Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar Bauchi
Published: January 2, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar Bauchi
Published: January 2, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar BauchiPublished: January 2, 2026 at 12:44 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bada belin Kwamishinan Kuɗi na Jihar Bauchi, Yakubu Adamu, kan kuɗi Naira miliyan 500, tare da sharuɗɗan samun wakilai biyu masu ƙarfi da za su tsaya masa. Kotun ta ƙayyade cewa waɗanda za su tsaya masa dole ne su kasance da matsayi mai ƙarfi a cikin al’umma kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Kotu Ta Bada Belin Kwamishinan Kudin Jihar Bauchi” »

Najeriya

Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu
Published: January 2, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 2, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu
Published: January 2, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare DasuPublished: January 2, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Gwamnatin Venezuela tace ta saki karin mutane 88 wadanda ta tsare su bayan zanga zangar da ta biyo bayan zaben kasar da aka gudanar cikin watan yulin bara. Wannan shine sake mutane masu yawa haka cikin ‘yan makonni, a dai dai lokacin da kasar take fuskantar karin matsin lamba daga Amurka kan gwamnatin shugaba Nicolas…

Ci Gaba Da Karatu “Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu” »

Labarai

Shugaban Ƙasar China Zai Karbi Bakwancin Shugaban Koriya Ta Kudu
Published: January 2, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Ƙasar China Zai Karbi Bakwancin Shugaban Koriya Ta Kudu
Published: January 2, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Ƙasar China Zai Karbi Bakwancin Shugaban Koriya Ta KuduPublished: January 2, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar lahadi idan Allah ya kai mu shugaban China Xi Jinpin, zai karbi bakuncin takwaran aikin sa na Korea ta kudu Lee Jae Myung, wanda zai kai ziyarar aiki, matakin da yake nuna kokarin hukumomi a Beijing na karfafa dangantaka da Korea ta kudu, yayinda dangantakar ta da Japan yayi tsami kan makomar Taiwan. Ziyarar…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Ƙasar China Zai Karbi Bakwancin Shugaban Koriya Ta Kudu” »

Afrika, Labarai

Rasha Da Ukraine Sun Cigaba Da Yakar Juna
Published: January 2, 2026 at 12:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 2, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Da Ukraine Sun Cigaba Da Yakar Juna
Published: January 2, 2026 at 12:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
Rasha Da Ukraine Sun Cigaba Da Yakar JunaPublished: January 2, 2026 at 12:20 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Rasha da Ukraine suna zargin juna da auna hare hare kan farar hula a ranar farko ta sabuwar shekara, inda Rasha tayi zargin Ukraine ta kai mummunar hari akan wai O’tel a yankin kudancin kasar data mamaye, yayin da hukumomi a Kyivi suke zargin Rasha ta auna hare hare kan tashoshin makamashin wutan lantarki. Rahotannin…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Da Ukraine Sun Cigaba Da Yakar Juna” »

Afrika, Labarai

Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi
Published: January 2, 2026 at 12:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi
Published: January 2, 2026 at 12:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya TashiPublished: January 2, 2026 at 12:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Afirka ta kudu darajar kudin kasar da ake kira Rand ya tashi da kamar kashi 13 ckin dari a bara idan aka kwatanta da dalar Amurka, wanda ya nuna karin da darajar kudin kasar ya samu cikin shekaru 16 kan dalar Amurka, a dai dai lokacin da darajar kudin Amurka yake faduwa. Ana alakanta…

Ci Gaba Da Karatu “Darajar Kudin Afirka Ta Kudu Ya Tashi” »

Afrika

Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya
Published: January 2, 2026 at 12:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 2, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya
Published: January 2, 2026 at 12:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar GambiyaPublished: January 2, 2026 at 12:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Kasar Gambia ta ceto mutane 96, da gawarwakin wasu mutane bakwai, bayan jirgin ruwa dauke da fiye da bakin haure 200 ya kife a yammacin kasar, kamar yadda ma’aikatar tsaron Gambia ta fada a cikin wata sanarwa data bayar ranar Alhamis. Ma’aikatar ta kara da cewa ana ci gaba da aikin ceto. Wannan shine mummunar…

