Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Gwamna Ododo Ya Gargadi Sarakunan Gargajiya
Published: January 24, 2026 at 9:17 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Kogi, Ahmed Usman Ododo, ya gargadi sarakunan gargajiya da su daina raba filaye ba bisa ka’ida ba, inda ya ce duk wanda aka kama yana aikata hakan zai Rasa kujerar sa.

Gwamnan ya bayyana hakan ne yayin ziyararsa ga Elulu na Mopa, Oba Muyiwa Ibeun, a fadarsa, ya rawaito cewa gwamnan ya kuma duba ayyukan gine-gine da ake ci gaba da yi a yankin.

Sarkin gargajiyar, yayin karɓar gwamnan, ya yabawa kokarin da gwamnatin ke yi wajen bunƙasa jihar, tare da nuna godiyarsa bisa gina titunan Mopa township da gwamnatocin baya suka bari ba’a kammalaba

Oba Ibeun ya sake jaddada goyon bayan masarautar da al’ummar Mopa ga gwamnati, inda ya bayyana cewa masarautar ta shahara da zaman lafiya. Ya kuma yabawa gwamnan kan dabarun tsaro da ya kafa, yana mai cewa abin koyi ne wajen kare jihar.

A nasa jawabin, Gwamna Ahmed Usman Ododo ya gode wa Oba Ibeun bisa kiyaye zaman lafiya da haɗin Kai.

Najeriya

Post navigation

Previous Post: Yeriman Ingila Ya Mayarwa Trump Martani
Next Post: Babban Hafsan Tsaron Najeriya Ya Gargadi Masu Tayar Da Hankali

Karin Labarai Masu Alaka

Gwamnonin Arewa Sunyi Allah Wadai Da Harin Jos Afrika
Babangida: Hakika Abiola Ya Lashe Zaben Watan Yuni 1993 Labarai
Shugaban Ƙasar Koriya Ta Arewa Ya Halarci Gwajin Makami Mai Linzamin Kasar Labarai
Man Da Matatar Dangote Take Fitarwa Zuwa Kasashen Afirka Ya Karu Afrika
Gobara Ta Tashi A Hukumar FIRS Dake Abuja Najeriya
An Gano Wasu Boma Bomai Da Aka Binne A Jihar Neja Najeriya

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • An Canza Shugabannin Hukumar Hakar Ma’adanai A Congo Labarai
  • Shugaba Donald Trump Yabada Umarnin Hana Jiragen Dakon Mai Shiga Venezuela Amurka
  • Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya Afrika
  • Bincike Yanuna Kasashen Afirka Suna Cikin Mafiya Cin Bashi A Duniya Afrika
  • Rahoton MDD Yace An Kashe Fiye Da Farar 1000 A Sudan Labarai
  • Ukraine Takai Hari Wajen Kera Makami Mai Linzami A Rasha Labarai
  • Jamhuriyar Nijar Ta Dakatar Da Bawa Amurkawa Visa Afrika
  • Pakistan Zata Karbi Tattaunawar Rikicin Gabas Ta Tsakiya Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.