Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maikaba Ya Yi Murabus A Matsayinsa Kocin Wikki Tourist FC Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • NEDC : Zata Samar Da Cikekken Kulawa Wa ‘Yan Jaridar Da Sukayi Hatsari A Bauchi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Gwamnatin Trump Zata Kafa Kasuwar Ma’adanai Amurka
  • An Yanke Mishi Hukuncin Kisa Saboda Neman Kudin Aure Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Babban Malamin Musulunci Sheikh Usman Kusfa Zaria Ya Rasu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Fiye Da Mutane 200 Sun Rasa Rayukansu A Wajen Hakar Ma’adanai
Published: January 31, 2026 at 9:08 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Fiye da mutane 200 suka rasa rayukansu sakamakon rushewar wani kogo na hakar ma’adanai a Jamhuriyar Demokradiyar Congo. Lumumba Kambere, wanda shi ne gwamnan da kungiyar ‘yan tawaye suka nada a yankin da abin ya faru, ya shaidawa kamfanin dillancin labarai na Reuters cewa hatsarin ya afku ne a Wurin hakar ma’adanai na Rubaya, inda ake hako ma’adanin coltan.

Wurin hakar ma’adanan na Rubaya na samar da kashi 15 cikin 100 na ma’adanin coltan a fadin duniya, wanda ake sarrafashi zuwa wani ma’adanin da ake kira tantalum a turance, wanda ya ke da jure Zafi, kuma ake amfani da shi wajen kera wayoyin hannu, computoci, sassan jiragen sama da injunan gas. Gurin da mutanen gari ke aikin haka ana biyan su kudi kadan, ya kasance karkashin ikon kungiyoyin tawaye na AFC da M23 tun shekarar 2024.

Rugujewar kogon ya afku ne ranar Laraba, kuma har zuwa Jumu’a ba’a san ainihin adadin rayukan da suka salwanta ba.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Cutar Kurkunu Ta Kusa Zamowa Tarihi A Duniya
Next Post: Kotun Amurka Tana Tuhumar Wani Dan Jarida

Karin Labarai Masu Alaka

Isra’ila Ta Dau Alwashin Kawo Karshen Falasdi Labarai
Kasar Tanzaniya Zata Gina Babban Tashar Iskar Gas Labarai
Harin Jirgi Maras Matuki Ya Hallaka Mutane A Sudan Labarai
Kungiyar ‘Yan Jarida Ta Najeriya Ta Tabbatar Da Kyautata Rayuwar Mambobin ta Labarai
Wasan Hamayya (Istanbul Derby) Fenerbahçe Da Galatasaray 1-1 Labarai
Sojojin Faransa Sun Karyata Zargin Bobi Wine Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Indonesia Zata Kafafa Rundunar Kiyaye Zaman Lafiya A Gaza
  • Shugabannin Kasar Australia Sun Bukaci ‘Yan Kasar Suyi Zanga Zanga Cikin Lumana
  • Shugaban Afrika Ta Kudu Yanuna Goyon Bayan Kawo Karshen Yaki Tsakanin Rasha Da Ukraine
  • Ethiopia Tana Horas Da Dakarun RSF A Wani Sansani
  • Majalisar Dottijan Najeriya Ta Amince Da Tura Sakamakon Zabe Ta Na’ura

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Mala Buni: Zai Jagoranci Kwamitin Sassanci Na Jam’iyar APC Labarai
  • Wasu Muhimman Abubuwa Da Najeriya Ba Zata Manta Da Su Ba A 2025 Labarai
  • Mayakan RSF Sun Zafafa Kai Hare Hare Da Jirgi Maras Matuki A Sudan Labarai
  • ‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu Amurka
  • Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine Afrika
  • Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar Malami Najeriya
  • An Yanke Hukuncin Kisa Ga Hasina Tsohuwar Firaiy-Ministan Bangladash Labarai
  • Ansamu Maganin Da Yake Rage Kitsen Jijiyoyi A Amurka Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.