Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kotun Daukaka Kara A Faransa Zata Tabbatar Da Hukuncin ‘Yan Jam’iyyar Ra’ayin Rikau
Published: February 3, 2026 at 10:23 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 3, 2026

A Faransa masu gabatar da kara sun nemi kotun daukaka kara ta tabbbatar da hukuncin da kotun kasa ta yanke kan jami’an jam’iyyar masu matsanancin ra’ayin rikau, game da almubazzaranci da kudaden tarayyar turai dangane harkokin zabe.

A hukuncin farko da kotu ta yanke a cikin watan Maris na bara, ta zamo babbar koma baya ga siyasar Mari Le Pen, domin ta haramta mata yin takara na tsawon shekaru biyar ba tare da wani bata lokaci ba.

Idan har kotu ta amince da hukuncin farkon, ‘yar siyasar ba zata yi takara a zaben kasar mai zuwa ba, idan kotu ta rage tsawon haramcin ko tayi watsi da haramcin baki daya, to Madam Le Pen zata iya shiga takara a zaben mai zuwa.

A hukuncin da kotu ta yanke a bara, tace Madam Le Pen ce “kanwa-uwar gami,” wajen kitsa yadda za’a sace kudin kungiyar tarayyar turai har milyan hudu na euro, domin amfani da kudaden wajen biyan ma’aikatan jam’iyyar ta a faransa.

Madam Le pen ta fadawa kotu a daukaka karar cewa ita bata san laifi da ita da wasu ‘yan jam’iyyart suka yi ba.

Labarai, Sauran Duniya

Post navigation

Previous Post: Wakilan Majalisar Dokokin Phillipines Suna Yunkurin Tsige Shugaban Kasar
Next Post: EFCC Ta Cafke Fitacciyar Jarumar Kannywood Samha Inuwa

Karin Labarai Masu Alaka

Farashin Danyen Mai Ya Tashi A Kasuwannin Duniya Afrika
Majalisar Tarayya Ta Amince Da Mutane Uku A Matsayin Jakadun Kasashen Waje Labarai
Rasha Ta Gargadi Amurka Da Isra’ila Kan Harin Iran Afrika
Hukumomin Kasar China Suna Goyon Bayan Somaliya Labarai
Najib Razak Zai Kara Shekaru 15 A Gidan Yari Saboda Cin Zarafin Kujerar Mulki Labarai
An Kashe Mutane 25 Yayin Kai Wasu Hare Hare Jihar Adamawa Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya Amurka
  • Yau Litinin Za’a Mika Daliban Ga Iyayen Su Labarai
  • Amurkawa Sun Nuna Bacin Rai Saboda Yawaita Kashe ‘Yan Kasar Amurka
  • Koriya Ta Arewa Ya Goyi Bayan Iran Wajen Zaben Sabon Jagora Mojtaba Khameni Afrika
  • Sakataren Tsaron Amurka Yace Yaki Tsakanin Amurka Da Iran Zai Dauki Sabon Salon Amurka
  • Hukumar NDLEA Ta Kama Wata Mata Da cikin Bogi Na ƙwaya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Baba Buhari Yayi Zargin Ansaka Masa Na’urar Tsaro Labarai
  • Afirka Ta Kudu Ta Samu Rigakafin Cutar Boro Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.