Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Najeriya Ta Mika Koke Ga FIFA Tana Zargin DR Congo Ta Sanya ‘Yan Wasan Da Basu Cancantaba Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba Labarai
  • Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Domin Inganta Tsaro Najeriya Ta Sayi Jiragen Yaki A Kasar Italiya
Published: December 16, 2025 at 5:27 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 16, 2025

 Najeriya na shirin karɓar jiragen yaƙi M-346 guda 24 daga ƙasar Italiya, a matsayin mafi girman sayen jiragen soji da aka taɓa yi a Afirka ta Yamma.

Daman rundunar Sojin Saman Najeriya ta kulla yarjejeniya da kamfanin tsaro na Italiya, Leonardo, a watan Nuwamba 2023, wadda rahotanni suka ce ta kai kimanin euro biliyan 1.2.

Yarjejeniyar ta kuma haɗa da tallafin kayan aiki da gyara na tsawon shekaru 25.

Ana sa ran jirage shida na farko suna kan aikin kera su a Italiya, inda za a kawo uku a shekarar 2025, yayin da ake sa ran kammala kawo duka jiragen zuwa tsakiyar 2026.

Babban Hafsan Sojin Sama a lokacin sayen jiragen, Hassan Abubakar, ya ce jiragen za su ƙarfafa horaswa da kuma inganta ayyukan soji, musamman wajen yaƙi da Boko Haram, ISIS, da kuma fuskantar matsalolin tsaro kamar garkuwa da mutane da fashin daji da dasauran su.

Tsaro

Post navigation

Previous Post: Aisha Buhari Ta Bayyana Irin Kalubalen Da Ta Fiskanta Sakamakon Biyewa Jita-Jita
Next Post: Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma

Karin Labarai Masu Alaka

Sojoji Sun Fatattaki ‘Yan Ta’adda A Borno Tsaro
Maharan Bindiga Sun Kashe Mutane 12 Masu Hakar Ma’adanai A Jihar Filato Labarai
Sarkin Musulmi Yayi Magana Game Da Matsalar Tsaron Kasar Tsaro
Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s Tsaro
Yanayin Sanyi Yayi Kamari a Yankin Gaza Tsaro
An Damke Wani Likita Da Ke Taimakawa ‘Yan-Ta’adda Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Boko Haram Sun Dauke Kansiloli A Borno
  • A Kowacce Rana Kasar China Tana Sayan Danyen Mai Ganga Dubu 600 Daga Kasar Venezuela
  • Kotun Kasar Rasha Ta Daure Dan Kasar Belarus Shekarar 22 A Kurkuku
  • Kimanin Ganga Miliyan 40 Na Danyen Albarkatun Mai Yayi Kwantai A Kasashen Afirka Ta Yamma
  • Kasar Afirka Ta Kudu Ta Tsare Wasu Amurkawa

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • EFCC Ta Tsare Tsohon Minista Abubakar Malami Tsaro
  • Ministan Yaɗa Labarai: Ceto Daliban Neja An Samu Natsuwa A Kasa Labarai
  • Kasar Congo Ta Dau Alwashin Bin Tsari Wajen Rarraba Ma’adanai Afrika
  • Kama Muhyi Magaji Siyasa ce Kawai Inji Gwamnatin Kano Labarai
  • Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu Amurka
  • Ga Fili Ga Doki Najeriya
  • Gwamnatin Tarayya Ta Samu Nasarar Ceto Wasu Daliban St. Mary’s Tsaro
  • ECOWAS Da AU Sun Nuna Damuwa Kan Juyin Mulki A Guinea-Bissau Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.