Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli
Published: November 21, 2025 at 4:50 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli
Published: November 21, 2025 at 4:50 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun KoliPublished: November 21, 2025 at 4:50 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Mukarraban shugaban ‘yan awaren Biyafara Nnamdi Kanu sun yi alwashin daukaka kara biyo bayan yanke ma sa hukuncin daurin rai da rai a babbar kotun tarayya ta yi. Daya daga lauyoyi na kan gaba wajen kare Kanu, Aloy Ejimakor ya bayyana wannan muradi da zayyana cewa har kotun koli za su iya zuwa don bin…

Ci Gaba Da Karatu “Nnamdi Kanu Zai Daukaka Kara Har Zuwa Kotun Koli” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Amurka Na Shirin Kauracewa Taron Kungiyar Kasashen G20
Published: November 21, 2025 at 4:36 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Amurka Na Shirin Kauracewa Taron Kungiyar Kasashen G20
Published: November 21, 2025 at 4:36 AM | By: Yusuf Aliyu Harande
Amurka Na Shirin Kauracewa Taron Kungiyar Kasashen G20Published: November 21, 2025 at 4:36 AM | By: Yusuf Aliyu Harande

Fadar shugaban Amurka ta White House ta musanta kalamun da shugaba Cyril Ramaphosa na Afrika Ta Kudu (ATK) yayi jiya Alhamis inda yake cewa Amurka tana tunanin canja ra’ayinta game da kauracewa taron kolin kasashen kungiyar G20 a birnin Johannesburg. A wajen wani taron manema labarai da manyan jami’an Kungiyar Tarayyar Turai jiya alhamis, shugaba…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Na Shirin Kauracewa Taron Kungiyar Kasashen G20” »

Afrika

Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-Rai
Published: November 20, 2025 at 5:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025

Posted on November 20, 2025November 21, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-Rai
Published: November 20, 2025 at 5:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025
Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-RaiPublished: November 20, 2025 at 5:25 PM | By: Yusuf Aliyu Harande | Updated: November 21, 2025

Wata kotu a Najeriya ta yanke hukumcin daurin rai da rai a gidan kurkuku, a kan madugun kungiyar ‘yan awaren nan ta Biafra, ta kudu maso gabashin Najeriya, Nnamdi Kanu, bayan da ta same shi da dukkan laifuffuka guda 7 da aka tuhume shi da aikatawa da suka shafi ta’addanci. Mai shari’a Ja’es Omotosho na…

Ci Gaba Da Karatu “Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-Rai” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!
Published: November 20, 2025 at 5:13 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!
Published: November 20, 2025 at 5:13 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!Published: November 20, 2025 at 5:13 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Masana da manazarta a fannin tattalin arziki a Najeriya sun fara fashin baki akan kasafin kudi da Gwamnatin jihar Kano ta shirya domin tunkarar shekarar kudi ta badi. A jiya Laraba ne dai gwamnan Kano, Abba Kabir Yusuf, ya gabatar da kasafin a zauren majalisar dokokin, inda yace gwamnatin jihar ta shirya kashe kusan naira…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Jihar Kano Zata Kashe Makudan Kudade Ga Jama’ar Kano!” »

Najeriya

Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain
Published: November 20, 2025 at 2:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain
Published: November 20, 2025 at 2:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga UkrainPublished: November 20, 2025 at 2:47 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Ukraine ta ce an kashe mutane akalla 26, yayin da wasu da dama aka rasa inda suke a wani harin da Rasha ta kai da jiragen drone da makamai masu linzami, cikin daren nan a kan wasu gine-ginen gidajen kwana a birnin Ternopil na yammacin kasar. Ministan harkokin cikin gida na Ukraine, Ihor Klymenko, yace…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Na Cigaba Da Kai Hare-Haren Makamai Masu Linzami Ga Ukrain” »

Labarai

Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan
Published: November 20, 2025 at 2:40 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 20, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan
Published: November 20, 2025 at 2:40 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin SudanPublished: November 20, 2025 at 2:40 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Shugaba Donald Trump na Amurka yace zai taimaka wajen kawo karshen yakin da ake yi a kasar Sudan, a bayan da Yarima mai jiran gado na Sa’udiyya, Muhammad bin Salman, ya roke shi da ya sa baki a lamarin. Shugaba Trump ya fada wajen wani taron zuba jari a Sa’udiyya jiya Laraba, cewa minti 30…

Ci Gaba Da Karatu “Trump Da Bin Salman Da Wasu Kasashe Za Su Sa Hannu A Rikicin Sudan” »

