Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya Afrika
  • Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai Afrika
‘Yan Bindiga Sun Kashe Dan Gaddafi A Gidansa Dake Kasar Libya Afrika
Harin Makami Mai Linzami Da Rasha Ta Kai Yayi Barna Sosai A Ukraine Afrika
An Gudanar Da Idin Karamar Sallah A Birnin Niamey Labarai
“Banga Abun Da Zai Canza Ba A Nadin Janar Christopher Ministan Tsaro” Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Kasar Malawi Ta Kaddamar Da Rigakafin Shan Inna Kiwon Lafiya

An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi
Published: February 19, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi
Published: February 19, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A BauchiPublished: February 19, 2026 at 4:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rundunar yan sandan jihar Bauchi ta ceto wani mutum mai matsakaicin shekaru, Muhammad Lawan da aka fi sani da Babangida, wanda ake zargin mahaifinsa ya tsare shi a cikin gida tare da daure shi da sarka na tsawon shekaru goma sha bakwai (17). Wani dan kishin kasa ne ya sanar da ’yan sanda cewa Babangida…

Ci Gaba Da Karatu “An Kubutar Da Wani Wanda Mahaifinsa Ya daure Da Sarka Tsawon Shekaru 17 A Bauchi” »

Labarai, Najeriya

Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan Shekarar
Published: February 19, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan Shekarar
Published: February 19, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan ShekararPublished: February 19, 2026 at 3:58 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Azumi lokaci ne na sadaukar da kai ga ibada, nuna tausayi ga wadanda ke cikin kunci. A yayinda al’ummar musulmi suka tashi da azumin watan Ramadan a wannan Laraba, suma mabiya addinin Kirista sun tashi da azumi na kwanaki arba’in da ake kira Lent. Malam Abdullahi Usman Abubakar, shine Ladanin babban masallacin Jos, yace azumi…

Ci Gaba Da Karatu “Azumin Ramadan Yahadu Da Azumin Lent Da Mabiya Addinin Kirista Sukeyi A Wannan Shekarar” »

Labarai, Najeriya

Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe
Published: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe
Published: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar ZabePublished: February 18, 2026 at 6:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaba Tinubu ya sanya hannu kan sabuwar dokar zaɓe Shugaban Kasar Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya sanya hannu kan sabuwar dokar zabe ta shekarar 2022, da aka yi wa garambawul zuwa ta shekarar 2026. Hakan ya biyo bayan amincewar Majalisar Dokoki ta Ƙasa da kudurin dokar a ranar Talata, bayan shafe watanni ana muhawara da…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Bola Tinubu Ya Saka Hannu A Dokar Zabe” »

Najeriya, Siyasa

Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa
Published: February 18, 2026 at 4:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa
Published: February 18, 2026 at 4:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da ShakatawaPublished: February 18, 2026 at 4:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Hukumar tace fina-finai ta jihar Kano ta bada da umarnin rufe dukkan wuraren bukukuwa wato event centre da na shaƙatawa a fadin jihar. Hakazalika hukumar ta hana kidan DJ da kuma gidajen gala yayin da aka fara azumin watan Ramadan. Jami’in hulɗa da jama’a na hukumar, Abdullahi Sani Sulaiman, ne ya sanar da hakan cikin…

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Kano Ta Rufe Gidajen Bukukuwa Da Shakatawa” »

Labarai, Najeriya, Nishadi

Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci
Published: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanciPublished: February 18, 2026 at 3:56 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnatin jihar Zamfara a Najeriya ta ƙaddamar da sabbin motocin yaƙi masu sulke (Armoured Personnel Carriers APCs) tare da gabatar da ingantaccen tsarin jiragen sama marasa matuƙi na sa-ido (Unmanned Aerial Systems – UAS), a wani muhimmin mataki na ƙarfafa tsaro da kare rayuka da dukiyoyin al’umma. Gwamnan jihar, Dauda Lawal, ne ya jagoranci sayo…

Ci Gaba Da Karatu “Zamfara: Sai Mun Hada Kai Don Kawo Karshen Ta’addanci” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Najeriya, Tsaro

Gwamnatin Najeriya Da Haɗin Guiwar Gwamnatin Jihar Zamfara Suna Shirin Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Jihar
Published: February 18, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 18, 2026

Posted on February 18, 2026February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Najeriya Da Haɗin Guiwar Gwamnatin Jihar Zamfara Suna Shirin Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Jihar
Published: February 18, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 18, 2026
Gwamnatin Najeriya Da Haɗin Guiwar Gwamnatin Jihar Zamfara Suna Shirin Kawo Karshen Matsalar Tsaro A JiharPublished: February 18, 2026 at 2:40 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 18, 2026

