2025 Ta Bar Baya Da Abubuwa Masu Ban Al’ajabi, 2026 Barka Da Zuwa!
Yayin da Laraba ta zame Alhamis, mutane a fadin duniya suka yi bankwana da shekarar 2025, wadda a wasu lokutan ta ke dauke da kalubale, yayin da suka yi fatan alheri a sabuwar shekara me kamawa. Sabuwar shekarar ta fara kunno kai ne da tsakar dare wajajen tekun pacific, wanda ya hada da Kiritmati, da…
Ci Gaba Da Karatu “2025 Ta Bar Baya Da Abubuwa Masu Ban Al’ajabi, 2026 Barka Da Zuwa!” »

