An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba
Shugaban Amurka Donald Trump na amfani da kalmomin addinin Kirista domin ƙarfafa goyon bayansa kan yaƙin da ake ƙara nuna rashin goyon baya a kansa da Iran, a cewar masana addini da siyasa. An kuma ce shugabannin addinin Kirista masu wa’azi (evangelical) na ƙara yaɗa wannan saƙo daga mimbari, suna bayyana rikicin a matsayin gwagwarmaya…
Ci Gaba Da Karatu “An Zargi Shugaba Trump Da Kalaman Da Basu Dace Ba” »

