Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran
Published: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran
Published: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin IranPublished: March 4, 2026 at 9:18 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar talata Rasha take gargadin cewa yakin da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran, zai haifar da abunda suke kokarin su hana, Moscow tace yakin zai zaburadda Iran da kasashen larabawa makwabtanta su nemi mallakar makaman Nukiliya. Shugaban Amurka Donald Trump, ya ambato burin Iran na kera makaman Nukiliya zaman dalili da ya sa…

Ci Gaba Da Karatu “Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba
Published: March 4, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba
Published: March 4, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon ShugabaPublished: March 4, 2026 at 9:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A wannan makon ne ake sa ran gungun coci coci na darikar Anglican zasu yi taro a Najeriya domin su zabi wani sabon shugaba a zaman kishiya ga Archbishop na Canterbury, mataki da ba’a taba ganin irinsa ba, da ake gani zai kara janyo rarrabuwar kawuna na akida karkashin cocin na Anglican. Gungun wadan nan…

Ci Gaba Da Karatu “Majami’ar Anglican Zasuyi Taron Zaben Sabon Shugaba” »

Afrika, Labarai, Najeriya

Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A Cinikayya
Published: March 4, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A Cinikayya
Published: March 4, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A CinikayyaPublished: March 4, 2026 at 8:31 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kamfanin harhada magunguna a Afirka ta kudu da ake kira Aspen, ranar talata ya bada labarin faduwa a cinikayyarsa na rabin shekara da kashi 21 cikin dari, ya aza laifin haka kan garambawul ko ko ayyukan daidaito, duk da haka kamfanin Aspen yana hasashen samun riba sosai a wannan shekara. Domin ya rage yawan kudi…

Ci Gaba Da Karatu “Kamfanin Magani Na Aspen Yayi Gagarumar Asara A Cinikayya” »

Afrika, Kimiya, Labarai

Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi
Published: March 4, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 4, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi
Published: March 4, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya TashiPublished: March 4, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin danyen mai da iskar gas sunyi tashin gowron zabbi a ranar talata, saboda harin da Amurka da Isra’ila suke kaiwa kan Iran, ya tsaida jigilar makamashi daga gabas ta tsakiya, Iran tana kai hari kan jiragen ruwa da tashoshin makamashi, da rufe hanyoyin zirga zirgar ruwa a yankin Gulf, kuma hakan ya tilasta tsaida…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Danyen Mai Da Iskar Gas Ya Tashi” »

Afrika, Kimiya, Labarai

Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja
Published: March 3, 2026 at 6:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 3, 2026

Posted on March 3, 2026March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja
Published: March 3, 2026 at 6:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 3, 2026
Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar NejaPublished: March 3, 2026 at 6:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 3, 2026

Jam’iyyar APC Mai Mulki a Najeriya tarantsar da sabbin Shugaban ta a Jihar Neja dake Arewa Maso tsakiyar kasar, Akasarin wadanda ke rike da shugaban cin Jam’iyyar ne aka sake rantsarwa saboda yin sulhu a tsakanin masu Neman Shugaban cin APC a Jihar Neja, Alhaji Aminu Musa Bobi shine aka sake rantsarwa a matsayin sabon…

Ci Gaba Da Karatu “Jam’iyyar APC Ta Rantsar Da Sabbin Shugabanni a Jihar Neja” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Published: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa
Published: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna FafatawaPublished: March 3, 2026 at 12:45 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Pakistan da Afghanistan sun fada ranar Litinin cewa, dakarun su sun auna sansanonin juna daga tsallaken iyakokinsu, yayinda fada tsakanin kasashen biyu ya shiga kwana na biyar, wadda yake nuna rashin zaman lafiya a yankin da tuni yake fama da rikici sakamakon harin da Amurka da Isra’ila suka kai kan Iran, ita kuma Farisa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Pakistan Da Afghanistan Sun Shiga Kwana Na Biyar Suna Fafatawa” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta
Published: March 3, 2026 at 12:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta
Published: March 3, 2026 at 12:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Faransa Zata Bunkasa NukiliyartaPublished: March 3, 2026 at 12:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Faransa tace zata bunkasa makaman Nukiliyar ta kuma zata kyale kawayenta a turai su zama masu masauki ga jiragen yakin na ruwanta da suke dauke da makaman Nukiliya a zaman ziyara ta rigakafi ko garkuwa, kamar yadda shugaban kasar Emmanuel Macron ya fada ranar Litinin, matakin da ya nuna babban canji kan manufofi ga Faransa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Faransa Zata Bunkasa Nukiliyarta” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi
Published: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi
Published: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tasakawa Sojin Rwanda TakunkumiPublished: March 3, 2026 at 12:32 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, Amurka ta azawa rudunar sojin Rwanda takunkumi da wasu manyan hafsoshin kasar dangane da irin rawar da suke takawa a yaki da ake yi a gabashin jamhuriyar Demokuradiyyar kwango, kuma ta bukaci su janye daga yankin mai albarkatun ma’adinai ba tare da bata wani lokaci ba. Rwanda dai ta jima tana musanta zargi…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tasakawa Sojin Rwanda Takunkumi” »

Afrika, Amurka, Labarai, Tsaro

China Ta Yi Kira Da Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Hada Kai
Published: March 3, 2026 at 12:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 5, 2026

Posted on March 3, 2026March 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on China Ta Yi Kira Da Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Hada Kai
Published: March 3, 2026 at 12:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 5, 2026
China Ta Yi Kira Da Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Hada KaiPublished: March 3, 2026 at 12:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 5, 2026

Ranar Litinin, ministan harkokin wajen China yayi kira ga kasashe da suke yankin Gulf su hada kai su ki amincewa da shishshigi daga ketare, bayan da Amurka da Isra’ila suka kaddamar da harikan Iran, rikici da yanzu yake neman bazuwa a yankin. China ta bayyana fatar kasashen da suke yankin na Gulf za su karfafa…

Ci Gaba Da Karatu “China Ta Yi Kira Da Kasashen Gabas Ta Tsakiya Su Hada Kai” »

Labarai, Sauran Duniya

Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran
Published: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 3, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran
Published: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da IranPublished: March 3, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yaki ta sararin samaniya da Amurka da Isra’ila suke yi kan Iran sun fadada shi ranar Litinin ba tare da sanin yau she zai so karshe ba, inda Isra’ila ta kai hari a Lebanon, a zaman martani ga harin da Hezbollah ta kai mata, sannan Iran tana ci gaba da kai hare hare da makamai…

Ci Gaba Da Karatu “Yaki Ta Sararin Samaniya Ya Cigaba Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 63 64 65 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1
  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
  • Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri Amurka
  • Ministan Sadarwan Kasar Uganda Yayi Allah Wadai Da Kaiwa Bobi Wine Hari Afrika
  • Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya Afrika
  • Sojin Ukraine Sun Janye Daga Gabashin Kasar Amurka
  • Shugaba Donald Trump Ya Nada Shugaban Bankin Tarayya Amurka
  • An Gudanar Da Tiyatar Ido Kyauta A Gombe Afrika
  • Rundunar Sojin Amurka Sunfara Ficewa Daga Kasar Sham Amurka
  • Magungunan Cutar Kolera Sun Makale A Dubai Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.