Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form

Category: Sauran Duniya

Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya
Published: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya
Published: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika WuyaPublished: March 6, 2026 at 9:53 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump ya bukaci kasar Iran ta mika wuya kai tsaye a ranar Jumu’a, bayan da aka shafe mako daya ana artabun musayar makamai tun bayan da Amurka da Isara’ila suka kaiwa Iran harin ana tsaka da tattaunawar cimma yarjejeniya kan makaman nukiliya na Iran din. Wannan furuci na Trump zai sa sulhun…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Ya Bukaci Kasar Iran Ta Mika Wuya” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa, Tsaro

Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa
Published: March 6, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa
Published: March 6, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar MajalisaPublished: March 6, 2026 at 9:14 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Wani gungun shugabannin darikar Anglican ranar Alhamis suka bada sanarwar kafa wata sabuwar majalisa da zata jagoranci darikar, mataki da yake kalubale ga Arcbishop ta Cntebury, a dai dai lokacin da ake shirin bikin mika mata ragamar shugabancin darikar. Wannan mataki da bangaren darikar da ake kira GAFCON a takaice, wato Globa Anglican Future conference…

Ci Gaba Da Karatu “Shugabannin Darikar Anglican Sun Bada Sanarwar Kafa Sabuwar Majalisa” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma
Published: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026

Posted on March 6, 2026March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma
Published: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026
Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga ManomaPublished: March 6, 2026 at 9:07 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: March 6, 2026

Manoma a fadin duniya suna fuskantar tsadar taki da mai yayinda yaki da ake yi a gabas ta Tsakiya yake kara tsanani, wadda yasa wasu manoman suka fara gwagwarmayar neman takin, yayinda damina take gabatowa. Wannan yaki ahalin yanzu ya rufe mashigin ruwan Hormuz, wanda yasa kamfanonin harhada taki suka tsaida ayyukan su a yankin,…

Ci Gaba Da Karatu “Yakin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Taki Da Mai Ga Manoma” »

Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar
Published: March 6, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar
Published: March 6, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa KasarPublished: March 6, 2026 at 8:49 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Afirka ta tsakiya Faustin Toudera yayi kira ga Rasha ta taimakawa kasar sa ta fuskar makamashi saboda kalubale da kasar take fuskanta ta wannan fanni. Shugaba Toudera wadda yayi wannan kira a ranar Alhamis, ya kuma godewa Rasha, a fara ganawa tsakanin shugabannin kasashen biyu a Moscow, yace Rasha ta taka muhimmiyar rawa ta…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaban Kasar Afirka Ta Tsakiya Ya Roki Rasha Ta Taimakawa Kasar” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington
Published: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da WashingtonPublished: March 6, 2026 at 8:43 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada ranar Alhamis cewa, hukumomi a Tehran suna kiran Washington da nufin su kulla yarjejeniya, a dai dai lokacin da jiragen yakin Amurka da Isra’ila suke ci gaba da luguden wuta kan kasar, ya kara da cewa tilas ne a dauki matakai da za su sassauta matsalar jigilar mai. Yana…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Trump Yace Tehran Tana Neman Kulla Alaka Da Washington” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Published: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa
Published: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda SanarwaPublished: March 6, 2026 at 8:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Amurka da wasu gaggan kasashe, cikin wata sanarwa ta hadin guiwa da suka bayar ranar Alhamis sun bayyana matukar takaicin ganin “ana ci gaba da keta yarjejeniyar tsagaita wuta, har dana baya bayan nan, a gabashin jamhuriyar demokuradiyyar Kwango, daga nan suka yi kira ga dukkan sassa da rikicin ya shafa su sake kudurin kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Da Tarayyar Turai Sun Fidda Sanarwa” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Tsaro

Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji
Published: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji
Published: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden HarajiPublished: March 6, 2026 at 4:52 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

