Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba Khameni
Ranar Laraba, koriya ta arewa ta bayyana goyon bayanta ga jama’ar Iran dangane da zaben sabon shugaban addinin kasar, Mojtaba Ali Khameni, wanda aka zaba ranar Litinin, ya gaji mahaifinsa, wanda aka kashe a farkon fara yakin hadin guiwar Amurka da Isra’ila, kamar yadda wata kafar yada labaran kasar ta fada. Haka nan ma’aikatar harkokin…
Ci Gaba Da Karatu “Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba Khameni” »

