Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Gamayyar ADC Ta Bukaci Shugaban INEC Ya Yi Murabus Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ƙungiyar ‘Yan Jarida (NUJ) A Bauchi Ta Yi Allah Wadai Da Mummunan Harin Da Jami’an ‘Yan Sanda Suka Kai Wa Daya Daga Cikin Mambobinta Labarai
  • An Kwace Nasarar Da Senegal Tayi na (CAF) An Ba Wa Maroko Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Zelensky: Gabas Ta Tsakiya Na Iya Nuna Makomarmu Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Mojtaba Khamenei Ya Zama Sabon Jagoran Jamhuriyar Musulunci ta Iran Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu

Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Gombe Ya Ziyarci Pindiga
Published: January 28, 2026 at 2:52 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kwamishinan ‘Yan Sanda, na Jihar Gombe CP Umar Ahmed Chuso, ya kai ziyarar gani da ido kai tsaye zuwa al’ummomin Pindiga da Garin Galadima, biyo bayan hare-haren da wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne suka kai.

A wata Sanarwa da Jami’in Hulda da Jama’an Rundunar ‘Yan Sandan jihar DSP Buhari Abdullahi ya fitar yace a yayin ziyarar, CP Chuso ya jajanta wa wadanda abin ya shafa, ya duba halin tsaro a yankunan, tare da tabbatar wa mazauna yankin cewa Rundunar ‘Yan Sanda ta kuduri aniyar kare rayuka da dukiyoyin al’umma.

An kara kaimi wajen farautar wadanda suka aikata hare-haren tare da daukar matakan hana sake faruwar irin wadannan lamurra.

Rundunar ta bukaci jama’a da su kasance masu lura, su rika kai rahoton duk wani abu da suke zargi, tare da bawa jami’an tsaro cikakken hadin kai.

Labarai, Tsaro

Post navigation

Previous Post: An Kama Wani Da Abubuwan Fashewa A Zamfara
Next Post: Kotu A Kasar Uganda Ta Bada Belin ‘Yar Gwagwarmaya

Karin Labarai Masu Alaka

Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha Amurka
Isra’ila Zata Mamaye Lebanon Labarai
‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 30 A Jihar Neja Najeriya
An Kama Maharan Bom Din Maiduguri Tsaro
Tinubu, Akpabio da Ministoci 9 Zasu Tafi Ƙasar Birtaniya Afrika
Shugaban Hukumar NAHCON Ya Ajeye Mukaminsa Labarai

Aiko Mana Sako Cancel reply

Kada ka damu, baza a wallafa adireshin imel dinka ba. Required fields are marked *

Sabbin Labarai

  • Wani Dan Ta’adda Ya Hallaka ‘Yan Makaranta A Kasar Uganda
  • Sakataren Tsaron Amurka Ya Kori Shugaban Sojin Kasar
  • Kwararru Sun Nuna Damuwa Game Da Yakin Iran
  • Za’a Kada Kuri’a A Kwamitin Tsaro Na MDD Kan Yaki
  • Kasashen Da Dama Na Neman Hanyar Cigaba Da Dakon Makamashi

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Shugaban Najeriya Tinubu Ya Amince Na Tura Jakadu Labarai
  • Shirin Ga Fili GA Doki Shirye-Shirye
  • Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere Labarai
  • Venezuela Ta Sako Karin Mutanen Da Take Tsare Dasu Labarai
  • Birtaniya Ta Bukaci Israela Ta Janye Shawarar Fadada Iko Da Kogin Jordan Labarai
  • Netanyahu Yayi Gaggawar Amincewa Da Kasafin Kudin Kasar Afrika
  • Jagoran Adawar Uganda Bobi Wine Ya Fice Daga Kasar Afrika
  • Tsohuwar Ministan Albarkatun Mai Ta Bayyana A Kotu Najeriya
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.