Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon
Published: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 30, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon
Published: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A LebanonPublished: March 30, 2026 at 9:20 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Firaministan Isra’ila, Benjamin Netanyahu, ya bayyana a ranar Lahadi cewar, ya umarci rundunar sojoji da ta ƙara faɗaɗa ayyukanta a kudancin Lebanon, yana mai danganta hakan da ci gaba da harba rokokin da ƙungiyar Hezbollah ke yi. Isra’ila ta ce a makon da ya gabata tana ƙara faɗaɗa wani “yakin kariya” har zuwa kogin Litani….

Ci Gaba Da Karatu “Netanyahu Ya Umarci Rundunar Sojoji Takara Fadada Ayyukanta A Lebanon” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya
Published: March 28, 2026 at 8:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya
Published: March 28, 2026 at 8:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar KenyaPublished: March 28, 2026 at 8:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A yanzu adadin mutanen da suka rasa rayukan su sakamakon ambaliyar ruwa a kasar Kenya ya kai 108, a cewar ‘yan sanda ranar Asabar. Ambaliyar ruwa da ya fara ranar 6 ga Watan Maris, ya jawo barna da dama a Kenya, inda ya tafi da gomman motoci, ya kawo tsaiko ga zirga-zirgar jiragen sama, ya…

Ci Gaba Da Karatu “Fiye Da Mutane 108 Sun Rasa Rayukansu A Ambaliyar Kenya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar
Published: March 28, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar
Published: March 28, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da MasarPublished: March 28, 2026 at 8:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Pakistan zata karbi bakuncin kasashen Saudiyya, Turkiyya da Masar a gobe Lahadi a fadar gwamnatin Islamabad don tattaunawa kan yakin Iran, yayin da Pakistan ta saka kan ta a matsayin jakadan sulhu don cimma yarjejeniya tsakanin Amurka da Iran kan kawo karshen yakin da aka yi wata daya ana tafkawa. Ministocin harkokin waje na…

Ci Gaba Da Karatu “Pakistan Zata Karbi Bakwancin Saudiya, Turkiyya Da Masar” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya
Published: March 28, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya
Published: March 28, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla YarjejeniyaPublished: March 28, 2026 at 10:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

China da jamhuriyar demokuradiyyar Kwango sun rattaba hanu kan wata yarjejeniya da zata zurfafa hadin kai tsakanin kasashen biyu ta fuskar hakar ma’adinai, kamar yadda gwamnatin Kwangon ta fada, yayinda gaggan kasashen duniya suke fadi tashin samun matsaya a kasar da Allah ya yiwa arzikin ma’adinai. Kwango ce kasa dake kan gaba a duniya wajen…

Ci Gaba Da Karatu “China Da Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Sun Kulla Yarjejeniya” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila
Published: March 28, 2026 at 10:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila
Published: March 28, 2026 at 10:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ilaPublished: March 28, 2026 at 10:24 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kungiyar mayakan Houthi a Yemen mai samun goyon bayan Iran ta fada jiya jumma’a cewa, a shirye take ta fada yakin hadin guiwar da Amurka da Isra’ila suka kaddamar kan Iran idan wasu kasashe suka shiga yakin a gefen Amurka da Isra’ila, ko kuma idan aka yi amfani da bahar maliya wajen kaddamar da hari…

Ci Gaba Da Karatu “Mayakan Houthi Zasu Shiga Yakin Amurka Da Isra’ila” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya
Published: March 28, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya
Published: March 28, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta TsakiyaPublished: March 28, 2026 at 10:15 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

A jiya jumma’a ministan harkokin wajen Rasha Sergei Lavrov da takwaran aikinsa na Iran Abbas Araqchi, sun tattauna kan bin hanyoyin difilomasiyya wajen kawo karshen yakin na gabas ta tsakiya, kamar yadda ma’aikatar harkokin wajen Rashan ta fada a cikin wata sanarwa data fitar. Sanarwar tace, “ministocin sun tattauna kan matakin soja da siyasa mai…

