Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki
Published: January 3, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 3, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki
Published: January 3, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu DokokiPublished: January 3, 2026 at 6:22 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Magajin garin New York, Zohran Mamdani ya kare shawarar da ya yanke na soke wasu dokoki da magabacin sa Eric Adams ya zantar, bayan da aka kama shi Adams din da karban haramtattun kudaden da aka tara don zabe. A cikin dokokin da yawa da ya zartar ya hada da barin jami’an tsaro na kasa,…

Ci Gaba Da Karatu “Sabon Magajin Garin New York Zai Soke Wasu Dokoki” »

Amurka

Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran
Published: January 3, 2026 at 6:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 3, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran
Published: January 3, 2026 at 6:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A IranPublished: January 3, 2026 at 6:12 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar kaiwa masu zanga-zanga a Iran dauki idan jami’an tsaro suka yi harbi a kan su, kwanaki bayan hargitsin da yayi sanadiyyar kashe mutane da dama, wannan hargitsi na iya zama mafi girman barazana ta cikin gida ga hukumomin Iran. A wata sanarwa da ya wallafa a shafin sada…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Bada Gudunwa Ga Masu Zanga-Zanga A Iran” »

Sauran Duniya

Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar Litinin
Published: January 2, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 2, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar Litinin
Published: January 2, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026
Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar LitininPublished: January 2, 2026 at 9:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, zai shiga jam’iyya mai mulki ta APC a hukumance a ranar Litinin, kamar yadda Wata Majiya ta rawaito. Abba Yusuf, wanda shi kaɗai ne gwamna a jam’iyyar NNPP, ya riga ya isa Abuja domin kammala shirye-shiryen sauya shekar tasa. Majiyoyi da ke da masaniya kan shirin sauya shekar gwamnan…

Ci Gaba Da Karatu “Ba Mamaki APC Ta Kafa Tarihi A Ranar Litinin” »

Najeriya

Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu
Published: January 2, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Posted on January 2, 2026January 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu
Published: January 2, 2026 at 7:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 3, 2026

Gwamnatin jihar Gombe ta raba jimillar Naira miliyan 14 ga iyalan ’yan jarida bakwai da suka rasu sakamakon wani mummunan hatsarin mota da ya faru a kan hanyar Billiri–Kumo. Hatsarin ya auku ne a ranar Litinin, 29 ga Disamba, 2025, yayin da ’yan jaridan ke dawowa daga bikin auren wani abokin aikinsu da aka gudanar…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Raba Naira Miliyan 14 Ga Iyalen ‘Yan Jaridan Da Suka Rasu” »

Najeriya

NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A Najeriya
Published: January 2, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 2, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A Najeriya
Published: January 2, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A NajeriyaPublished: January 2, 2026 at 5:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Shugaban Ƙungiyar Ƴan Jarida ta Najeriya (NUJ), Comrade Alhassan Yahaya Abdullahi, ya bayya cewa, ƴan jarida da ke aiki a kafafen yaɗa labarai na gwamnati da masu zaman kansu na fama da rashin albashi mai kyau a Najeriya. Comrade Yahaya, ya bayya hakan ne a hirarsa da Manema labarai ranar Juma’a, yana mai cewa akwai…

Ci Gaba Da Karatu “NUJ: Akwai Bukatar Inganta Albashin ‘Yan Jarida A Najeriya” »

Najeriya

Adamu: “Yakar Cin Hanci Daga Tushe Itace Mafita Daya Tilo”
Published: January 2, 2026 at 2:35 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on January 2, 2026 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Adamu: “Yakar Cin Hanci Daga Tushe Itace Mafita Daya Tilo”
Published: January 2, 2026 at 2:35 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Adamu: “Yakar Cin Hanci Daga Tushe Itace Mafita Daya Tilo”Published: January 2, 2026 at 2:35 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Hukumar yaki da cin hanci ta ICPC ta hada kai da jihohi don karfafa tasirin yaki da cin hanci daga tushe. A taron wuni daya a Abuja, ICPC ta ce hakika kwamishinonin shari’a na jihohi na da gagarumar rawar takawa a yaki da almundaha. Taron wanda ya samu halartar ministan shari’a Lateef Fagbemi da tsohon…

