Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin Kasar
Published: December 29, 2025 at 11:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin Kasar
Published: December 29, 2025 at 11:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin KasarPublished: December 29, 2025 at 11:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Kim Jong Un na Koriya ta Arewa, ya halarci wurin gwajin wasu makamai masu linzami masu cin dogon zango da kasar ta gudanar a ranar lahadi. Kamfanin Dillancin labarai na kasar yace shugaba Kim ya bayyana cikakkiyar gamsuwarsa, a yayin da wadannan makamai masu linzami suka tashi suka bi ta inda aka auna su,…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin Kasar” »

Labarai, Najeriya

Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A Ukraine
Published: December 29, 2025 at 11:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A Ukraine
Published: December 29, 2025 at 11:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A UkrainePublished: December 29, 2025 at 11:01 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Donald Trump na Amurka ya fada cewa shi da shugaba Volodymyr Zekensky na Ukraine sun kara gusawa ga cimma daidaituwa a kan yarjejeniyar kawo karshen yakin Ukraine, amma kuma yace har yanzu ba a cimma matsaya guda ba, a kan muhimmin batun nan na makomar yankin Donbas ba. Shugabannin biyu sun yi magana a…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Cigaba Da Tattaunawa Tsakanin Trump Da Zelensky Domin Tsagaita Wuta A Ukraine” »

Labarai

Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza
Published: December 29, 2025 at 10:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza
Published: December 29, 2025 at 10:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin GazaPublished: December 29, 2025 at 10:34 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ana samun karin kasashen dake fitowa suna yin Allah wadarai da amincewar da kasar Isra’ila ta yi da yankin Somaliland na kasar Somaliya a zaman kasa mai ‘yanci. Ba a san dalilin da ya sa isra’ila ta fito ranar Jumma’a tana fadin cewa ta amince da Somaliland a zaman ‘yan tacciyar kasa ba, amma kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Zata Karbi Mutanenta A Yankin Gaza” »

Labarai

Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea
Published: December 29, 2025 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

Posted on December 29, 2025December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea
Published: December 29, 2025 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025
Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar GuineaPublished: December 29, 2025 at 10:02 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

An fara kidaya kuri’u a kasar Guinea-Conakry, bayan zaben shugaban kasa da aka gudanar ranar lahadi, zaben da ake kyautata zaton shugaban gwamnatin mulkin soja, Mamady Doumbouya, wanda ya kwace mulki a shekarar 2021, shine zai lashe cikin sauki. Tsohon kwamandan rundunar zaratan sojojin na Guinea, ya fuskanci ‘yan takara 8 a wannan zaben na…

Ci Gaba Da Karatu “Anfara Kirga Kuri’a A zaben Kasar Guinea” »

Labarai

Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai
Published: December 28, 2025 at 4:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025

Posted on December 28, 2025December 28, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai
Published: December 28, 2025 at 4:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025
Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi TuraiPublished: December 28, 2025 at 4:12 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bar birnin Lagos a ranar Lahadi, 28 ga Disamba, domin ci gaba da hutun karshen shekara a Turai, kafin daga bisani ya wuce Abu Dhabi a Hadaddiyar Daular Larabawa. An gayyaci Shugaba Tinubu ne don ya halarci taron Abu Dhabi Sustainability Week 2026, wanda ake shirin gudanarwa a farkon…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Bola Tinubu Ya Tafi Turai” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan
Published: December 28, 2025 at 3:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

Posted on December 28, 2025December 29, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan
Published: December 28, 2025 at 3:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025
Ansamu Girgizar Kasa A Kasar TaiwanPublished: December 28, 2025 at 3:24 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 29, 2025

Rahotanni daga Taiwan sunce an sami girgizar kasa mai karfin maki 7 , wadda ya auku a birnin Yilan dake kudu maso gabashin gabar ruwan kasar, kamar yadda aka ji daga hukumar kula da yanayi a yankin, nan da nan dai ba’ sami rahotannin irin barnar da girgizar ta janyo ba. Girgizar tana da zurfin…

Ci Gaba Da Karatu “Ansamu Girgizar Kasa A Kasar Taiwan” »

