Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Jirgin Ruwan ‘Yan Gudun Hijira Ya Nitse Kogi A Tunisiya
Published: January 26, 2026 at 7:03 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

An ceto mutum daya da ransa, ana kuma fargabar wasu 50 sun halaka, lokacin da karamin jirgin ruwan da suke ciki ya nuste a tekun miditerennean, ba nisa daga gabar ruwa a Tunisia, kamar yadda jami’ai suka fada a ranar lahadi.

Mutumin yayi s’o’i 24 cikin ruwa, kuma ya ce yana jin babu wani daga cikin jirgin da yake ciki da ya tsira, kamar yadda wata kungiyar mai rajin kare hakkin ‘yan gudun hijira da ake kira Alarm Phone Group ta fada.

Kungiyar tace jirgin ya taso ne daga Tunisa, wadda kamar yadda Kungiyar tace wurin tashin ‘yan gudun hijira ne wadanda suke kasadar yin tafiya mai hadari da nufin kai wa turai.

Wani babban jirgin ‘yan kasuwa ne ya ceto mutumin ya kai shi Malta domin jinya, kamar yadda Sojojin Maltan suka fada. Duka sojojin, da kuma ita Kungiyar kare hakkin ‘yan gudun hijra Alarm Phone Group ba su fadi lokacin da aka ceto mutumin ba.

Labarai

Post navigation

Previous Post: Farashin Zinari Yayi Tashin Gwauron Zabi
Next Post: Kungiyar MDD Ta Bukaci Ayi Bincike Game Da Kashe ‘Yan Iran

Karin Labarai Masu Alaka

Domin Karfafa Tsaro Babban Hafsan Sojin Najeriya Ya Ziyarci Jos Afrika
Wani Jami’in Iran Yace Amurka Taso Kanta A Tattaunawar Tsagaita Wuta Amurka
Shugaban Kasar Ukraine Yace Rasha Tana Bawa Iran Bayanan Sirri Afrika
Masu Goyon Bayan Palasdinawa Sunyi Gangamin Zanga Zanga A Australia Labarai
Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
Ga Alamu Jakuna Za Su Bace A Doron Kasa Nan Da Shekaru 5 Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Dakarun Pakistan Da Afghanistan Sunyi Arrangama Labarai
  • Tawagar IMF Tana Kasar Kenya Domin Tattauna Bada Lamuni Labarai
  • Dangote Ya Rage Farashin Mai A Najeriya Labarai
  • Yeriman Ingila Ya Gana Da Yeriman Saudiya Mai Jiran Gado Amurka
  • Shugaba Trump Yace Babu Maganar Kawo Karshen Yakin Amurka Da Iran Amurka
  • Hukumar Tsaro Ta DSS Ta Aika Sammaci Dr. Yusuf Baba-Ahmed Labarai
  • An Sako Dan Siyasar Kasar Venezuela Daga Gidan Yari Labarai
  • Kungiyoyi Sunyi Hasashen Jinkiri A Bunkasar Tattalin Arzikin Kashen Afirka Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.