuffukan cin zarafin bil Adama a lokacin yakin Kwango na biyu. ‘Yan rajin ganin an hukumta masu aikata irin wadannan laifuffuka a gadin duniya sun yaba…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu A Kasar Faransa Ta Daure Lumbala Shekaru 30 Bisa Laifin Cin Zarafi” »

Labarai

Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16
Published: December 17, 2025 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16
Published: December 17, 2025 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani bayahude dan kama-wuri-zauna ya bindige wani Bafalatsine mai shekara 16 da haihuwa har lahira ranar talata a wani gari mai suna Tuqu dake yankin yammacin kogin Jordan, jim kadan a bayan da aka yi jana’izar wani matashin. Yahudawa ‘yan kama wuri zauna sun kara yawan hare-haren da suke kaiwa kan Falasdinawa a yankin yammacin…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Bayahude Ya Harbe Bafalatsine Dan Shekaru 16” »

Tsaro

Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya
Published: December 17, 2025 at 5:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya
Published: December 17, 2025 at 5:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A NajeriyaPublished: December 17, 2025 at 5:13 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gabannin zanga-zangar ƙasa baki ɗaya da Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC) za ta gudanar a yau laraba, rundunar ‘yan sanda ta tura jami’an tsaro na musamman domin tabbatar da zaman lafiya da hana tashin hankali. NLC ta jaddada cewa ba za ta janye zanga-zangar ba, wadda aka shirya sakamakon tabarbarewar tsaro, tsadar rayuwa, da sauran…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya” »

Najeriya

Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri
Published: December 17, 2025 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Posted on December 17, 2025December 19, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri
Published: December 17, 2025 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025
Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba ShiriPublished: December 17, 2025 at 4:51 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 19, 2025

Wani Jirgin sama kirar Cessna 172 ya yi hatsari a filin jirgin saman Owerri. Wani jirgin sama kirar Cessna 172 na kamfanin Skypower Express ya yi hatsari da yammacin ranar Talata a Filin Jirgin Sama na Sam Mbakwe da ke Owerri, Jihar Imo, bayan da matukan jirgin suka sanar da shiga yanayin gaggawa. Jirgin, mai…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Jirgi Yayi Saukar Angulu Ba Shiri” »

Najeriya

Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu
Published: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu
Published: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na BiyuPublished: December 17, 2025 at 3:05 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Majalissar wakilai ta rikon kwaryar jamhuriyar Nijar ta fara zamanta na biyu na karshe a shekarar nan ta 2025. A tsawon kwanaki biyu na wannan zama wakilan zasu tattauna batutuwa da dama da suka shafi tafiyar kasar kamar yadda  gwamnatin mulkin sojan kasar ta shigar da bukata. Sai dai wasu ‘yan kasar sun shawarci majalissar…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisar Wakilai Ta Rikon Kwaryar Nijar Ta Gudanar Da Zama Karo Na Biyu” »

Afrika

Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe
Published: December 17, 2025 at 2:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 17, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe
Published: December 17, 2025 at 2:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar GombePublished: December 17, 2025 at 2:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Gombe a Najeriya ta sanar da cewa mutum 11 sun kamu da zazzabin Lassa, inda mutum ɗaya ya rasu. Kwamishinan Ma’aikatar Lafiya a Jihar Gombe, Dokta Habu, ne ya bayyana hakan yayin wani taron saka ido da mayar da martani kan barkewar cututtuka da aka gudanar a Gombe. Dokta Habu ya ce marigayin…

Ci Gaba Da Karatu “Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe” »

