Zabebben Shugaban Hungary Yace Zaidawo Da Tsarin Dimokraɗiyya
Mutuminda ya lashe zaben a Hungary, Peter Magyar, yayi alkawari jiya Litinin cewa, zai sake dawo da tsarin demokuradiyya, da kuma ganin kungiyar tarayyar turai ta saki kudade da suka kamata ace kasar taci gajiyar su, bayan gagarumar nasarar da jam’iyyar sa ta samu kan shugaba mai barin gado wanda dan lelen ‘yan tafiyar MAGA…
Ci Gaba Da Karatu “Zabebben Shugaban Hungary Yace Zaidawo Da Tsarin Dimokraɗiyya” »

