Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Labarai

Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal
Published: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal
Published: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A SenegalPublished: February 25, 2026 at 12:34 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Prime ministan kasar Senegal, Ousmane Sonko ya nemi a dabbaka dokar da zata ninka zama gidan kurkuku daga shekara 5 zuwa 10 ga duk wadanda aka kama da yin auren jinsi, da sauran abubuwa da suka jibanci irin wannan halayya. Da yake jawabi ga majalisar kasar a ranar Talata, Sonko ya ce, dokar zata shafi…

Ci Gaba Da Karatu “Za’a Ninka Shekarun Zama A Gidan Kurkuku Ga Masu Auren Jinsi A Senegal” »

Afrika, Labarai

Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki
Published: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 25, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki
Published: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani FarmakiPublished: February 25, 2026 at 9:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Dakarun sa kai a Sudan sun kai farmaki wani gari a lardin Darfur, inda wani basarake ke da karfin iko, har suka yi sanadiyyar rayukan mutane a kalla 28, a cewar Wasu kungiyar likitoci a ranar Talata. Dakarun sa kai na RSF sun tasamma garin Misteriha da ke arewacin lardin Dafur ranar litinin. Garin kuma…

Ci Gaba Da Karatu “Dakarun Sakai A Kasar Sudan Sun Kashe Mutane 28 A Wani Farmaki” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai
Published: February 24, 2026 at 8:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai
Published: February 24, 2026 at 8:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun MaiPublished: February 24, 2026 at 8:06 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ba’a ga wani canji na kirki ba farashin danyen mai a kasuwannin duniya, yayinda ake ciniki man kan farashi mafi tsada da ya kai wata bakwai bai kai haka ba, a yau talata, a dai dai lokacin da masu hada hadar man suke dakon labari dangane da shawarwari tsakanin Iran da Amurka kan shirin Nukiliyar…

Ci Gaba Da Karatu “Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai” »

Amurka, Kimiya, Labarai, Sauran Duniya

Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar Nukiliya
Published: February 24, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar Nukiliya
Published: February 24, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar NukiliyaPublished: February 24, 2026 at 8:00 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Iran ko Farisa ranar talata ta bakin mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Majid Takht-Ravanci yace a shirye take ta dauki dukkan matakai domin ta cimma yarjejeniya da Amurka kan shirin Nukiliyarta, a dai dai lokacin da kasashen biyu suke shirye shiryen komawa teburin shawarwari. Ana sa ran gudanar da shawarwarin ranar Alhamis a Geneva, kamar…

Ci Gaba Da Karatu “Iran Da Amurka Zasu Cimma Yarjejeniyar Nukiliya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar Yunwa
Published: February 24, 2026 at 7:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar Yunwa
Published: February 24, 2026 at 7:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar YunwaPublished: February 24, 2026 at 7:51 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

MDD da gwamnatin Somaliya sun fada Ranar talata cewa kimanin ‘yan kasar somaliyan milyan shida da rabi ne suke fuskantar ‘yunwa mai matsanani sakamakon fari, domin ko a makon jiya ma hukumar samar da abinci ta MDD tayi gargadin cewa tallafin abinci da take bayarwa a kasar zai tsaya cik cikin watan Afrilun bana, idan…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Somaliya Da MDD Sun Bayyana Cewa Kimanin Mutane Miliyan Shida Da Rabi Suna Fuskantar Barazanar Yunwa” »

Labarai, Sauran Duniya

Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari
Published: February 24, 2026 at 7:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari
Published: February 24, 2026 at 7:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin DariPublished: February 24, 2026 at 7:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Babban Bankin Najeriya ya rage kudin ruwa da rabin maki ko rabin kashi daya cikin dari a ranar talatan nan, yana mai cewa a hasashen sa ya auna dai dai game da kasadaf dake tattare da tattalin arziki, kuma yana ganin farashin kayayyaki zai kara faduwa. Wannan shawara na babban bankin ya tsaida kudin ruwa…

Ci Gaba Da Karatu “Babban Bankin Najeriya Ya Rage Kudin Ruwa Da Kashi Daya Cikin Dari” »

