Skip to content
Saurari Shirye-shiryenmu
  • Game Da Mu
  • Talla
  • Tuntube Mu
GTA Hausa Logo

GTA Hausa

Amintacciyar Murya

gtahausa Banner
  • Babban Shafi
  • Labarai
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Kiwon Lafiya
  • Najeriya
  • Afrika
  • Amurka
  • Shirye-Shirye
  • Toggle search form
  • Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya Afrika
  • Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa Afrika
  • Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci Afrika
  • Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai Afrika
Zaman Lafiya Yafara Dawowa A Sudan Afrika
Sojojin Kasar Isra’ila Sun Kashe Wani Babban Kwamandan Hamas Labarai
Shugaba Tinubu Ya Isa Legas Domin Hutun Karshen Shekara Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
Hukumar ‘Yan Sanda Ta Dawo Da Dokar Zirga Zirgar Babura A Jihar Gombe Afrika
Najeriya Da Kasar Saudiya Sun Kulla Yarjejeniyar Tsaro Labarai

An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe
Published: February 20, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe
Published: February 20, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar ZimbabwePublished: February 20, 2026 at 1:46 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Zimbabwe, hukumomin kiwon lafiya a kasar Ranar Alhamis suka fara bada allurar rigakafin kamuwa da cuta mai karya garkuwar jiki ko HIV/AIDS da turanci, ana kiran maganin Lenacapavir, wadda ya sanya kasar dake kudancin Afirka ta zama ta farko a fadin duniya da fara amfani dashi ga al’umma, a kokarin da take yi na…

Ci Gaba Da Karatu “An Kaddamar Da Rigakafin Cutar HIV AIDS A Kasar Zimbabwe” »

Kimiya, Labarai, Sauran Duniya

Guinea Bissau Ta Tsaida Gwaje-Gwajen Allurar Rigakafin Shawara A Kasar
Published: February 20, 2026 at 1:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Guinea Bissau Ta Tsaida Gwaje-Gwajen Allurar Rigakafin Shawara A Kasar
Published: February 20, 2026 at 1:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Guinea Bissau Ta Tsaida Gwaje-Gwajen Allurar Rigakafin Shawara A KasarPublished: February 20, 2026 at 1:35 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ministan harkokin wajen Guinea Bissau ya ce gwamnatin kasar ta tsaida binciken kiwon lafiya da gwamnatin Donald Trump ta dauki nauyinsa, da nufin auna tasirin da kuma abunda ka iya faruwa da wadanda aka yi wa allurar rigakafin shawara ko hepatitis B da turanci, da kuma yadda hakan yake kuma shafar wadanda suke fama da…

Ci Gaba Da Karatu “Guinea Bissau Ta Tsaida Gwaje-Gwajen Allurar Rigakafin Shawara A Kasar” »

Labarai, Sauran Duniya

Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A Ukraine
Published: February 20, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A Ukraine
Published: February 20, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A UkrainePublished: February 20, 2026 at 1:26 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Rahotanni daga hukumomin tsaro a Kenya sunce fiye da ‘yan kasar dubu daya ne aka dauka domin yaki da dakarun Rasha a Ukraine, kamar yadda bayanai da hukumomin tsaron kasar suka gabatarwa wakilan majalisar dokokin kasar a makon nan, wannan adadi ya ninka sau biyar kan kiyasin farko da hukumomin kasar suka yi. Sai dai…

Ci Gaba Da Karatu “Hukumomin Tsaron Kenya Sunce ‘Yan Kasar Suna Fafata Yaki Da Dakarun Rasha A Ukraine” »

Afrika, Labarai, Tsaro

Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza
Published: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza
Published: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A GazaPublished: February 20, 2026 at 1:10 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ahalinda ake ciki kuma, kasashe biyar sun amince zasu tura sojoji domin ayyukan kiyaye zaman lafiya a Gaza, kamar yadda kwamandan rundunar manjo janar Jeff Jeffers na sojin Amurka ya fada a lokacin taron kwamitin wanzar da zaman lafiya, da shugaban Amurka Donald Trump ya kafa. Kasashe biyar na farko da suka amince za su…

