Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya Afrika
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe Afrika
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini Afrika
  • Kebbi Ta Ce Sama Sa Maniyyata 3,000 Ne Suka Biya Naira Biliyan 21.5 Na Kujerun Hajji Afrika
  • Inuwa Ya Bukaci A Kara Zuba Jari A Ilimin Sana’o’i Domin Samar Wa Matasa Aikin Yi Afrika
Amurka Zata Bawa Sojojin Najeriya Horo Labarai
Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai Amurka
Yawan wadanda suka mutu a mummunan harin yanbindiga a Jihar kwaran Najeriya yakai 170 Najeriya
Farfesa Inuwa Ja’afaru Yakarbi Ragamar Shugabancin Jami’ar Kashere Labarai
Shugaba Trump Yace Amurka Zata Janye Yaki Da Iran Afrika

Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman Lafiya
Published: December 13, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Posted on December 13, 2025December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman Lafiya
Published: December 13, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025
Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman LafiyaPublished: December 13, 2025 at 8:03 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Sakataren harkokin wajen Amurka Marco Rubio yace take-taken kasar Rwanda a yankin gabashin kasar Kwango ta Kinshasa sun keta yarjejeniyar zaman lafiyar da aka rattaba ma hannu karkashin jagorancin shugaba Donald Trump na Amurka a Washington. A cikin wata sanarwar da ya buga a shafin zumunci na X ranar asabar, Rubio yace a bayyane yake…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Na Zargi Kasar Rwanda Da Kokarin Saba Yarjejeniyar Zaman Lafiya” »

Amurka

Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu
Published: December 13, 2025 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu
Published: December 13, 2025 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka BiyuPublished: December 13, 2025 at 7:55 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

An kashe sojojin Amurka biyu da wani farar hula ba Amurke daya, yayin da aka raunata wasu mutanen uku a lokacin da wani dan kungiyar ISIS yayi musu kwanton bauna ya bude musu wuta a yankin tsakiyar kasar Sham, watau Syria a yau din nan. Wannan shine harin farko da ya haddasa mutuwa da aka…

Ci Gaba Da Karatu “Kungiyar ISIS Ta Kashe Sojojin Amurka Biyu” »

Amurka

Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya
Published: December 13, 2025 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

Posted on December 13, 2025December 14, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya
Published: December 13, 2025 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025
Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben GargajiyaPublished: December 13, 2025 at 6:33 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 14, 2025

A fafatawar jihar Kano tsakanin Alhasan na ɓangaren Jamus da Wurƙilili na ɓangaren kudu, wasan ya baiwa kudawa ruwa, domin kuwa Alhasan ɗin ya yi nasarar kifar da Wurƙilili a naushin rugu-rugo da akayi. Alhasan dai da Junior Ramadan sun koma gidan Damaben jihar Kano ne bayan shafe tsawon lokaci suna fafata wasa a jihar…

Ci Gaba Da Karatu “Alhassan Yayi Nasarar Kifar Da Wurkilili A Gasar Damben Gargajiya” »

Wasanni

Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya
Published: December 13, 2025 at 3:57 PM | By: Bala Hassan

Posted on December 13, 2025 By Bala Hassan No Comments on Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya
Published: December 13, 2025 at 3:57 PM | By: Bala Hassan
Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A IndiyaPublished: December 13, 2025 at 3:57 PM | By: Bala Hassan

An samu hayaniya a rangadin da fittacen dan wasan kwallon kafa na duniya Lionel Messi ya kai a Indiya. Rangadin Lionel Messi a Indiya ya fara ne da rudani a ranar Asabar yayin da magoya baya suka balle kujeru suka jefa cikin filin wasa bayan ɗan gajeren ziyarar da ya kai filin wasa na Salt…

Ci Gaba Da Karatu “Anyi Jefe-Jefe Yayin Rangadin Messi, A Indiya” »

Wasanni

Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano
Published: December 13, 2025 at 3:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Posted on December 13, 2025December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano
Published: December 13, 2025 at 3:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025
Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A KanoPublished: December 13, 2025 at 3:08 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Gwamnatin Kano ta umarci jami’an tsaro su dakatar da masu yunkurin kafa hukumar Hisbah mai zaman kanta. Gwamnatin Jihar Kano ta fitar da umarnin zantaswa da ya haramta wata kungiya da ke aiki da sunan “Independent Hisbah Fisabilillahi” Wannan umarni da Gwamna Abba Kabir Yusuf ya sanya wa hannu, mai dauke da ranar 8 ga…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamna Abba Kabir Ya Hana Yunkurin Kafa Sabuwar Hisba A Kano” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya

Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina
Published: December 13, 2025 at 10:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Posted on December 13, 2025December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina
Published: December 13, 2025 at 10:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025
Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar KatsinaPublished: December 13, 2025 at 10:29 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Gidauniyar Alhaji Dahiru Barau Mangal, wato Mangal Foundation, ta fara gudanar da tiyatar cutar Hernia da Hydrocele kyauta ga mutane sama da 800 a jihar Katsina. An fara aikin ne a Babban Asibitin Katsina ranar Juma’a 12 ga Disamba, 2025, bayan kammala tantance mutanen da ke fama da cututtukan a kwanakin baya. A yayin tantancewar,…