Ci Gaba Da Karatu “Ministan Harkokin Wajen Rasha Dana Iran Sun Tattauna Don Kawo Karshen Yaki A Gabas Ta Tsakiya” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni
Published: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni
Published: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin MakonniPublished: March 28, 2026 at 10:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka tace tana sa ran kammala yakin Iran cikin makonni ba watanni ba, kuma Washington zata cimma burinta ba tare da ta tura mayakan kasa ba, inji sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio, ya fada ajiya jumma’a. Rubio, ya gayawa manema labarai a karshen taro da takwarorinsa a kungiyar kasashe 7 masu arzkin masana’antu da…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Tace Zata Gama Yakin Iran Cikin Makonni” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Hamas Ta Kwance Damara
Published: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hamas Ta Kwance Damara
Published: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hamas Ta Kwance DamaraPublished: March 28, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Karkashin shirin ganin Hamas ta kwance damara, za’a bukaci kungiyar mayakan ta kyale a rusa dukkan hanyoyin karkashin kasa data gina a Gaza, mataki da za’a gudanar daki daki cikin wata 8, kamar yadda yake kunshe cikin shirin da kwamitin wanzar da zaman lafiya da shugaban Amurka Donald ya kafa, ya gabatarwa kungiyar. Kamar yadda…

Ci Gaba Da Karatu “Hamas Ta Kwance Damara” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya
Published: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin DuniyaPublished: March 28, 2026 at 8:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Farashin mai a kasuwanni duniya ya tashi ranar jumma’a, saboda shakkun da ake dashi na yi yuwar a tsagaita wuta a yakin nan da yanzu aka yi wata guda ana gwabzawa, duk da haka wannan ne makon farko da mai mafi daraja da ake kira Brent farashinsa zai sassauto, bayanda shugaban Amurka Donald Trump yace…

Ci Gaba Da Karatu “Farashin Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya” »

Labarai, Sana'o'i, Sauran Duniya

Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa
Published: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 28, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa
Published: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Yankin Gulf Sun Bada SanarwaPublished: March 28, 2026 at 8:23 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasashen larabawa da suke yankin Gulf, sun gayawa Amurka cewa, duk wata yarjejeniya da Iran, kada ya tsaya wajen kawo karshen yakin kawai, tilas ya kunshi matakai na har abada da za su gurgunta karfinta ta fuskar makamai masu linzami, da jiragen drones, da kuma, tabbatar kasar ba zata sake hana zirga zirgan jiragen ruwa…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Yankin Gulf Sun Bada Sanarwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 27 28 29 … 49 Next

Sabbin Labarai

  • Filato: Gwamnati Ta Ƙarfafa Matakan Kariya Yayin Sake Buɗe Makarantu
  • ’Yan Sandan Gombe Sun Kama Wanda Ake Zargi Da Garkuwa Da Mutane Da Dillalin Miyagun Ƙwayoyi
  • Gwamnan Gombe Ya Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarori 19
  • CBCN Ta Ce Za Ta Ci Gaba Da Goyon Bayan Tinubu A Zaɓen 2027
  • Gwamna Bala Mohammed Ya Miƙa Ta’aziyyar Rasuwar Abdullahi Sule Madaki

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Jami’ai Daga Amurka Sunce Yakin Amurka Da Iran Zaizo Karshe Amurka
  • NDLEA Ta Fara Binciken Kwakwaf Akan Wasu ‘Yan Mata Dake Kai Kwaya Gidan Yari Labarai
  • Bassirou: Tawagar Senegal Zasu Samu Kyautar Kudi Da Filaye Sakamakon Nasarar Da sukayi AFCON 2025 Wasanni
  • Shugaban Amurka Zai Sake Gine Gaza Amurka
  • Rundunar Hadinkan Saudiya Tayi Ikirarin Mayar Da Martani Ga ‘Yan Aware Labarai
  • Tinubu Ya Buƙaci Gwamnoni Su Mutunta Hukuncin Kotun Ƙoli Kan ’Yancin Kuɗin ƙananan Hukumomi Labarai
  • Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.