Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba Labarai
  • Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ahmed Musa, Yayi Ritaya A ƙwallon ƙasa Da ƙasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Aliko Dangote: Faruk Ahmed Ya Ci Amanar ‘Yan Najeriya! Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Ganduje: Mun Janye Shirin Kafa Hisbah Mai Zaman Kanta A Kano
Published: December 16, 2025 at 6:54 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Dr. Abdullahi Umar Ganduje, ya janye shirin da ya yi na kafa wata Hisbah mai zaman kanta da ake kira Hisbah Fisabilillahi a Jihar Kano.

An bayyana wannan mataki ne cikin wata sanarwa da wani jigo a jam’iyyar APC a Kano, Dr. Baffa Babba Dan Agundi, ya fitar tare da sanya wa hannu.

A cewar sanarwar, matakin ya biyo bayan taron masu ruwa da tsaki da ya haɗa wakilai daga ƙananan hukumomi 44 na Jihar Kano. An gudanar da taron ne a Ofishin Kamfen na Tinubu.

Sanarwar ta bayyana cewa an yanke shawarar janyewa daga shirin ne bayan martanin jama’a da damuwar da aka nuna dangane da shirin kafa Hisbah mai zaman kanta.

Dama dai Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf ne ya bada umarnin dakatar da shirin kafa Hisbar inda ya umarci jami’an tsaro su dau mataki kan masu shirin kafata a jihar.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Gwamnan Jihar Kebbi Ya Amince Da Kasafin Kudi Mai Sauya Fasali Da Karfafa Rayuwar Al’umma
Next Post: Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro

Karin Labarai Masu Alaka

Sabunta Manhajar Ilimi A Duk Matakai Nasara Ce! Najeriya
Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya Labarai
Masana: ‘Yancin Kasashen Afrika A Rubuce Yake Ba A Zahirance Ba Najeriya
Cutar Zazzabin Lassa Tayi Ajalin Mutum 1 Yayinda Mutane 11 Suka Kamu A Jihar Gombe Najeriya
Kungiyar Kwadago Ta Shirya Zanga-Zanga A Najeriya Najeriya
Ganduje Ne Yasa Aka Kama Ni Inji Muhuyi Magaji Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • ‘Yan Tawayen M23 Masu Samun Goyon Bayan Rwanda Basu Jamye A Ulvira Ba
  • Hukumar EFCC Ta Kwace Gidan Tsohon Antoni Janar Abubakar Malami
  • Afirka Ta Kudu Ta Kama ‘Yan ƙasar Kenya Su Bakwai
  • ‘Yan Bindiga Sun Kama Akalla Mutane 13 A Wani Coci A Jihar Kogi
  • Majalisar Dattawan Amurka Ta Amince Da Wata Doka

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Wasanni
  • Anakan Bincike Wajen Gano Dan Bindigar Da Ya Kashe Dalibai Biyu A Jihar Rhode Island Amurka
  • Kocin Ranchers Bees Ya Yi Murabus Wasanni
  • Kasashe 5 Da Ke Fama Da Matsanancin Zazzabin Cizon Sauro Rediyo
  • Hukumar NAPTIP Ta Kubutar Da Yara 11 Daga Hannun Masu Safara Mutane Labarai
  • Sojojin Amurka Sun Kashe Wasu Fararen Hula Ba Dalili Amurka
  • FIFA, Ta Tabbatar Da Ranar Mika Sunayen ‘Yan Wasa AFCON 2025. Wasanni
  • Shugaban Kasar Amurka Yakara Hana Wasu Kasashe Shiga Amurka Ciki Harda Nijar Amurka
  • Rikici Tsakanin NNPC Da Kungiyar Gwamnoni Akan Gibin Kudade Labarai
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.