Ci Gaba Da Karatu “Jirgin Ruwa Ya Kife A Yammacin Kasar Gambiya” »

Labarai

Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai
Published: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 1, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai
Published: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanaiPublished: January 1, 2026 at 11:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Jamhuriyar Demokradiyar Congo zata bari a ci gaba da fitar da ma’adanin cobalt a iya adadin da aka kayyade na watanni uku na karshen shekarar 2025, har zuwa karshen watan Maris na sabuwar shekara, a cewar hukumar lura da hakar ma’adanai ta kasar, lokacin da aka ja da shirye-shiryen sabon tsarin raba adadin ma’adanen. Congo…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Congo Zata Cigaba Da Fitar Da Ma’adanai” »

Afrika

Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan
Mali Da Burkina Faso  Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen SuPublished: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Bala Hassan

Kasashen Mali da Burkina Faso sunce za su hana Amurkawa izinin shiga kasashen su, martani kan irin wannnan matakai da gwamnatin Trump ta bada sanarwa akai a farkon watan Disemban 2025. A cikin sanarwar da ma’aikatun harkokin kasashen wajen biyu suka bayar daban-daban a daren  litinin, kasashen biyu da suke Afirka ta yamma sunce suna…

Ci Gaba Da Karatu “Mali Da Burkina Faso Za Su Haramta Wa Amurkawa Izinin Shiga Ƙasashen Su” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 1, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.
Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.Published: January 1, 2026 at 10:44 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya bayyana cewa gwamnatin sa za ta ƙara zurfafa haɗin gwiwa da ƙasashen yankin da na duniya a shekarar 2026, domin kawar da dukkan barazanar tsaro da ke barazana ga rayuka, dukiyoyi da kuma cikakken ikon ƙasar Najeriya. Shugaban ya bayyana hakan ne a jawabin saƙon sabuwar shekarar 2026 da…

Ci Gaba Da Karatu “Tinubu Yace Zayyi Hadaka Da Kasashen Duniya Domin Kawo Karshen Rashin Tsaro.” »

Najeriya

Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,
Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan

Posted on January 1, 2026 By Bala Hassan No Comments on Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,
Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan
Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki  Mamady A Shugaban Ƙasar,Published: January 1, 2026 at 10:31 AM | By: Bala Hassan

 Ƙasar Guinea kuma an zabi Mamady Doumbuya, madugun sojojin da suka yi juyin mulki a zaman shugaban kasa, kamar yadda kwarya-kwaryar sakamakon zabe da aka bayyana jiya talata, mataki da ya kammala shirin maido da kasar kan turbar demokuradiyya, ga kasar dake Afirka ta yamma da Allah Ya yiwa albarkar karfe.  Tsohon kwamandan dakaru na…

Ci Gaba Da Karatu “Guinea An Zabi Madugun Sojojin Da Suka yi Juyin Mulki Mamady A Shugaban Ƙasar,” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Posts pagination

Previous 1 … 113 114 115 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya
  • Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona
  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Arteta, Arsenal Zata Yi Sauye-Sauye A Janairu, Wasanni
  • Aminu Tambuwal Ya Fice Daga PDP Ya Koma ADC Afrika
  • Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Ya Rasu A Abuja Bayan Doguwar Jinya Afrika
  • Kungiyar Miyetti Allah Ta Bukaci Mambobinta Su Marawa Dr. Jamilu Isiyaku Gwamna Baya A Gombe Afrika
  • An Kubutar Da ‘Yan Matan Sakandire Su 24 Na Jihar Kebbi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ministan Yaɗa Labarai: Ceto Daliban Neja An Samu Natsuwa A Kasa Labarai
  • Gwamnatin Najeriya Tana Saka Ido Akan Matsalolin Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • NANPAN Ta Wayar Da Al’umma Kan Amfanin Shayar Da Jarirai Nono Kaɗai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.