Ci Gaba Da Karatu “Adamu: “Yakar Cin Hanci Daga Tushe Itace Mafita Daya Tilo”” »

Labarai

‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha
Published: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha
Published: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar RashaPublished: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Laraba ‘yan sandan kasar Finland suka kwace wani jirgin ruwa da ya taso daga Rasha, bisa zargin lalata wayoyin lantarki na tarho a karkashin ruwa, da suka taso daga Helsinki zuwa Estonia suka ratsa gulbin na Finland, gurin da a shekarun baya ya gamu da irin wannan barna. Jirgin da aka kwace me suna…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Sanda A Finland Sun Kwace Jirgin Ruwan Kasar Rasha” »

Afrika

Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai
Published: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai
Published: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen TuraiPublished: January 2, 2026 at 2:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An shiga damuwa a Turai kan abin da jama’a suke gani karin barazanar daga Rasha tun lokacin da ta fara yaki da Ukrain, abin da ita Rashan ta karyata. Kasuwar hada hadar hannun jari ta Amurka da ke Wall Street ta dan yi kasa ranar Laraba, tana kamanceceniya da takwarorin ta na duniya, yayi da…

Ci Gaba Da Karatu “Yakin Rasha Da Ukrain Babban Kalubale Ne Ga Kasashen Turai” »

Labarai

Gwamnan Jihar Filato Ya Karbi Katin APC
Published: January 2, 2026 at 1:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnan Jihar Filato Ya Karbi Katin APC
Published: January 2, 2026 at 1:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnan Jihar Filato Ya Karbi Katin APCPublished: January 2, 2026 at 1:01 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Plateau Caleb Mutfwang ya yanki katin zama dan jam’iyyar APC a yau Juma’a bayan ficewa daga PDP

Labarai

Sanatan Nasarawa Ta Arewa Ya Rasu A Kasar India
Published: January 2, 2026 at 12:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Posted on January 2, 2026January 2, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Sanatan Nasarawa Ta Arewa Ya Rasu A Kasar India
Published: January 2, 2026 at 12:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026
Sanatan Nasarawa Ta Arewa Ya Rasu A Kasar IndiaPublished: January 2, 2026 at 12:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: January 2, 2026

Sanata Godiya Akwashiki, mai wakiltar Nasarawa ta Arewa, ya rasu yana da shekaru 52 a wani asibiti da ke ƙasar Indiya. Rahotanni sun ce ya dade yana fama da rashin lafiya, kuma yana karɓar magani a Indiya kafin rasuwarsa. Marigayi Akwashiki, wanda aka haife shi a ranar 3 ga Agusta, 1973, a Angba Iggah da…

Ci Gaba Da Karatu “Sanatan Nasarawa Ta Arewa Ya Rasu A Kasar India” »

Najeriya

Posts pagination

Previous 1 … 112 113 114 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Ceferin Ya Ce Ba Zai Yi Takarar Shugabancin FIFA Ba
  • Maulidin 2026: IMC Ta Yi Kira Da Ƙarfafa Zaman Lafiya Da Haɗin Kai A Najeriya
  • Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona
  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Gudanar Da Addu’oi Ga Mutane 16 Da ‘Yan Bindiga Suka Kashe a Australiya Tsaro
  • Dakarun Sojin Amurka Sunfara Sauka A Najeriya Amurka
  • Gwamnonin Arewa Maso Yammacin Najeriya Sun Halarci Taron Inganta Makashi A Birnin Landan Afrika
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Yanuna Alakar Kasashen Da Najeriya Afrika
  • Gwamna Fubara Ya Koma Jam’iyar APC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gombe Ta Ƙarfafa Matasa da Ƙwarewar da Za Ta Kai Su Masana’antar Mai Da Iskar Gas Afrika
  • Amurka Da Iran Sun Cimma Yarjejeniya Tsagaita Wuta Na Makonni Afrika
  • Hamas Ta Kwance Damara Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.