Labarai

Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar
Published: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 28, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar
Published: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan KasarPublished: December 28, 2025 at 1:07 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar Nijar, maƙwabciyar Najeriya a Arewa, ta fitar da wata doka ta musamman kan tura ‘yan ƙasa aikin kare ƙasa, biyo bayan harin haɗin gwiwa da Najeriya da Amurka suka kai kan sansanonin ‘yan ta’adda a jihar Sokoto a daren ranar Alhamis. Cikin kasa da sa’o’i 24 bayan hare-haren sama, Majalisar Ministocin Nijar ta gudanar…

Ci Gaba Da Karatu “Jamhuriyar Nijar Ta Fitar Da Doka Domin Kare ‘Yancin ‘Yan Kasar” »

Tsaro

Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438
Published: December 28, 2025 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 28, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438
Published: December 28, 2025 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438Published: December 28, 2025 at 6:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar Tsaron haɗin gwiwa ta Arewa maso Gabashin Najeriya, Operation Hadin Kai (OPHK), ta kashe ‘yan ta’adda 438 na Boko Haram da ISWAP cikin watanni bakwai. Kwamandan rundunar OPHK a yankin Arewa maso Gabas, Sashi na daya, Manjo Janar Abdulsalam Abubakar, ne ya bayyana hakan a ranar Asabar yayin liyafar Kirsimeti da aka gudanar a…

Ci Gaba Da Karatu “Rundunar Tsaron Haɗin Gwiwa Ta Arewa Maso Gabas Ta Kashe Fiye Da ‘Yan Ta’adda 438” »

Labarai

Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar
Published: December 27, 2025 at 9:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025

Posted on December 27, 2025December 28, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar
Published: December 27, 2025 at 9:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025
Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar MyanmarPublished: December 27, 2025 at 9:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 28, 2025

Ranar Lahadi idan Allah ya kai mu ake sa ran mutane a Myanmar za su gudanar da zabe, yayinda kasar take fama da yaki, wadda ya haifar da mummunar yanayin rayuwa a yankin Asiya. Kasar wacce take cikin kasashe mafiya talauci a yankin kudu maso gabashin asiya, tana fama da fitina mai tsanani sakamakon juyin…

Ci Gaba Da Karatu “Yau Lahadi Ake Gudanar Da Zabe A Kasar Myanmar” »

Labarai

Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta
Published: December 27, 2025 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 27, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta
Published: December 27, 2025 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita WutaPublished: December 27, 2025 at 9:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen Thailand da Cambodia sun amince da shirin tsagaita wuta ranar Asabar a karo na biyu a cikin watannin baya bayan nan, bayan kazamin yaki da kasahen biyu makwabtan juna suka gwabza, a yankin kudu maso gabashin Asia. Shirin tsagaita wutar yana aiki, kamar yadda kakakin ma’aikatar tsaron Thailand Admiral Suran Kongsiri ya gayawa kamfanin…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Thailand Da Cambodia Sun Amince Da Tsagaita Wuta” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 117 118 119 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Alejandro Balde Na Dab Da Komawa Manchester United Daga Barcelona
  • Kocin Newcastle Matthias Ya Ce Lewis Hall Ba Zai Koma Manchester United Ba
  • Dan Wasan Baya Na Chelsea, Disasi, Zai Yi Gwajin Lafiyarsa A Crystal Palace
  • Gwamnan Gombe Ya Taya Sarkin Musulmi Murnar Cika Shekaru 70, Ya Yi Masa Addu’ar Ƙarin Lafiya Da Tsawon Rai
  • Magoya Bayan Liverpool Sun Bukaci Iraola Ya Ɗauki Mataki Mai Tsauri Kan Szoboszlai

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Uwargidan Shugaban Ƙasar Najeriya Ta Ƙaddamar Muhimman Ayyuka A Jihar Jigawa Afrika
  • Tsohuwar Jarumar Kannywood Wasila Ismail Ta Rasu Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Nada Shugaban NAHCON Labarai
  • Majalisar Dokokin Rivers Zata Tsige Fubara Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Jihar Ekiti Ta Aiwatar Da Dokar Haraji Najeriya
  • Gombe Ta Yi Gasar Makarantun Firamare Don Bikin Cika Shekaru 100 Na Hassan Central Afrika
  • Sace Ni Bai Hana Ni Bin Hanyar Jere Ba-Ali Gantsa Labarai
  • Wasu Lauyoyi Sunyi Murabus Yayin Gudanar Da Wata Shari’a A Kasar Amurka Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.