Ci Gaba Da Karatu “Kasashe Biyar Zasu Tura Sojoji Domin Ayyukan Wanzar Da Zaman Lafiya A Gaza” »

Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu, Sauran Duniya, Tsaro

Amurka Zata Bada Gudumawar Kudi Dala Bilyan 10 Ga Ayyukan Kwamitin Wanzar Da Zaman Lafiyan
Published: February 20, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Zata Bada Gudumawar Kudi Dala Bilyan 10 Ga Ayyukan Kwamitin Wanzar Da Zaman Lafiyan
Published: February 20, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Zata Bada Gudumawar Kudi Dala Bilyan 10 Ga Ayyukan Kwamitin Wanzar Da Zaman LafiyanPublished: February 20, 2026 at 1:02 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Amurka Donald Trump, ya fadawa taron farko na kwamitin wanzar da zaman lafiya da ya kafa a ranar Alhamis cewa, kasashe da suke cikin kwamitin sun bada gudumawar kudi dala bilyan bakwai 7, domin sake gine Gaza da zarar Hamas ta kwance damara, burin na ajiya makamai tabbatarsa zai yi wuyan gaske. Tilas ta…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Zata Bada Gudumawar Kudi Dala Bilyan 10 Ga Ayyukan Kwamitin Wanzar Da Zaman Lafiyan” »

Amurka

Amurka Ta Kakaba Takunkumi Ga Kwamandojin Yakin Kasar Sudan
Published: February 20, 2026 at 12:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Amurka Ta Kakaba Takunkumi Ga Kwamandojin Yakin Kasar Sudan
Published: February 20, 2026 at 12:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Amurka Ta Kakaba Takunkumi Ga Kwamandojin Yakin Kasar SudanPublished: February 20, 2026 at 12:36 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Ranar Alhamis, Amurka ta aza takunkumi kan kwamandoji 3 na dakarun wucin gadi a Sudan da aka fi sani da lakabin RSF a takaice, saboda rawar da suka taka kan kawanya ko zobe da suka yi wa birnin al-Fashir na tsawon shekara daya da rabi, daga bisani suka kama birnin, tana zargin su da kashe…

Ci Gaba Da Karatu “Amurka Ta Kakaba Takunkumi Ga Kwamandojin Yakin Kasar Sudan” »

Sauran Duniya, Tsaro

Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar Kebbi
Published: February 20, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar Kebbi
Published: February 20, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar KebbiPublished: February 20, 2026 at 12:28 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

A Najeriya an kashe akalla mutane 34 a ranar talata a wasu jerin hare hare da ‘yan binidga masu ikirarin Islama da ake kira Lakurawa suka kai wasu kauyuka a jihar kebbi dake arewa maso yammacin kasar, kamar yadda rahotannin tsaro da kamfanin dillancin labarai na Reuters ya gani. Lakurawa wata sabuwar Kungiyar mayakan sakai…

Ci Gaba Da Karatu “Lakurawa Sun Kashe A Ƙalla A Mutane 34 A Jihar Kebbi” »

Labarai, Tsaro

Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro
Published: February 20, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 20, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro
Published: February 20, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin TsaroPublished: February 20, 2026 at 12:19 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu da takwaran aikinsa na Jamus Chancellor Friedrich Merz, sun tattauna ta wayar tarho kan batun tsaro, makamashi lantarki, da kuma kayayyakin more rayuwa, kamar yadda ofishin shugaban kasan ya fada a ranar Alhamis. A maganar da suka yi ranar Laraba, na tsawon minti tara, shugabannin biyu sunyi magana kan sake…

Ci Gaba Da Karatu “Shugaba Tinubu Ya Gana Da Takwaransa Na Kasar Jamus Akan Sha’anin Tsaro” »

Labarai, Najeriya, Sauran Duniya, Tsaro

Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato
Published: February 19, 2026 at 3:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 19, 2026

Posted on February 19, 2026February 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato
Published: February 19, 2026 at 3:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 19, 2026
Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar FilatoPublished: February 19, 2026 at 3:42 PM | By: Aliyu Bala Gerengi | Updated: February 19, 2026

