Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno
A Najeriya akalla mutane 25 ne aka kashe sakamakon wani harin da ‘yan bindiga da ake kyautata zaton mayakan Boko Haram suka kai kan wani gari, a arewa maso gabashin kasar kamar yadda ‘yan uwan wadanda harin ya rutsa da su suka fada. Wadanda suka halaka a harin leburori ne wadanda suka yi balaguro zuwa…
Ci Gaba Da Karatu “Wani Harin ‘Yan Bindiga Ya Kashe Mutane 35 A Jihar Borno” »