Ci Gaba Da Karatu “Gidauniya: An Fara Tiyatar ‘Hernia’ Da ‘Hydrocele’ Kyauta A Jihar Katsina” »

Labarai

Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri
Published: December 13, 2025 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri
Published: December 13, 2025 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan SirriPublished: December 13, 2025 at 9:40 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Jami’an leken asirin Amurka sun dakatar da bawa kasar Isra’ila bayanan leken asiri masu muhimmanci na wani dan lokaci a zamanin gwamnatin shugaba Biden, a saboda damuwa kan yadda Isra’ilar take gudanar da yakin Gaza. Wasu jami’ai 6 dake da masaniya game da lamarin sun fada ma kamfanin dillancin labarai na AP cewa a cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Daina Bawa Israila Bayanan Sirri” »

Amurka

Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Published: December 13, 2025 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Posted on December 13, 2025December 13, 2025 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta
Published: December 13, 2025 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025
Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita WutaPublished: December 13, 2025 at 9:30 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: December 13, 2025

Cambvodia ta ce sojoji da jiragen yakin kasar thailand suna ci gaba da kai hare-hare a wasu yankunan bakin iyakarsu a ranar asabar da safe, sa’o’i bayan da shugaba Donald Trump na Amurka yayi ikirarin cewa ya kulla yarjejeniyar tsagaita wuta a tsakanin makwabtan biyu. Ma’aikatar yada labarai ta Cambodia ta ce sojojin Thailand ba…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashen Cambvodia Da Thailand Sun Kulla Yarjejeniyar Tsagaita Wuta” »

Tsaro

Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko
Published: December 12, 2025 at 9:43 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 13, 2025

Posted on December 12, 2025December 13, 2025 By Bala Hassan No Comments on Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko
Published: December 12, 2025 at 9:43 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 13, 2025
Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na BokoPublished: December 12, 2025 at 9:43 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 13, 2025

Nan bada jimawa ba Makarantun Allo zasu yi gogayya da takwarorinsu na Boko dake faɗin Kasa. ”in ji Minitan Ilimi na Tarayyar Najeriya. Ministan Ilimin Najeriya Dakta Tunji Alausa yace tsarin ingatawa tare da koyar da Karatun Allo da ilimin Tsangayu dake da manufar inganta karatu da rayuwar Almajirai da aka kaddamar ranar Litinin din…

Ci Gaba Da Karatu “Makarantun Allo Zasu Yi Gogayya Da Na Boko” »

Labarai

Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawali
Published: December 12, 2025 at 8:48 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 13, 2025

Posted on December 12, 2025December 13, 2025 By Bala Hassan No Comments on Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawali
Published: December 12, 2025 at 8:48 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 13, 2025
Amurka Na  Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta AlkawaliPublished: December 12, 2025 at 8:48 PM | By: Bala Hassan | Updated: December 13, 2025

Amurka ta zargi kasar Rwanda da laifin haddasa tashe-tashen hankula da kuma yaki a bayan da ‘yan tawayen kungiyar M23 da take goyon baya a gabashin kasar Kwango ta Kinshasa suka ci gaba da kai hare-hare da kwace yankuna. Wannan farmaki na ‘yan tawayen na barazanar gurgunta kokarin shugaba Donald Trump na Amurka na kawo…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Na Gargadin Rwanda Da Ta Mutunta Alkawali” »

Afrika

Posts pagination

Previous 1 … 151 152 153 … 176 Next

Sabbin Labarai

  • Rundunar ’Yan Sandan Gombe Ta Raba Makuden Kudade Ga Iyalan Jami’an Da Suka Rasu
  • Maryam Dan’azumi Ta Zama Abin Alfahari Ga Najeriya Bayan Lashe Gasar Alƙur’ani Ta Duniya
  • Gabanin Zaɓe: Jam’iyyun Siyasa Sun Ƙuduri Aniyar Kare Zaman Lafiyar Jihar Gombe
  • INEC Ta Ce Ta Kammala Shirye-Shiryen Zaɓen Cike Gurbi A Gombe
  • Gwamnatin Sokoto Ta Kafa Kwamitin Malamai Don Binciken Rikicin Addini

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Rasha Ta Zargi Ukraine Da Kai Hari Gidan Shugaban Rasha Amurka
  • Aikin Layin Dogon Kasar Uganda Zai Hade Kasar Da Tanzania Da Kwango Kimiya
  • Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran Afrika
  • Gwamnatin Afirka Ta Kudu Na Kokarin Kafa Wasu Dokoki A Kasar Labarai
  • Rikicin Gabas Ta Tsakiya Ya Haifar Da Tsadar Man Fetur A Najeriya Afrika
  • Najeriya: Ba Don Leken Asiri Muka Tura Jirgin Yakin Mu Ba Afrika
  • Jamhuriyar Dimokraɗiyya Kwango Zata Karbi ‘Yan Gudun Hijirar Da Amurka Ta kora Afrika
  • ‘Yan Uwan Wadanda Aka Kashe Sunkai Kara Kotu Amurka
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.