Najeriya

Ana Zargin Cewa ‘Yan Bindiga Biyun Nan Mambobin Kungiyar ISIS Ne
Published: December 16, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Zargin Cewa ‘Yan Bindiga Biyun Nan Mambobin Kungiyar ISIS Ne
Published: December 16, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Zargin Cewa ‘Yan Bindiga Biyun Nan Mambobin Kungiyar ISIS NePublished: December 16, 2025 at 8:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sandan kasar Australiya sun ce ‘yan bindiga biyu da ake zargin sun kai harin da ya kashe mutane 15 lokacin wani biki na Yahudawa a Bondi Beach dake birnin Sydney, sun yi tattaki zuwa kasar Philippines kafin harin, kuma da alamun masu kaunar akida irinta ISIS ce. ‘Yan sandan sun fada yau talata cewa…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Zargin Cewa ‘Yan Bindiga Biyun Nan Mambobin Kungiyar ISIS Ne” »

Amurka

Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya!
Published: December 16, 2025 at 8:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on December 16, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya!
Published: December 16, 2025 at 8:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya!Published: December 16, 2025 at 8:30 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Alh. Aliko Dangote ya jaddada wani zargi da ya shafi shugaban sashen kula da albarkatun Man Fetur na Najeriya, Dangote, dai ya yi karin bayani da cewa Inginiya Farouk Ahmed, ya kashe dala miliyan biyu don biyawa ‘yan’yan sa kudin makarantar gaba da sakandare, inda ya kara da cewa a cikin kudin, ya kashewa dan…

Ci Gaba Da Karatu “Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya!” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

‘Yan Tawayen Kungiyar M23 Sun Tsagaita Sakamakon Rokon Da Amurka Tayi
Published: December 16, 2025 at 8:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Tawayen Kungiyar M23 Sun Tsagaita Sakamakon Rokon Da Amurka Tayi
Published: December 16, 2025 at 8:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Tawayen Kungiyar M23 Sun Tsagaita Sakamakon Rokon Da Amurka TayiPublished: December 16, 2025 at 8:11 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan tawayen kungiyar M23 masu samun goyon bayan Rwanda sun ce zasu janye daga garin Uvira na yankin gabashin Kwango ta Kinshasa, a bisa rokon da gwamnatin Amurka ta yi musu. Gwamnatin shugaba Trump ta bayyana kama wannan gari da ‘yan tawayen suka yi a makon da ya shige a zaman matakin barazana ga kokarin…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Tawayen Kungiyar M23 Sun Tsagaita Sakamakon Rokon Da Amurka Tayi” »

Amurka

Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun Mai
Published: December 16, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Posted on December 16, 2025December 16, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun Mai
Published: December 16, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025
Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun MaiPublished: December 16, 2025 at 7:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

Majalisar wakilan tarayyar Najeriya ta jefa kuri’ar amincewa da sanya baki wajen binciken rikicin da ya barke a tsakanin hukumar kula da jigila da tace danyen man fetur ta Najeriya da matatar mai ta Dangote, a sanadiyyar munakisar bayar da lasisin shiga da tataccen mai cikin kasar, da kuma kayyade farashinsa, yayin da ake zargin…

Ci Gaba Da Karatu “Majalisa Ta Sanya Baki Akan Rikici Tsakanin Dangote Da Hukumar Albarkatun Mai” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 105 106 107 … 129 Next

Sabbin Labarai

  • Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba
  • Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe
  • Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro
  • ‘Yan Sanda Sun Kama Mutane 33 Bisa Zargin Kai Hari A Jihar Kwara

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Domin Karfafa Tsaro Babban Hafsan Sojin Najeriya Ya Ziyarci Jos Afrika
  • Nnamdi Kanu Ya Nemi A Mayar Da Shi Abuja Daga Gidan Yarin Sokoto Labarai
  • Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran Amurka
  • Ana Cigaba Da Jimamin Rasuwar Mataimakin Gwamnan Bayelsa Najeriya
  • Gwamnatin Najeriya Ta Ayyana Ranakun Hutu Najeriya
  • Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea Labarai
  • Gwamnan Jihar Adamawa Fintiri Ya Koma APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ana Cigaba Da Kai Kayan Agaji Kasar Morocco Sakamakon Tsananin Hunturu Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.