Rundunar ‘yan sandan jihar Filato tace ta tura jami’anta dake bangaren tantance bam, zuwa wurin hakar ma’adinai na kwal, a Kampanin Zurak dake karamar hukumar Wase, inda a kalla mutane talatin da bakwai suka rasa rayukansu, wassu ishirin da shida aka kai su asibiti, sanadiyyar shakar gubar gas a lokacin da suke aiki. A wata…

Ci Gaba Da Karatu “Masu Hakar Ma’adanai 37 Sun Mutu A Jihar Filato” »

Bidiyo, Labarai

Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar Ondo
Published: February 19, 2026 at 2:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Posted on February 19, 2026 By Aliyu Bala Gerengi No Comments on Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar Ondo
Published: February 19, 2026 at 2:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi
Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar OndoPublished: February 19, 2026 at 2:48 PM | By: Aliyu Bala Gerengi

Mutum biyu sun mutu a wani rikici yayin zaɓen shugabannin APC a Ondo Rundunar ‘yan sanda ta jihar Ondo ta tabbatar da mutuwar mutum biyu tare da jikkata wasu uku sakamakon rikicin da ya ɓarke a taron zaɓen shugabannin mazabu na jam’iyyar APC a Idanre. Mai magana da yawun rundunar, Abayomi Jimoh, ya ce lamarin…

Ci Gaba Da Karatu “Mutane Biyu Sun Mutu A Yayin Zaben Shugabannin Gundumomin APC A Jihar Ondo” »

Najeriya, Siyasa, Tsaro

Posts pagination

Previous 1 … 60 61 62 … 154 Next

Sabbin Labarai

  • Rashin Hanya da Asibiti Ya Jawo Asarar Rayuka A Jihar Gombe – Sarkin Gargajiya
  • Dakarun Sojin Najeriya Sun Kashe Yan Kungiyar Lakurawa
  • Shugaba Tinubu Ya Yabawa Dakarun Tsaro Bisa Ceto Matar Marigayi Janar Rabe
  • Sabuwar Shekarar Musulunci 1448: Kiristoci Sun Yi Murna, Sunyi Kiran Samar Da Hutu Ga Shekarar Musulunci
  • Sabuwar Shekarar Musulunci: Shugaban Gwamnonin Arewa Ya Yi Kira Da A Yawaita Addu’o’i Da Haɗin Kai

Rukuni

  • Afrika
  • Amurka
  • Bidiyo
  • Kimiya
  • Kiwon Lafiya
  • Labarai
  • Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Najeriya
  • Nishadi
  • Rediyo
  • Rumbun Hotuna
  • Sana'o'i
  • Sauran Duniya
  • Shirye-Shirye
  • Siyasa
  • Tsaro
  • Uncategorized
  • Wasanni
  • Kasar Saudiya Zatayi Gwajin Noman Dabino A Kano Labarai
  • Tattaunawar Nukiliya Tsakanin Iran Da Amurka Yana Tasirin Akan Farashin Albarkatun Mai Amurka
  • Jihar Gombe Ta Saka Hannu Kan Yarjejeniya Da Kamfanonin Tunisiya Kimiya
  • Shirin Dare 2030 UTC Yau Alhamis 11.20.2025 Rediyo
  • Shugaba Trump Ya Yabawa Iran Bisa Bude Mashigar Hormuz Amurka
  • Tinubu: Abba Magajin Aminu Kano Ne A Fagen Siyasa Labarai Da Ɗumi-Ɗuminsu
  • Sojin Najeriya Da ‘Yan Ta’adda Sunyi Taho Mugama Najeriya
  • Shugaba Trump Yace Zai Dakatar Da Kai Hari Cibiyar Makamashin Iran Afrika
GTA Hausa Logo

Yadda Ake Amfani Da Bayanan Ku

A GTA Hausa, mun kuduri aniyar kare sirrin maziyarta shafukanmu. Wannan Tsarin Sirri yana bayyana irin bayanan da muke tattarawa, yadda muke amfani da su, da kuma zaɓuɓɓukan da kuke da su game da bayanan ku na sirri. Ci Gaba Da Karatu

Shafukan Mu

  • Facebook
  • (Twitter)
  • Instagram
  • TikTok
  • YouTube

Haƙƙin Mallaka © 2025 GTA Hausa - Dukkan Haƙƙoƙi Mallakinmu Ne.