Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota
A Najeriya kamfanin tace man fetur na Dangote, ya fada yau Litinin yana iya samarda man fetur lita bilyan daya da rabi ako wani wata. Daga nan ya gayyaci hukumomin kula da samar da man fetur a kasar su ziyarci kamfanin don su gasgata, bayanda sashen ya wallafa alkaluma da suke nuna cewa, matatar man…
Ci Gaba Da Karatu “Matatar Man Dangote Zata Wadatar Da Najeriya Da Makota” »

