Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni
Published: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni
Published: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin MakonniPublished: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka tace tana sa ran kammala yakin Iran cikin makonni ba watanni ba, kuma Washington zata cimma burinta ba tare da ta tura mayakan kasa ba, inji sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio, ya fada ajiya jumma’a. Rubio, ya gayawa manema labarai a karshen taro da takwarorinsa a kungiyar kasashe 7 masu arzkin masana’antu da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hamas Ta Kwance Damara
Published: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hamas Ta Kwance Damara
Published: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hamas Ta Kwance DamaraPublished: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Karkashin shirin ganin Hamas ta kwance damara, za’a bukaci kungiyar mayakan ta kyale a rusa dukkan hanyoyin karkashin kasa data gina a Gaza, mataki da za’a gudanar daki daki cikin wata 8, kamar yadda yake kunshe cikin shirin da kwamitin wanzar da zaman lafiya da shugaban Amurka Donald ya kafa, ya gabatarwa kungiyar. Kamar yadda…

Ci Gaba Da Karatu “Hamas Ta Kwance Damara” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin DuniyaPublished: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai a kasuwanni duniya ya tashi ranar jumma’a, saboda shakkun da ake dashi na yi yuwar a tsagaita wuta a yakin nan da yanzu aka yi wata guda ana gwabzawa, duk da haka wannan ne makon farko da mai mafi daraja da ake kira Brent farashinsa zai sassauto, bayanda shugaban Amurka Donald Trump yace…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya” »

Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa
Published: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa
Published: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Yankin Gulf Sun Bada SanarwaPublished: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen larabawa da suke yankin Gulf, sun gayawa Amurka cewa, duk wata yarjejeniya da Iran, kada ya tsaya wajen kawo karshen yakin kawai, tilas ya kunshi matakai na har abada da za su gurgunta karfinta ta fuskar makamai masu linzami, da jiragen drones, da kuma, tabbatar kasar ba zata sake hana zirga zirgan jiragen ruwa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7
Published: March 27, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7
Published: March 27, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7Published: March 27, 2026 at 9:28 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A jiya Alhamis, jami’an kasar Faransa sun musanta ware kasar Afirka ta Kudu daga jerin kasashen da aka gayyata zuwa taron shugabannin kasashen G7 a watan Yuni saboda matsi daga fadar Washington, suna mai cewa an gayyaci kasar Kenya ne maimakon ta, kafin zuwa shugaban Faransa Emmanuel Macron nan gaba cikin shekarar nan. Faransa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Faransa Ta Karyata Cire Afirka Ta Kudu Daga G7” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Kasar
Published: March 27, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Kasar
Published: March 27, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin KasarPublished: March 27, 2026 at 8:37 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A ranar Alhamis, wani alkali a Amurka ya kalubalanci dalilin da yasa gwamnatin Amurka ta hana hambararren shugaban kasar Venezuela, Nicolas Maduro amfani da kudi daga kasar sa domin biyan lauyoyin da zasu kare shi a kotu bisa zargin safarar miyagun kwayoyi da Amurkan ke masa. Amma alkalin ya ce ba zai yi watsi da…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Alkali A Amurka Ya Kalubalanci Gwamnatin Kasar” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take Fako
Published: March 27, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take Fako
Published: March 27, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take FakoPublished: March 27, 2026 at 6:39 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Isra’ila ta cire sunan ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi da kakakin majalisar kasar Mohammad Baqer Qalibaf daga jerin mutanen da suke fakon ran su bayan da Pakistan ta bukaci fadar Washington da ta matsawa Isra’ila kada ta nemi kashe su, kamar yadda wani dan Pakistan dake da masaniya kan abun ya shaidawa kamfanin dillancin…

Ci Gaba Da Karatu “Isra’ila Ta Cire Sunayen Wasu Mutane Biyu Cikin Wadanda Take Fako” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Amurka Yace Zayyi Wahala A Cimma Yarjejeniya Tsakanin Isra’ila, Amurka Da Iran
Published: March 27, 2026 at 6:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Amurka Yace Zayyi Wahala A Cimma Yarjejeniya Tsakanin Isra’ila, Amurka Da Iran
Published: March 27, 2026 at 6:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Amurka Yace Zayyi Wahala A Cimma Yarjejeniya Tsakanin Isra’ila, Amurka Da IranPublished: March 27, 2026 at 6:26 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donlad Trump ya ce ‘yan kasar Iran, mutane ne da suka kware wajen tattaunawa kan cimma yarjejeniya, amma ya kara da cewa baya zaton zai yi wata yarjejeniya da su don kawo karshen yakin da Isra’ila da Amurka suke yi da Iran din. Da yake magana yayin wata tattaunawa da majalisar ministoci a…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Amurka Yace Zayyi Wahala A Cimma Yarjejeniya Tsakanin Isra’ila, Amurka Da Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Wani Jami’in Iran Yace Amurka Taso Kanta A Tattaunawar Tsagaita Wuta
Published: March 27, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 27, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Wani Jami’in Iran Yace Amurka Taso Kanta A Tattaunawar Tsagaita Wuta
Published: March 27, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Wani Jami’in Iran Yace Amurka Taso Kanta A Tattaunawar Tsagaita WutaPublished: March 27, 2026 at 6:16 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani babban jami’in Iran ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters a ranar Alhamis cewa matsayar da Amurka ta gabatar na tsaida yakin da ake tafkawa tsakanin sun so kan su da yawa, kuma babu adalci a cikin sa. Jami’in ya jaddada cewa har yanzu akwai kofar tattaunarwa sulhu ta diplomasiyya, duk da cewa a…

Ci Gaba Da Karatu “Wani Jami’in Iran Yace Amurka Taso Kanta A Tattaunawar Tsagaita Wuta” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran
Published: March 26, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 26, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran
Published: March 26, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga IranPublished: March 26, 2026 at 10:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ƙasar India ta sayi kayanta na farko na iskar gas daga hannun Iran cikin shekaru da dama, bayan da Amurka ta ɗan sassauta takunkumin da ta ƙaƙaba wa Tehran kan man fetur da sauran man da aka tace, kamar yadda bayanan LSEG da wasu majiyoyi uku daga masana’antar suka bayyana. India ta dakatar da sayen…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar India Ta Sayi Iskar Gas Daga Iran” »

Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 19 20 21 … 41 Next

Sabbin Labarai

  • NDLEA Ta Kama Dan Kasuwa Da Ke Yunkurin Safarar Hodar Iblis
  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Ukraine Tayi Watsi Da Shiga Kungiyar NATO Labarai
  • Na Duke Tsohon Ciniki Shirye-Shirye
  • Tattalin Arzikin Najeriya Ya Karu A Karshen 2024 Rediyo
  • Bahagon Mancha Ya Buge Bahagon Maitakwasara Da Wasun Su! Nishadi
  • Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar Kebbi Labarai
  • Mabiya Dariqar Tijjaniyya Sunfara Gudanar Da Addu’oi Saboda Tsare Sheikh Sani Khalifa Zariya Afrika
  • Kungiyar Kwallon Mata Sun Tsallaka Iyakar Turkiyya Zuwa Iran Afrika
  • PDP Zata Karbi Mulki 2027 Inji Shugabannin Jam’iyar Siyasa
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.