Gwamnatin Najeriya Da Haɗin Guiwar Gwamnatin Jihar Zamfara Suna Shirin Kawo Karshen Matsalar Tsaro A Jihar

Rumbun Hotuna

Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)
Published: February 18, 2026 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)
Published: February 18, 2026 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)Published: February 18, 2026 at 10:54 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Gwamnan jihar Gombe Muhammadu Inuwa Yahaya a ranar Talata, ya karɓi baƙuncin takwaransa na Jihar Yobe, Alhaji Mai Mala Buni, tare da Babban Mataimaki na Musamman ga Shugaban Kasa kan Harkokin Siyasa da Sauran Al’amura, Hon. Ibrahim Kabir Masari, don ƙaddamar da muhimman ayyuka da aza tubalin gina Sakatariyar Gundumomin Ci Gaba (LCDAs) a jihar….

Ci Gaba Da Karatu “Gwamnatin Gombe Ta Aza Tubalin Gina Sakatariyar Gundumomin Cigaba (LCDAs)” »

Labarai, Najeriya, Siyasa

Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya
Published: February 18, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 18, 2026

Posted on February 18, 2026February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya
Published: February 18, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 18, 2026
Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin NukiliyaPublished: February 18, 2026 at 8:50 AM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 18, 2026

Iran da Amurka sun cimma matsaya a Jiya Talata kan muhimman abubuwan da suka jibanci tattaunawar su don warware rikicin da suka dade suna yi tsakanin su kan Shirin nukiliya na Iran, amma wannan baya nufin za’a cimma matsaya nan da lokaci kankani a cewar ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi. Farashin danyen man fetur…

Ci Gaba Da Karatu “Akwai Yiwuwar Iran Da Amurka Su Cimma Matsayar Dakatar Da Shirin Nukiliya” »

Amurka, Labarai, Tsaro

Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi
Published: February 18, 2026 at 8:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi
Published: February 18, 2026 at 8:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar MakamashiPublished: February 18, 2026 at 8:25 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Kasar Tukiya da kasar Habasha sun rattaba hannun kan yarjejeniyar fahimta na hadin guiwa kan makamashi a yayin wata ziyara da shugaban Turkiyya, Racep Tayyib Erdogan ya kai Addis Ababa, babban birnin kasar Habasha ranar Talata, a cewar ma’aikatar makamashi ta Turkiya, inda yarjejeniyar zata kai ga hadaka wajen samarwa da kuma ayyukan makamashin. Erdogan…

Ci Gaba Da Karatu “Kasar Habasha Da Turkiyya Sun Kulla Yarjejeniyar Makamashi” »

Afrika, Kimiya

‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi
Published: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 18, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on ‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi
Published: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi
‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin ZarafiPublished: February 18, 2026 at 5:21 AM | By: Aliyu Bala Gerengi

‘Yan Gudun hijira a kasar Libya, ciki har da kananan yara mata na fuskantar barazanar kisa, azabtarwa ko tozarci, ko kuma a mayar da su bayi, a cewar wani rahoto daga Majalisar Dinkin Duniya da yayi kira da a dakatar da zirga-zirgar jiragen ruwa masu daukan ‘yan gudun hijira zuwa kasar har sai an tabbatar…

Ci Gaba Da Karatu “‘Yan Gudun Hijira A Kasar Libya Suna Fuskantar Cin Zarafi” »

Afrika, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 61 62 63 … 154 Next

Sabbin Labarai

  • Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
  • Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa
  • Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci
  • Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Babban Hafsan Sojan Libya Ya Mutu A Wani Hatsarin Jirgin Saman Turkiyya Afrika
  • ‘Yan Tada Kayar Baya Sun Tayar Da Bom A Maiduguri Labarai
  • Real Madrid: Ta Kori Xabi Alonso Bayan Rashin Nasara A Wasan Kofin Sfaniya Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Ukraine Ta Aika Tawagar Kwararru Gabas Ta Tsakiya Afrika
  • Mawakiyar Amurka Cardi B. Ta Cashe A Saudi Araibiya Nishadi
  • Najeriya Da Dubai Zasu Karbi Bakoncin Taron Zuba Hannayen Jari Najeriya
  • Dan Majalisar Wakilai Yaya Bauchi Tongo Ya Rasu A Abuja Bayan Doguwar Jinya Afrika
  • Shugaban Ƙasar Djibouti Ya Sake Lashe Zaben Shugaban Kasar Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.