Labarai

Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35
Published: November 18, 2025 at 11:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35
Published: November 18, 2025 at 11:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35Published: November 18, 2025 at 11:31 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Amurka da Saudiyya sun bada sanarwar cewa kasar Saudi Arabiya zata zuba jari na zunzurutun kudi dalar Amurka Bilyan dubu dari ko kuma trillion daya. Shugabannin sun  bayyana hakan ne lokacin da shugaba Trump ya karbi bakoncin  Yerima Muhammad Bin Salman a fadar  White House yau Talatan. Shugaba Trump yana son ganin Saudiyya ta sihga…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Saidawa Saudiyya Da Jirgin Yaki Samfurin F35” »

Labarai

Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci
Published: November 18, 2025 at 9:52 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci
Published: November 18, 2025 at 9:52 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanciPublished: November 18, 2025 at 9:52 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Kashe-kashen al’umma, garkuwa da mutane da sauran ayyukan ta’addanci dake aukuwa a Arewacin Najeriya sun kasance barazana ga zaman lafiya da ci gaba a yankin. Rarrabuwar kawuna tsakanin al’ummomin yankin ta bangaren addini, kabila da siyasa, sun kara rincabewa da dai-dai tuwan samun hanyoyin dakile matsalolin tsaron. Hajiya Aisha Aliyu dake aikin wanzadda zaman lafiya…

Ci Gaba Da Karatu “Addini Ko Kabilanci Basu Da Gurbi Cikin Ta’addanci” »

Labarai

Gwamnan Neja Bago Na Cin Zarafin Talakawan Da Suka Zabe Shi
Published: November 18, 2025 at 9:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 18, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Gwamnan Neja Bago Na Cin Zarafin Talakawan Da Suka Zabe Shi
Published: November 18, 2025 at 9:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Gwamnan Neja Bago Na Cin Zarafin Talakawan Da Suka Zabe ShiPublished: November 18, 2025 at 9:41 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wata haɗakar kungiyoyin fararen hula a Najeriya ta nemi gwamnatin Amurka da ta kakabawa Gwamna Umar Mohammed Bago na Jihar Neja takunkumin hana shiga ƙasar, wato ta hana shi bisa tare kwace duk wasu kaddarori na Gwamnan dake kasar ta Amurka. Kungiyar dai ta zargi Gwamna Umar Bago da yin karan tsaye ga hakkin Dan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnan Neja Bago Na Cin Zarafin Talakawan Da Suka Zabe Shi” »

Labarai

Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido?
Published: November 17, 2025 at 11:59 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Posted on November 17, 2025 By Yusuf Aliyu Harande No Comments on Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido?
Published: November 17, 2025 at 11:59 PM | By: Yusuf Aliyu Harande
Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido?Published: November 17, 2025 at 11:59 PM | By: Yusuf Aliyu Harande

Wani jirgi mara matuki  Drone ya kai hari kan wani jirgin ruwan tanki Mai, dauke da tutar kasar Turkiyya, ya haddasa tashin gobara a yau Litinin a yakin Odessa na kudancin kasar Ukraine, kwana guda bayan da shugaba Volodymyr Zelensky ya rattaba hannu kan yarjejeniyar sayen Man Gas daga Amurka ta wannan yankin. Ma’aikatar kula…

Ci Gaba Da Karatu “Shin Ko Ganawar Zelensky Da Macron Zata Haifar Da ‘Da Mai Ido?” »

Labarai

Posts pagination

Previous 1 … 126 127 128 129 Next

Sabbin Labarai

  • Shugaba Tinubu Yasa Hannu Kan Dokar Kasafin 2026
  • Shugaba Tinubu Yace Bazai Bawa ‘Yan Najeriya Kunya Ba
  • Jami’an Askarawa A Zamfara Sun Kama Na’urorin Fashewa Da Makudan Kuɗaɗe
  • Jami’yar ADC A Najeriya Ta Kori Nafiu Bala
  • ADC Ta Kaucewa INEC Ta Gudanar Da Babban Taro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Kasar Koriya Ta Arewa Ya Zamo Sakataren Jam’iya Mai Mulki Labarai
  • Kotun Tarayya Ta Yankewa Nnamdi Kanu Daurin Rai-da-Rai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Togo Ta Kama Tsohon Shugaban Kasar Burkina Faso Saboda Kitsa Juyin Mulki Afrika
  • An Kubutar Da ‘Yan Matan Sakandire Su 24 Na Jihar Kebbi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Labarai
  • Umar Ya Lashe Kyautar Gwarzon ‘Dan-Wasa Na 2025 Wasanni
  • Tsarin Haraji Mai Cike Da Ayoyin Tambaya Na Shirin Fara Aiki Labarai
  • Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.