Labarai, Najeriya

Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali
Published: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Posted on February 24, 2026February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali
Published: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026
Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon AlkaliPublished: February 24, 2026 at 3:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Babban alƙalin kotun tarayya, John Tsoho, ya mayar da shari’o’i biyu da EFCC ta shigar kan Abubakar Malami da Mai Shari’a Joyce Abdulmalik, wadda ta sanya ranar 27 ga Fabrairu domin fara sauraro. Matakin ya biyo bayan janyewar Mai Shari’a Obiora Egwuatu daga shari’ar saboda dalilai na ƙashin kai da kuma muradin adalci. EFCC na…

Ci Gaba Da Karatu “Shari’ar Abubakar Malami Ta Kaura Zuwa Sabon Alkali” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Published: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Posted on February 24, 2026February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A Mukaminsa
Published: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026
Babban Sufeton ‘Yan Sandan Najeriya Ya Sauka A MukaminsaPublished: February 24, 2026 at 2:47 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 24, 2026

Gidan talabijin na Arise News ta rawaito cewa, wata majiya a fadar shugaban ƙasa ta tabbatar da sallamar Kayode Egbetokun daga mukamin babban sufeto janar na ƴansandan Najeriya a ranar Talata. Rahotanni sun bayyana cewa za a sanar da hakan a hukumance nan gaba kadan.

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson
Published: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson
Published: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter MandelsonPublished: February 24, 2026 at 11:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan sanda a London sun kama tsohon jakadan Britaniya a Amurka Peter Mandelson ranar litinin, suna zarginsa da nuna rashin da’a yayinda yake rike da mukamin gwamnati, sakamakon mu’amalarsa da tsohon mai laifi ta lalata da mata da basu kosa ba, Jeffrey Epstein. An kori Mandelson dan shekaru 72 akan mukaminsa na jakadan Britaniya a…

Ci Gaba Da Karatu “An Kama Tsohon Jakadan Birtaniya A Amurka Peter Mandelson” »

Amurka, Labarai, Najeriya

Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa
Published: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 24, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa
Published: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin MulkinsaPublished: February 24, 2026 at 11:27 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Litinin, masu gabatar da kara a gaban babbar kotun kasa da kasa mai hukunta laifuffukan yaki, sun gayawa kotun cewa tsohon shugaban Phllipines Rodrigo Duterte, shine “jigo” a kisan dubban mutane lokacin mulkinsa, a lokacin da suke matsa kaimi na ganin an ci gaba da shari’ar sa. Masu gabatar da kara a gaban kotun…

Ci Gaba Da Karatu “Ana Zargin Tsohon Shugaban Kasar Philippines Da Ta’addaci A Lokacin Mulkinsa” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Siyasa

Posts pagination

Previous 1 … 69 70 71 … 156 Next

Sabbin Labarai

  • Mbappé Ya Yi Hat-Trick Yayin Da Real Madrid Ta Lallasa Real Sociedad 4 Da 1
  • UEFA Tana Shirin Janye Barazanar Kauracewa Gasar FIFA
  • Feyenoord Ta Fara Tattaunawa Da Manchester United Kan Daukar Chido Obi Aro 
  • Fanny Amun Ya Yi Murabus A Matsayin Shugaban Kwamitin Binciken NFF
  • Pasto Yohanna Buru Ya Jagoranci Kiristoci Wajen Bikin Mauludi Tare Da Musulmi A Kaduna

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Afirka Ta Kudu Da Kenya Sun Bayyana Yaudarar ‘Yan Kasashe Da Yawa Tare Da Sakasu Yaki Labarai
  • Mourinho Ya ƙara Ta’azzara Takaddamarsa Da Hukumomin ƙwallon ƙafar Turkiyya Wasanni
  • Masar Tayi Yarjejeniyar Makamashi Da Kasashen Norway Da China Labarai
  • Gwamna Abba Kabir Ya Zabi Garo A Matsayin Mataimaki Afrika
  • An Fara Azumin Watan Ramadan A Najeriya Da Sassan Duniya  Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Nuhu Ribadu Ya Mika Dalibai 100 da Aka Ceto Ga Gwamnatin Jihar Neja Labarai
  • Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanai Afrika
  • Sojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Bindiga A Kano Da Katsina Tsaro
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.