China da Amurka da wasu kasashen daga yammacin duniya sun hada kai na ba safai ba domin matsawa Ghana lamba ta rage karin kudin haraji kan masu hakar zinari da take kudurin dauka da suke ganin zai iya yin rauni ga manyan kamfanonin hakar zinari a duniya, kamar yadda wasu majiyoyi uku da wata wasika…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Amurka Da China Sun Matsawa Ghana Domin Rage Kudaden Haraji” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 6, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran
Published: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran IranPublished: March 6, 2026 at 4:32 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fada Alhamis din nan cewa, yana da hakkin tsoma baki kan wadda Iran zata zaba a zaman shugaban kasarta, yayinda yakin yake kara tsanani, inda jiragen yakin Amurkan dana Isra’il suke ci gaba da kai hare hare a fadin kasar Farisan, su kuma kasashe dake yankin Gilf suke fuskantar sabbin…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Donald Trump Ya Bayyana Cewa Yana Cikin Masu Zaben Sabon Jagoran Iran” »

Amurka, Labarai, Sauran Duniya, Siyasa

Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo
Published: March 5, 2026 at 7:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo
Published: March 5, 2026 at 7:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar CongoPublished: March 5, 2026 at 7:42 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Zaizayar kasa, da ta auku ranar Talata bayan ruwan sama mai yawa yayi sanadiyar mutuwar mutane 200 a cibiyar ma’adanin coltan ta Rubaya dake gabashin Jamhuriyar Demokradiyar Congo, a cewar ma’aikatar ma’adanai ta kasar a ranar Laraba. Wani babban jami’i daga kungiyar ‘yan tawaye na AFC da M23 dake rike da madafun ikon Wurin hakar…

Ci Gaba Da Karatu “Zaizayar Kasa Tayi Ajalin Mutane 200 A Kasar Congo” »

Afrika, Labarai, Sauran Duniya

Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar
Published: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on March 5, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar
Published: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na BiyarPublished: March 5, 2026 at 7:33 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Yaki tsakanin Amurka, Isra’ila da Iran ya shiga kwana na biyar. Ana ci gaba da musayar wuta. A jiya Amurka ta nutsar da jirgin ruwan yakin Iran a wajajen kogin Srilanka. Iran kuma na gab da zabar wanda zai maye gurbin Ayatollah Ali Khameni, wanda ake sa ran dan sa Mojtaba ne zai gaje shi….

Ci Gaba Da Karatu “Yaki Tsakanin Amurka, Isra’ila Da Iran Ya Shiga Kwana Na Biyar” »

Afrika, Amurka, Labarai, Sauran Duniya

Posts pagination

Previous 1 … 28 29 30 … 41 Next

Sabbin Labarai

  • Sojojin Najeriya Sun Hallaka ‘Yan Ta’adda Da Dama
  • An Sace Wani Shugaban Karamar Hukuma A Jihar Zamfara
  • Aikin Tsaftar Muhalli Na Wata-Wata Ya Samu Gagarumar Nasara A Gombe
  • Tinubu Ya Sake Fasalin Rundunar Sojin Ƙasa Domin Inganta Tsaro
  • Gombe Ta Haɗa Kai Da UNICEF Don Kare Yara Daga Tamowa Tun Kafin Haihuwa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Christ Musa Ministan Tsaro Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • FIFA Ta Yi Wa Malaysia Kaca-kaca Wasanni
  • Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida Amurka
  • Kungiyoyin Mata A Jihar Filato Sunyi Gangamin Samun Jagorancin Siyasa Afrika
  • An tura tsohon ministan Ilimin Nijar gidan yari saboda zargin aikata fyade ga wata daliba. Afrika
  • Kasashen AES Sun Buɗe Gidan Talabijin Na Bai Daya Afrika
  • Rundunar Sojin Iran Tace Harin Amurka Ya Kashe Musu Sama Da Mutane Dari Afrika
  • Kasar China Ta Daina Bada Bashi Da Dalar Amurka Sai Da Kudin Kasar Yuan Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.